waye Maihafinsa?

175 8 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

M.W.A

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102? referrer=whatsa
__________________________


6️⃣0️⃣&6️⃣1️⃣

Suhaima na Tana bambamita ta wuce daki da aka kwantar da shi, tana shiga ta Tara da ya farka, a zaune ma yake, daya daga ciki bodyguards na mishi tausa a fafade bayashi.

Suhaima da sauri ta karasa gefeshi tana bin bodyguards din da harara Yana gani haka yajeye ya koma gefe.

Ta dafashi ta rage murya tace" honey ka tashi? sannu ya jiki?"

Aliyu bai amsaba yadaga Kai ya kalleta da mamaki karara a fuskarshi aranshi yace"subhanallahi dah towel Dina ta fito kenan"

Suhaima ta katseshi tace" honey yadai Ina magana kayi shiru kodai jikine?"

Aliyu bai tanka ba ya Mike ya dauki rigarsa yasa, ya Kama hanya zai fita, suhaima jiki na Bari tayi sauri Tasha gabashi duk a tsorance take, hankali ta a Tashe yake, tunda suke tare bai taba shareta ba komai girma laifita kuwa Nan take gabata yasoma faduwa ta ayana ma ma ka ta kila asiri dake kanshi ne ya karye, ta rike kirji Tana" wayyo Allah na"

Aliyu yakalleta yace" lafiya? Uhm let's go back, ni na warke , bara zauna a hospital ba, Kuma kiga iri Kaya dake jiki bai kamata ba" ya juya ya wurga ma securities wani kallo nanada suka fice suka Basu waje....

Suhaima na gani haka tasaki wani ajiya zuciya harta ji sanyi a ranta ta saki murmushi ta samo zance zuci" Ashe dai haryanzu magani naci, mulki ne kawai ya motsa" ta dafashi Tana kada Ido ta Kai Hannu ta shafa fuskarshi tayi kasa da murya tace" Honey baka warke ba fa, kakeso Bari hospital, kajira ko jibi haka kagama warkewa sai mun koma gida ko? Towel Kuma Dana daura na fito ai duk saboda Kai ne,Honey na ba lafiya shiyasa duk na rude, ba fito da Kaya ba"

Yace" okay naji, kisan gobe zanmuje muduba results ko......... "

bai karasaba ta katseshi Tace" Honey ina ne ba mujeba, Wanda ma girma su da aikisu duk Sufi hospital da mukaje, honey duk results daya fa yake nunawa, in mu koma gobe su kace zasu bamu wani medication kasan yi haka babu kyau kamar muna ma Allah shishigine. Zan iya zama dakai a duk hali da kake ciki ko baka haihuwa Wana ba damuwa bane ama tunda kace bahakaba...............'.ta sukunyar da Kai ta fashe da kuka munafurci..

Aliyu duk jikishi yayi sanyi da kalamata, da sauri ya dagota ya rugume ta a kirji shi cike da tausayi kanshi yace" wife yi hakuri, shikena baza mukoma ba, nagode da kika tuna min da haka"

suhaima harda shesheka karya tana mishi gwalo baisaniba, shikam sai lalashita yakeyi harta Saida kuka munafurci tace" yanzu honey ya jiki?"

Ya amsa da sauki yace" wife ni bansa zama asibiti na zan koma Lodge dinmu, sai doctor yariga zuwa dubani har kwanaki su cika haka yamiki ko?"

Ta gyada Kai, aranta kuwa shewa take da murna tace" hohoho sai ni shegiya, Aliyu Kai da yara Kuma ai sai dai na dangi ko na makwabta, na Gama da zuciya ka da gagga jikaka ba yanda za'ayi Dani"

Aliyu ya tabata yace" wife ina ta magana kiyi shiru"

Tayi firirit da ido tace" sorry honey maikake cewa ne?"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now