kishisa kikeyi ko tsoro?

217 6 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*WRITING BY*
*J Hajara*


🌍 *MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

*M.W.A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102? referrer= whatsa
___________________________


6️⃣2️⃣&6️⃣3️⃣

"kishi sa ne yasa bakison ku hadu ko tsoransa" cewar Pooja

Essha naji haka ta daga Kai Rai a bace tana kuka tace" keep quiet pooja, kidaina min zanceshi dun na tsaneshi" ta Fada tana kokari ficewa daga daki.

Pooja tayi sauri ta rikota tace" daga tambaya shine zakiyi fushi, juyo please magana zamuyi"

Essha taki juyowa zuciya ta zafi yakemata.
Pooja tace" toh inhar Papi Sadik da bakison naganine toh yau nagashi, nagashi da wata alamu sununa matarshi ce, nasan killa ci amanaki yayi shiyasa kika kujeshi, ki ka daina sonsa"

Essha daji haka da sauri ta juya tana ware idanunu gabata na tsanata faduwa, ta rike hannu Pooja takasa magana duk t rikece.

"Yadai daga magana duk kibi ki rikece, tabbas Naga Mai Kama da Sadik , over Kama ma Abu daya kawai zai nuna ma Sadik shi babbane, Kuma Ina ganishi na tabatar mahaifi Sadik ne jikina ya bani haka"

Essha ciki rudewa ciki Ina Ina tace" a..a.a in..aa ki...ka.gan....shi, tell me you are joking"

Pooja taja tsaki tace" Doctor ki kalli idanona kiga Alama wasa ana, tabbas na ga Mai Kama da Sadik, a office nagashi yafito daga office din Dr. Agart Kumar, Essha mamaki ganisa ne ya hanani magana har suka bace min dagani, na bin bayasu ba gasu ba, Kuma na tabatar Miki Yana Delhi, Da Allah Essha kiyi magana kiga gobe Zaki wuce ko sau daya ki hada Sadik da papishi, please nasan kisan inda yake, please"

Essha ta jijiga Kai Tana kuka jikita sosai yake rawa ta sulale a kasa a hankali ta hada Kai da gwiwa kuka take sosai Mai cin Rai tausayi kanta takeji, Pooja kenan ta Soma tuhumata ina ga Takoma gida, Allah kadai yasa abunda zai faru, abubuwa da suka faru shekara bakwai da suka wuce tafara taryosu akanta, Tace" toh maiyazoyi office din Dr agart?"

Ta mikar da Kai tasa hannu ta cakuda gashi kanta tana kuka ita kadai tasan yada takeji a ranta, fuskana har ya canza kala zuwa ja Saba kuka da takeyi.

Pooja ta matso ta zauna a gefeta ta dafata tace" Dr kiyi hakuri inhar haka danayi yabata Miki Rai yasaki kuka, da yarda Allah bazan Kara tambeyaki ba, you a strong woman gashi yau nasaka ki ki zubar da haweye, kiyi hakuri nasan Sadik inyaji haka he will not be happy with me, saboda nasan mahaifiyar shi kuka, Wanda nagani yau a hospital, I will pretend kamar Bata ba ganishi ba, nasan kamace kawai, I know kishi ne yanzu haka yasaki kuka na, it's not easy, ga soyaya da kishi shi zalla a kwarya idoki"

Essha ta daka mata wani tsawa sanda Pooja ta tsorata, Essha ta nuna saiti zuciya ta tace"stop it Pooja I hate him, I hate him" ta Mike ta kifa Kai da bango ta fashe da sabo kuka...

Pooja ta taso a hankali ta dafata tana dan bubbga mata kafada tana calming dinta,sai guri yayi tsit shesheka kuka Essha ne kawai ke tashi, can Pooja ta katse shiru da cewa" you hate him and then y do you married him? "

Ciki Hindi tacigaba" ko dai iyeyeki ne suka tilasta Miki dole sai ki aureshi?"

Essha girgiza Kai Alama a'a

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon