The Tycoon's

250 7 0
                                    

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written-by -j hajara


9️⃣&🔟

Suna ka hira sukaji sallamar mufeedat suka amsa. Tace sis Essha inji mum Wai ki fitoh muyi breakfast.ok gamuna zuwa, kareema muje ko? A'a aunty zan gyara daki Kai kareema kenan toh sai ki fitoh.

Tana fita ta samaisu dukasu a dining table.

Walid yace sis Essha kiyi sauri kinyi serving Dina ni yunwa nakeji, yimin shiru aci ci kawai, ai gwarani Ina ci Ina jiki nafi Wana yanuna amir da hkl shi ke waya. Kuma ace ci ba kiba asara gari 😅.

Essha tace nidai baruwana. Amir ya sauko da niyya Kama walid da gudu ya boye a baya Essha. Sis kibashi hakuri,ni banza karaba,

Amir yace" Kama Kara kaga yanda zanyi dakai,amir kamishi afuwa cewar Essha, wallahi Allah ya taimakeka sis ta kareka.

Sis ni da Allah kiyi serving am hungry mufeedat ta fada, toh autar mummy ke zanfara serving zauna, Ina mummy? Tana wanka suka amsa. Ok yanzu Mai zan samuku?

Amir yace sis mufa baza musha koko da kosai ba na hajiya ne ok naji.

Ta serving nasu plantain, soyaye kwai da tea.

Walid yace"sis zanyi missing naki two days fa ya fada baki shi cike da abinci mufeedat tace sis Essha a islamiyar mu a hana mu magana baki mu cike da abinci.

Khairat tace fada mishi dai, yanzu dai kowa yayi shiru kuyi koyi da Amir, amir Kai na Kato ana yabeshi.

Amir yace sis da Allah inzaki tafi inaso kiban aro charger din laptop naki nawa ubaid (abokishi) ya dauka, ok badamuwa Yana kan side drower na. Thanks sis.

Sunakayi breakfast sukaji sallamar daddy hajiya da daddy karami. Da gudu mufeedat ta nufesu Oyoyo ta rugume daddy karami, Oyoyo autar daddy, ykk ya school? Ta amsa da lafiya klau.

Hajiya tace" wato wanna Mai suna aljanu na bazata min Oyoyo ba babata kadai ta sani ko, mufeedat ta Bata fuska zatayi kuka dun bataso hajiya nakirata da Mai suna aljanu nandanna sai tayi kuka aikuwa kamar jira take ta fashe da kuka daddy karami ya lalasheta, su amir suka taso suka masu hajiya sannu da zuwa,  hajiya ta nemi guri ta zauna tace" Kai Amiru zo karage abun sanyi na, wanna ai sai yasa na bushe ana 😅. Amir yabata fuska hajiya tazo kenan da Bata ma mutani suna, ya dauki remote din A.C yakashe gaba daya.

Mummy ta fito sanye da gown baki ta je gefe hajiya ta gaisheta har kasa sanan ta gaisa da daddy karami. Ta musu iso zuwa dining table,hajiya na zama daddy dakashi yayi serving nata.

Baya sugama breakfast. Hajiya ta kalli daddy tace " badai Bala driver ne zai tukani har kaduna ba ko? Daddy yace eh shine hajiya, tun bai rufe baki ba ta tareshi da cewa in har Bala driver ne zai kaita kaduna ita walahi ta fasa zuwa har da kukata, Walid dasu khairat sai dariya suke Tamata .

Mummy ta ce" yihakuri hajiya kidaina kukana Ina ga baba su khamis sai yakaiku ko? Daddy ya amsa" bazai iya tuki ba, saboda Yana da ciwo a hannu, kawai yadan za'ayi za Kira baba driver yakaiku . Ya dauki waya yakira baba driver yace mishi yashirya zai Kai su hajiya kaduna, yace toh Alhaji ba matsala, da karfe nawa ne tafiya? Biyu ne toh Alhaji sai nazo.


Da misali karfe biyu su Essha su shirya tsaf za su dauki hanya kaduna kaduna gari governor.tasha dogo rigata na less Black yana da digo pink aciki, fuskana bawani makeup ama duk da haka ta fito, tayafa gyaleta Pink, takalmita hk, ta fito gwani sha'awa son kowa ki Wanda yarasa. Har zata shiga motar, sai ta tuna ta Manta da jaka Kuma a akwai wayata aciki da abubuwa da baza arasaba, ta fita da sauri ta shiga ta dauko.

Tana fita taci karo da mum nata rike da calendars da jaka da yawa na biki, ta Mika mata gashi kiba hunaisat, daddy yafito da bandir din hamsin hamsin yabata daya, ta amsa tayi godiya, daddy yace Essha banda yawo kinjiko ta gyada Kai, ta duba daya daga ciki jaka taga Kaya cinye cinye ne na biki.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now