halin kunci II

171 4 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
           DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
   J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION📚🖊️

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta  fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_______________________

3️⃣1️⃣&3️⃣2️⃣

Kowa sai bin Aliyu suke da kallo mamaki, yadda yake Kira Essha na dai a matsayi matashi, Ammi abun ya fara Bata tsoro da mamaki" ayya Aliyu kwaya na da akace yasha bai taba minshi kwakwalwa ba ko, dun ta sa yarota, tun tasowarshi soyaya bai dameshi ba, balle wata mace daban da har ya damin kanshi haka"

Mami ta Mike ta shafa kanshi tace" boy Kaine kuwa,  u r hurting yourself ka kasa natsuwa, da Kira wata daban da mu bamu Santanba... talk to me mana boy,  boy Dina jarumi ne baya ragonta, Mai yasa ka....Bata karasaba ta fashe da kuka...

Aliyu da sauri ya rugume ta shima haweye yakeyi yace" Mami no, please don't cry, sshs karkiyi kuka, Essha ta ba wata daban bane Zaki santa Mami, she's my preety, my destiny, my wife" 

Yasaketa Yana ta musu describing yanayi Essha Yana sambatu , ya rike hannu tycoon " daddy let's go zo muje mu dauko ta, Kar wani abun ya samaita, kaji dad zo muje"

Duk suka tsaya suna kalloshi cike da mamaki don aik aika Aliyu yafara Basu tsoro, yi yake kamar ya zare, kowa da yanda yake aiyana abun a zuciya, su Suleiman sufi kowa mamaki" yau Aliyu ne ke sambatu akan mace, Wanda su Basu santaba..

Ummi tace"   eya lamari yarona, ba accident yayi a hanya ya boye suka shafeshi bako, sai Kira suna da kwantace mace yakeyi, duk kwantace na fa Mai suffar aljanu ce, gashi har baya, fara da ita, idonta kaza Wana kaza, Kuma Yana kirata  a matsayi matashi, eya ba aureshi tayi ba ta shanye manashi?!!

Duk suka Amince da maganar ummi.... Aliyu yasa ihu kamar ba shi ba yarike hannu Ammi yace" No*3 Essha na ba aljana bace, mutum ce, Ammi ki yardadani... Ya rike Idrees Yana girgiza shi yace" Bro kaima ka yarda kenan cewa Essha na aljanace, a'a ya kadan kai" Bro please Kar ka yarda da batu ummi please.... Idrees rasa baki magana yayi Yana binshi kawai da ido yaje...  

Yaje gaban tycoon yace" Daddy zo na kaika ka ganta, kaji dad don't say no please ka biyoni, please dad my heart is burning, in bagantaba  zuciya na  tarwasewa zaiyi , please dad ka ceceni" ya kife Kai a kirji tycoon yana kuka Mai cike da kunci,

Tycoon  yace" calm down  nayarda zan bika kanuna mi ita, if dat is d solution"
Yadaga da sauri Yana murmushi yace"  dagaske dad" Tycoon ya lumshe minshi idon sanan yace" amafa zaka Bari sai gobe, kaga yanzu baka da lafiya"

ya Bata fuska yace" no daddy  dat place it's not safe, za ta cutu aguri, Kuma dad na warke muje kawai"

Ya jijiga Kai yace" son yanzu dare fa yasomayi"

Ya shagwabe fuska" daddy muje yanzu if not za'a cutar da ita"

" Toh Aliyu muje"

ya rugumeshi yace" nagode dad"

Tycoon yace" u r welcome boy, can do anything for you....

Ummi matsifa takeyi wai anki yarda da zanceta, gashi yanzu ya biye mishi har da wani zuwa a dubata tace" wlh Nima sai na binsu Naga wanan  ya Mai suffar aljanar na inhar dagaske ke ne"

Tycoon yasa aka Kira doctor yamishi bayani komai, doctor yace" ba matsala sir sai ku dawo"

Duk family su yake za su bisu, fawaz, Hafiz haydar Allah Allah suke suga yariya da ta ruda musu da aboki haka.. ajere motoci kuda takwas, manya manya Jeep ne, Aliyu dakanshi yake driving ,ayi ayi driver ya yi driving yaki, yafadi suna anguwar yace" baisaniba"

Shidai kawai abinda yasani zai kaisu guri Essha, su hudu ne  a ciki motar daya, tycoon, mami, Ammi da oga boss din dake driving, saura Kuma su fawaz, su ummi siyama da su Idrees sai guda biyu Kuma bodyguards ne ke biye dasu..

