Birthday wish

178 9 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️

M.W.A

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102? referrer= whatsa
_________________________

5️⃣8️⃣&5️⃣9️⃣

Sadik nagama fada haka Yan guri sai duk jikisu yayi sanyi, su tausaya Mai, anasu tunani mahaifi shi mutuwa yayi, Essha binshi kawai take da kallo har idonta ya Tara kwala tarasa baki magana.

Wata arniya daga ciki colleague na Essha ta karaso gefe Sadik ta dafashi fuskar tausayi tace" Don't worry son, you will meet your Dad in heaven, I am very sure he is here with you, Jesus Christ has bring him down to celebrate your birthday with you, now blow ur candle"

Sadik bai tanka ta ba yajaye hannu ta yakarasa gaba Essha da harta fara hawaye, ya rike hannuta yace" Mummy stop crying, let's go and blow the candle together"

Essha ta kalli Pooja , Ta kada Kai ta mata thumps up tace" You deserve it Doctor, Do it"

Essha ta murmusa a hankali ta sukunyar da kai, suka hura atare one blow ya mutu, Nan aka sa tafi. Sadik ya yaka cake yayi kamar zai sama ma Essha a baki har ta bude baki kawai gani nayi ya dangwala mata a goshi da kumatu ta, duk aka sa dariya, yakara yaka yasa ma Essha, Amir da pooja.

Essha takai hannu kamar zata yanka cake din, Bata yanka ba, tasa yatsa ta lakuta cream din cake din ta shafa Mai a fuska, duk suka fashe da dariya, Essha ta kada Mai hannu a fuskar tana murmushi Alama ta Rama, sai daukasu akeyi domin su burge kowa. Amir har Kira su Mummy yayi Video call Bata kusa khairat da mufeedat ne suka dauka,wow su zama yanmata, Suma suka wishing Sadik happy birthday, mufeedat harda guntu kukata na Rashi zuwa da Amir bai je daitaba, su jima sosai kamar karsu rabu, sanda Amir ya shaida musu cewa gobe zasu dawo sanan sukaji sanyi suka kashe.

Aci asha a watse a taro birthday lafiya, Gifts kala kala Sadik yashasu, gifts boxes su cika room dinsha dam(hhhh yaro dun ba daddy ka kenan😉)


*************************

Aliyu tunda suka koma lodge dinsu yakasa sukuni, yarasa Mai ke Mai dadi, yasan ba results din daakace gobe sun dawo bane, dun yariga yasani abun daya yake nunanawa, so bazai damu kanshi ba.

Ya kwanta rigine ba riga dagashi sai wando suit daya cire, ya lumshe idon sai tsaki yaketa ja.

Suhaima ma yau taga bambaci,yau ko kallon dun da suka dawo daga hospital Bata ishe Shiba, Abun ya taru ya mata yawa, tanason ta koma Asibiti na gashi Aliyu ya canza mata lokaci guda, abun mamaki yake bata, Aliyu ne zasuyi tafiya ba shawara kawai yace su zo asibiti, kodai maganine ya karye?

"A'a wlh yanzu sai na Kira mummy, Dan wlh bazaiyu ba" ita kadai a toilet tana ta sambatu ta.

Ta fito daga toilet ta samaishi a kwance, Aliyu naji fitowarta ya bude idon, idon su kada suyi jawur kamar ja gauta, suhaima ta tsorata dagani kwarya idon, kawai sai ta daburce abunka da Mara gaskiya, dun kallon da Aliyu ke binta dashi ita kanta ta kasa fasara iri kallo.

Aranta tace"anya likita nan bai tura mishi results bako? Wayyo !! Ta ciji yatsa can tacigaba" Kai no, kafi suyi haka sai na sa yanda zanyi na koma asibiti na, let me just pretend for now"

Takara Dora zama towel, tabin jikita da kallo, dun Aliyu tun dazun data fito shima yake binta da kallo .

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now