Sadik 🥰💕

174 4 0
                                    

_👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

M.W.A

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻

https://www.facebook.com/107980080946102? referrer=whatsa
____________________________

5️⃣2️⃣&5️⃣3️⃣

Daddy yayi murmushi yace" yi hakuri kwantar da hankali ki, Hajiya wasa take Miki, ga mummy ki zata zauna dake na Dan wasu lokuta"

Mummy ta Mike ta dauko Baby Boy din da ta gama samishi Kaya ta Mika ma Hajiya, hajiya ta kurawa yaro Ido tace" Adamu kaga ikon Allah yarona wlh da ubanshi yake Kama" ta fada ta na Mika ma Daddy Karami Baby Boy din..

Shi da Daddy suka zuba ma yaro Ido batare da su furta koda kalma daya ba, dun Daddy kasa magana yayi saboda faduwar da gabashi keyi, dun yaro na tsanani mishi Kama da family din Tycoon, ya sauke ajiya zuciya ya Bazar da zance aranshi yace" Kama ce kawai, imbahakaba ina Yan kungiyar zasu tare wani daga ciki yara Tycoon da suke da masu kuladasu sama da ashiri kullum suna binsu a baya hmmmm"

Mummy ta kalleshi tace" yadai Abba walid?"

Ya amsa da bakomai..

Baya su natsu, Daddy k yace" yakamata ama yaro huduba"

Daddy ya kalli Essha da kanta na kasa yace" toh ke wani suna kike gani ya kamata a sawa yaro?"

Essha tayi murmushi ta rufe fuska Wai ita a dole kunya.. duk suka sa dariya, Pooja dake guri sai binsu take da kallo Bata ji abinda suke fada, da suyi dariya sai itama ta fashe da dariya.. duk sai ta ba su dariya suka ta kyakyawa...

Mummy tace" ka jita, common talk jare"

Tace" Mummy duk suna da Daddy keso yasamai"

Daddy yace" toh naji, Allah yamiki albarka" ya dauki yaro ya mishi hudu da yasa mishi suna ABUBAKAR SADIK , Yana son suna sosai , shiyasa yasa ya masa huduba da suna... Hajiya sukayi na'am da suna, tana addu'a Allah yarayashi ciki tubar koyarwa addini musulici ,, duk suka amsa da ameen..

Baya sati daya, Essha da yarota suyi bulbul nonota da kyau, Ranar suna kenan, Daddy a can gida nijeria yasa anka yaka raguna akayi sadaka, ya Hana su Mummy suyi biki suna.. miji Pooja yazo shima da Kaya Niki Niki , abunda sai son barka ba acewa komai..

Bayan three months da Yan kwanaki baya ta Gama arba'insosai ta warke sumul , har su fara zana jerabawa na first semester , Pooja tasamo nanny Wanda zata riga kula da sadik, Yar dattijuwa Mai Kamala Mai suna ummulkulsum, mata ta iya raino, Tana ba Sadik kulawa sosai..

Ciki ikon Allah suka Gama zana jarabawa aka Basu hutu sati daya, a lokaci Kuma Big Mum nata roko Daddy yabar Essha ta zo tayi hutu a wajanta kafi hutu su ya cika sai ta koma, Daddy yaki amincewa yace hutu bamai yawa bane... A pune suka karasa hutu kauye su pooja, hutu na cika suka dawo school, daga ita har Pooja results dinsu yayi kyau, bakaramin murna sukayiba..

Sadik yakara girma wata shi shidaa da haihuwa yafara rurufe, lokaci ne Kuma Pooja ta sauka ta samu yarta mace suka sa mata suna Arundhati, Sadik tsasa kamanishi na Kara bayana da Mahaifinshi, Essha haka kuwa tsoro yake bata, Essha har roko Allah take aka in ya girma Allah yasa kaminishi ya sauya,(batasan ikon Allah ba) .. Sadik na Kara girma kamani daddyshi na Kara fitowa, haka ba karamin damuta yakeyi ba, ai kuwa Tasha alwashi bazata taba kaishi Nigeria ba komai rintsi..

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now