Aliyu sai sharara gudu kawai yake , Mami suyi shiru suna kallo iko Allah, har su fara fita gari, da'a Ammi ta tambeya shi" Aliyu ba'akai bane?

sai yace " mun kusa"

Su matukar tsorata dasu ka ga Aliyu yayi corner ta hanya daji, ama duk suka zuba mishi na mujuya ba Wanda ya' iya cemishi ko da ka'ala.. har sanda ya tsayar da motar a ciki tsakiyar daji, ya Parker ya fito yace" dad, Ammi Mami kifito nane , duk suka bude suka fito..

Sofia da rahma su tsorata daji yanda daji yake motsi, don ba alamu wani Dan Adam na rayuwa a ciki, Kara tsutsaye ne kawai da macizai da abubuwa da baza arasaba ke tashi, gashi yayi dulum dulum..

Ai da gudu suka rugume Ammi, su ka kakemeta..

Ummi da siyama sai Bari..

Ammi tace" Auzibillahi, Aliyu Ina ka kawo mu Kuma?

Tycoon sai bin daji yake da kallo, Yana mamaki yanda Aliyu yasan daji, don daji Mai hatsari ne ba kowa bane keshiga, sai ka shirya kanka...

Aliyu yayi murmushi" yace Ammi Essha na ana take, tana can a bukka kuzo muje"

Wa?!!! Hafiz da Isa har suna hada baki.. Hafiz yace" gaskiya badaniba" da gudu suka shiga motar suka rufe ..don daji ya matukar Basu tsoro..

Isa yace " gaskiya batun hajiya gaskiya ne da tace Yaya da aljana yayi gamo"

Suleiman don tu fitowar daga motar jikishi ke Bari saban tsorata yace" buddy kana nufi kenan ana ku ka hadu? Yayi tambaya har muryashi na rawa.. Aliyu ya gada Kai alama eh Yana murmushi...

Suleiman yace" lallai da sake, Kai badaniba" ya make a baya Aliyu yace" Buddy su San ka baza su cutar da mu ba"

Aliyu ya Bata fuska yace" Mai kake nufi??

Yace" su suke gani mu ba mu muke gani su ba, shiyasa na boye a baya ka Koda wani abun zai faru, kaga su Saba da Kai , Kuma na ga baka tsorata ba"     ya Kara noke fuska a baya Aliyu..

Siyama tace" gaskiya ya fada  Yaya, tsoro na keji da Allah kuzo mu bar na guri tunkafi dare yayi ko ummi?

" Eh mana, da Allah umaru kuzo mubar daji na tunda wuri, gashi ma ba ko haske..."

Mami kam kasa magana tayi.. duk suka tsaya kallon ikon Allah

Tycoon yace" ku natsu mana aduba, Bari a kunna haske".    Ya umarci driver's da su Kuna fitilu motoci.. duka Jeep takwas a kunna fitilolusu, farare kal kal, ya  haske guri gabadaya, ya kalli Aliyu da duk jikishi yagama sanyi yace" son Ina take?

"Daddy a can ne, zo mu karasa " ya furta murya a sanyaye... Ya jasu suka Kara sa dai dai spot din da abun ya faru, ama ba Alama wata bukka a guri, kamar ba abunda aka taba ginawa a gun..

Aliyu ya rikice ya daburce sai zangaya wuri yake Yana" wlh daddy ana ne, daddy bataa, su dauke ta, daddy ka taimakeni 😭 ummi Mami Ammi wlh ana Essha take, ana aka daura Mana aure, my heart is bleeding ya rike sai tin zuciya shi, ya saki ya da fe kansa da hannu bibibbiyu Yana gani komai da ke daji Yana juya Masa, numfashi sama sama ya ke fita, a hankali ganishi yayi rauni , idanuwansa suka rufe ruf ruf Nan ya sulale ya fadi kasa....

Da sauri wani guard ya sukeceshi , tycoon dakeciki tashi hankali da gani hali da Aliyu yake ciki murya na rawa yace" sanshi a motar Abuja zamu koma, da sauri suka tada motoci, Idrees ya zauna a mazauni driver Yana driving dinsu Ammi, hankali su duk a tashe yake, Airport suka wuce,  ambulance aka kira da sauri akasa ma Aliyu abun numfashi akasan Masa don ceto rayuwarshi..........



Love ur comments guys🥰🥰🥰🥰🥰🥰

Comment share🥰😍 🙏

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now