New Delhi

158 4 0
                                    

'''👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

M.W.A

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta 🤙🏻.
https://www.facebook.com/10798094102? referrer= Whatsapp
_____________________________________

Happy Juma'at Kareem 🥰 to you fans🥰🥰

5️⃣0️⃣&5️⃣1️⃣


Baya sati daya, tafiya ya tasoma Essha a gagauce, Ta Gama shirye shirye tafiya , tabin dangi gabadaya suyi sallama, Dakar aksha daga da hajiya ta Amince, harda kukata Wai za'abar Essha taje uwa duniya ga ciki ga wahala karatu, Dakar dai daddy ya shawo kata ta aminta taje....

Yau Friday, zata t
Wuce, Essha tayi kuka sosai kamar ranta zai fita , Essha kuka rabuwa da family dinta takeyi da na Rashi gani Bestie har zata tafi, Mummy da su khairat su ma kuka suke, Daddy ne kawai Mai lallashi yadagota yace" Essha Kar kidamu, ai nagayamiki kowani karshe wata mummy ki zata riga zuwa dubaki, kinji?"
Ya Kara mata nasiha Mai ratsa jiki

Essha ta jijiga Kai Tana kuka nasiha ya ratsa ta Tace" inshallah daddy za'a kiyaye"

Yace" Kuna isa Dr ra'uf Yana airport, zai kaiki har gida da Zaki zauna kijiko?" Ta gyada Kai..

Mummy bataiya cewa komai ba rugume ta kawai tayi tana kuka, da kuka suka rabu ta wuce ciki jirgi saboda an fara sanarwa jirgi zai tashi, tana shiga batafi mintina da zama ba, jirgisu ya daga zuwa India..

Essha na zaune gefe window ba abunda takeyi sai kuka har jirgisu ya landing a India...

INDIRA GANDHI INTERNATIONAL AIRPORT, New Delhi, India..

Essha da hamdala take saukowa duk stairs da ta taka sai ta Kira suna Allah har ta sauka, sai baza Ido kawai take , yau gata a new place da Bata taba mafarki zata so ba, batasan lokaci da da tasaki wani lalaulasa murmushi ba, tana bi airport din da kallo, yanda taga ana shiga ana fita , Bata ankaraba taji a dafata, an Kira cikeke suna ta, ciki sauri da mamaki ta juya, sai tasaki murmushi tana share hawaye gani aboki Daddy ta ne Dr ra'uf rike da karamin signboard Mai dauke da sunata, shima yasaki mata murmushi yace" welcome to New Delhi daughter"

Tace" nagode sir"

Ya amsa da Don't mention sanan yace" zo muje na kaiki inda Zaki zauna, sauri nake anjima zan wuce Nigeria"

Tace" okay sir"

Yafara tafiya tana biye dashi janye da manya manya trolley dinta, har suka isa gaba motar ya taimaka mata suka sa Kaya a boat, suka shiga ya tada motar, suna tafiya , Essha har da sauke glass din motar tana bin Delhi da kallo, sai hayaniya kakeji, city ya burgeta, there busy roads , yanayi shigarsu da gida jasu ya kawota ta, ta saki murmushi.. Dr ra'uf na kallota shima yayi murmushi yace" The you like the city?"

Bata waiga ba ,ta bashi Amsa da eh tana murmushi, hankali ta gaba Daya ya karkarta kan kallo wani babba temple na bauta....

Shima ya fara mata nasiha dun yadda zata tafiyar da rayuwata..yace" Essha kiriga sa hakaliki a karatu , Kuma kisan condition daki ciki, you are pregnant you have to be careful"

Essha ta sukunyar da Kai kasa nandana mood dina ya canza, zatayi kuka a ranta tace" shikena Daddy ya sanar dashi Ina da ciki"

Dr ra'uf yakalleta yayi murmushi yace" Essha Kar Wanan yadameki, Daddy ki ya sanar Dani komai, you don't have to be worried (kamar yasan abunda take ayanawa a zuciya kena).. Kuma albirshiki nasomo Miki kawa, a gida daya ma zaku zauna, ba time yanzu muna zuwa Zaki ganta , itama student ce, school naku ma daya har course dima, itama this year ta fara, zata nuna Miki komai na school kijiko?"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