Henna's party

307 8 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
        *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️✏️

          *M. W. A*

   '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim 🙏*

🙏🙇🙏🥺🙏🥺🙏🙇

          9⃣6️⃣&9️⃣7️⃣

Washegari,Henna's Party.

Gabadaya dangi an halaro, gida ya Sha decoration. Essha Khan dakanta ta gayato Event planner tundaga India, dun yin decoration.
lungun da sakon  gidan yasha su flowers da Fairy lights🔮, koi'na sai kyalli yake, Kai kace a birni Hydrebad ake bikin( ko gidasu Abhi da Pragya ba)(Twist of fate fans can relate😩😅)

Shaharariya Mai lalle nan suka gayato, wace tayi fice gun Zane lalle, ko a
India ne ma nasan Sai su Tsara ma ta(🖖) ba wata bace ila Tauraruwa nan dai tamu *AISHA ABDULLAHI *  wace aka fi sani da *ESHER HENNA* Yar jahar Minna na dai tamu.(Ta kware guri Zane lalle, tun da ga kan na gargajiya har izuwa dayis na flower, babu wance bataiyaba, zaku iya tutubarta ta Wana layin 07048871550 ku dalaro ma ta Kira domin samu tsarare lalle Mai dauke hankali Mai gida😋 ko Kuma ku ziyarci  Shafunka Ta Na IG da Tiktok *Esher Henna* dun samun cikake bayani🤗. Tana mayar da tsohuwa Yarinya, Kar na isheku da dogo zance hausawa nacewa  gani ya kwari ji Sai mu ji ku.🤗)

Kawaye Amarya da Sisters gabadaya su shirya cikin kayana ta alada Indiyawa wato  Sari Mai Ruwa Ja Da siriri gold aciki (🥻)  Duk shiri Essha Khan ne, Su Besty duk su cin gayu da lafiyaye Sari, Gashi kansuna yasha gyara ama sun rufe  Kai da Gele Sari, duk suka sa Sarka  Mai kyau an sama Gashi Yana lilo an goshisu Kamar dai yanda Indiyawa keyi(a lallai yau ake Henna's party) .

Uwa uba Dr Essha Shigarta ta dabance, tayi kyau tagaji da haduwa yadan kasan kamar Aishwarya Rai ranar Aurenta da Abhishek bhacca(😅😩  I too love dis fiful) gaskiya su Tsara gurin da kyau da yagaji dun haduwa.

Nan Esher Henna ta shiga Tsara ma Amarya tsarare  lafiyaye lalle Wanda ko Makaho ne in ya Shafa Sai yasan ya hadu. Ana kan na tafi Hannu Essha Khan tanace Sai an rubuta suna Aliyu a tsakiya, yanda bazai iya gani da wuriba, tana aiyanawa inhar yafadi Kuma Sai ya biya.

Essha ta rage murya cikin turacin  tace"Heyy Namecy  ba fa a India Mukeba, Allah ba suna da za a rubuta, Kuma ai ba zuwa ma zasuyi ba"

Essha Khan da Besty suka fashe da wani Dariya Mugunta .

Besty Tace" Allah Sai an rubuta, Ina  ruwanmu da India ko ba India ba. Maganar Zuwa Aliyu Kuma... Ufff ufff uffff" Bata Kara Saba ta zarce da Tari karya. Essha Khan a hankali da sone sone ta Mike ta bar wajan tana dariya, Essha ta Kalli Hunaisat ta kalli Besty duk Sai kallosu take ta na za zare musu ido alama tuhuma

"Ba d..da..dai ku gayaceshiba?" Essha ta fada harta na ida ida..

Hunaisat tana rike da dariya ciki ciki Tace" Toh Mai ye aciki, duk ki rude Zaki kwace Mana Kamar muyi wani Babba laifi"

"Wlh bakusan halin Daddy bane, kusan dama baiso a hadaba, ga Kuma irin kayan dake jikimu, shine zaku tashi ku gayyotoshi wlh Daddy yakani zaiyi.." Essha tafada kamar zatayi kuka.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now