Nakasan komai saboda rashinta

241 7 0
                                    

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
      *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
    *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

Written by J Hajara

💃💃💃💃Back again 🙈🙈 thanks for the care Doctor Essha lovely fans 🙏🙏🙏love you guys dozen dozen🥰🥰

*Dedicate this page to my lovely Baby Salmah &Dota Aisha🥰 love you guys 🥰

*Bismillahi Rahman* *Rahim* 🙏

*8️⃣9️⃣&9️⃣0️⃣*

Essha tace"  Mummy Essha (Pooja) fa yau tazo, Kuma kice ta koma gobe? gaskiya Mummy Ni anfasa gyara jiki bazanyiba indai hakane" ta fada Tana turo baki.

Mummy ta dawo ta gyara zama ta, ta daura kan Essha a cinyarta tana shafawa a hankali murya lalashi ta Soma cewa"haba Esshan Daddy, haba likitana ai hakuri zakiyi tunda komai ya wuce. So kike Daddy ki yayi asara kudi da ya biya na gyara jikine?  Babyna ai ma ba wani jimawa zakuyi ba three days zakuyi kigan sai kudawo tare tunda asabar ne daurin Aure"

Essha ta Kara narkewa ma Mummy kamar zatayi kuka, Essha Khan na gefesu tana Mata dariya Essha bata kulataba tace"Mummy ni fa baki fahimce ni ba, Mum Essha daga zuwanta a sake cewa ta koma gobe haba mummy, abar magana tafiya Ni zanyi gyaran a Nan gida Nigeria we have so many Spa a Nan please Mummy a bar magana tafiya please mum"

Mummy tayi murmushi tace" See let me tell you abunda baki saniba, Ni na kirata tazo ta daukeki cus nasan haliki tsab Zaki iya cewa baza kijeba "

Essha ta dago ta na kallo Essha k da mamaki a fuskata tace" Eyeee dama dalili zuwaki kenan? Ashe dama kisan da maganar aure shine ki kaki gayamun dukaku kuka pretend kamar bakusan komai ba"

Essha k ta kunsa dariya ta, ta matso tariko hannayeta tace" Calm down Dr bahaka bane, Daddy ne yace Kar na fada Miki dun yasan haliki na magiya Zaki iya sa a fasa biki inbakeso"

Essha ta dafa goshita tace"  Wtf so ke kika turama Daddy hotuna ko?"

Essha k ciki sauri ta girgiza Kai Tace" No wallahi bani bane kema kinsan bazanmiki Haka ba"

Mummy ta Mike ta kallesu tace" please Kar ku damu kanku Allah yasa haka shine mafi alkhari"
Duk suka amsa da ameen suna kallota

Sanda takaii baki kofa ta juyo tace" so let me remind you guys flight dinku dai 12noon ne karku manta ku shirya da wuri, and please Essha kafi ki kwanta kizo kiba Daddy ki hakuri kinji?"

Essha ta gyada Kai a hankali tana share guntu kwalla da suka zubo mata tace" toh Mummy"

Mummy ta kalli Essha Khan da fara'a a fuskata tace"Good night Essha sleep tight"

Essha k tayi murmushi tace" thanks mum bye"

Mummy ta fice Tana Kara shaida ma Essha lallai tazo taba daddyta hakuri this night.

Essha ta amsa da" I will mum yanzu na zan zo"

Mummy na fita Essha ta rarumo pillow ta harbi Essha Khan dashi tace" Munafuka kisan komai Ashe, shiyasa in nakira wayaki bake dagawa Wai da Suna kina fushi dani Ashe kisan abunda ku ka kula"

Essha k ta cabke pillow tana dariya mugunta tace" Eh din, ai kece kuwa Babba munafuka tunda kinaso kina kaiwa kasuwa"

Essha ta marairace fuska tace" wayaagayamuku Wai Ni inasonshi, bana sonshi kema kisani"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now