🏫🎒👰

175 3 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️ (M. W.A)

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa

__________________________

4️⃣6️⃣&4️⃣7️⃣

Daddy yayi murmushi yace" gode ma Allah, zauna"  duk suka zauna, Essha na rike da papers, Kamar zata cinye.

Mummy tace" ya'akayi ka samo mata school din?"

Yayi ajiya zuciya yace" hmmm it's a long story,  abokina Ra'uf salis dake lecture ne a university din, toh kullum mukayi waya dashi sai ya tambayini Ina likintaka, dake hk yake Kira Essha, nagayamishi ta na lfy har ta samu jamb zan kaita A.B.U, shine yace Kar nakaiki A.B.U , shi zai samomiki makarata acan Delhi,  na ma manta da zance , sai last week yakirani, yaturamin admission letter,baya namiki online registration , sai na wuce Abuja,    saboda sai ambassador din India dake Nigeria da Kuma Na Nan Nigeria su sa hannu a papers din, naje office dinsu na tsare, tun shekara jiya Ina zuwa sai yau Allah yabani sa'a ganishi, badi yau nagashi ba, da zai watarana kenan dun gobe Friday, Babba yaro tycoon na aure kuga zama Bai gasuba........ Essha naji daddy ta ya ambaci babba yaro tycoon nan take gabanta ya fadi, kawai sai ta bazar ta cigaba da saurara daddy ta..

Ya cigaba da cewa" nasamu na hadu Miki Visa, tun kafi na tafi na dauko passport dinki dama already inzakiya tunawa mu ta ba zuwa capture na international passport dinki , shiyasa yazo min da sauki, harda indigene foam na Nigeria duk amiki, duka suna ciki envelope dake hannuki,   kafi Nagama komai har su Bata admission, zuwa Nanda sati daya zata wuce, Nagama komai , Dr    Ra'uf har yasoma mata gida da zata zauna a can New Delhi, Nagama biya komai, yanzu shopping yarage zatayi, Saturday Mai zuwa ta wuce, Sunday ta huta, Monday zata fara attending lectures In Sha Allah"

Essha ta rugume shi tace" nagode sosai Dad, Allah yabar min Kai, yakara girma da budi"

Yayi murmushi suka amsa da ameen

Ciki sanyi murya tace" Daddy cikifa?

Yace" Kar kidamu, nasan zaki'iya, school dinku ma a Marital status nasa , kina da aure, Kar kiji komai kawai abunda nake son dake ki zage kiyi karatun, and Kuma zan samomiki zam zam da Zuma da dabino sune za su zama Abu sha ki kullum, har kitafi school, zai Kara Miki karfi da Kuma hanzaka, har da unborn child dinki, kuma ko wani karshe wata Mummyki zata riga zuwa dubaki, so Kar kisamu damuwa, kirike mutuci inki tafi, kiga ke Matar aure ce, Kuma musulma, Banda bi abokaina banza"

Tace" in sha Allah Daddy zan kiyaye.

Suka mike suka fice, Mummy ta juya tace" toh Yar India kishirya gobe zamu fita shopping kinjiko?

Ta gyada Kai Tana murmushi, sai taji duk zazzabi da takeji babu Kuma, toilet ta shiga ta Dora alwala ta fito, ta shimfidar danduma tayi sallah nafilah tana Kara gode ma Allah, Tana idarwa ana Kira magrib,ta hada gabadaya...

Gari kano ta dabo, kano ta dabo tubi giwa.ko da Mai kazo anfika..
*************************
Gagarumi event aka hada aciki Babbar hamshakiya  hotel dake ciki gari, angyara koi'na Royal decoration aka ma wuri, duk angoye da Amaresu su hallara, ama bada goga oga Aliyu..

Suhaima na hango Tasha kwaliya harta gaji da haduwa, ama ba Ango, Kuma gashi duka layi Kashi a kashe suke, Kuma ba hali tabar gun, koi'na cike yake makil da mutani, suhaima ji take kamar tasa hannu  akai ta kwala ihu sbd tuki Rashi gani Aliyu, tsorata ta daya Kar gobema yace  bazai zo ba,  gashi duk yanda ta motsa sai masu hoto su kashe ma ta ta kat kat, haushisu ma takeji ama hk dole take murmusawa.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now