halin kunci

162 5 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
          DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
  
  Writing by J Hajara

🌍MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION📚🖊️

Kungiya d'aya tamkar da dubu.masu Nazari da Aiki da ilmi, burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________________

2️⃣9️⃣&3️⃣0️⃣

Har zai juya kawai ya hangi hannu mutum ya fito, da sauri yakarasa guri motar, gabanshi na faduwa , Yana karasawa wa zai gani Aliyu ne, kwance shabe*2 kamar baya numfashi, ya yake salati da Karfi sanda su commissioner suka firgita, da sauri su su ka karasa wajan, Tycoon yakara bude kofar backsit din yashiga ya talafoshi, abunda yakara razana shi gani jini da ke jikishi yasa yakara rikecewa, ya talafo fuska Aliyu yace" Aliyu bude idoka nine Aliyu, nace ka bude idonka daddy ne" 

Su commissioner da karaswasu kenan suka taimaka mishi aka fitar da Aliyu daka ciki motar,, Tycoon duk ya rikece dagani hali da Aliyu keciki..

Commissioner yace" yallabai ka kwantar da hankali ka tun da aganshi....

Tycoon ya katse shi da cewa" maza ku Kira min ambulance "...... Ciki hanzari uncle bello ya Dana kira number ambulance din hospital dayake zuwa, bada jimawa ba suka karaso..... tycoon dakashi ya sukuce Aliyu yasashi a motar ambulance.

Dai dai Ammi na Kira waya uncle bello, ya amsa, yaji duk murya yaji duk murya a shake Alama Tasha kuka tace" Yaya haryanzu fa bw Aliyu ba labarishi gashi har magriba ta gabatoh"

Uncle Bello yace" Hajara, alhamdullila Zaki ce don aganshi, yanzu haka asibiti za'ayi dashi, ki kwantar da hankali ki"

Ammi ta rude da taji cewa" za'akaishi asibiti tace" subhanallahi, maiyesameshi? Aina aka gashi? Aciki wani hali? Ta jero tamboyoyi duk lokaci daya....

Uncle Bello yace" hajara wa na tamboyoyi haka nace ki kwantar da hankali ki"

Ciki tashi hankali tace" a'a Yaya gamuna zuwa" ta kashe..

Aliyu kam tuni aka wuce dashi wani babba private hospital dake ciki gari kaduna, likitoci ciki gagawa  suka karbeshi, ana bashi taimako gagawa .. .

Tycoon ya kasa tsaye ya kasa zaune, sai ziriya kawai yake a baki daki, addu'a kawai Allah yasa Aliyu ya farka, ya fi hour daya, haka ma guards duk inda yabi sai su binshi da sorry sir".. commissioner da uncle Bello su na  ta rokeshi ya zauna ya huta, ko kulasu baiyiba, harsu Ammi suka karaso, duka family din, hardasu Suleiman..

Likitan ya fito daga daki, da sauri Tycoon ya nufeshi, Ammi da Mami ma haka, don dagani alamu shine likitan

Tycoon yace" Doctor how  is my son doing ?... Kowa ya tsaya cirko cirko Ana jira amsa likita..

Likitan yayi ajiya zuciya yace" sir ka kwantar da hankali ka, ba wani Abu bane Mai tsanani dogo Suma ne yayi sakamako kwaya dayasha,  bincike mu ya nuna, kwayoyine suka so suyi mishi illa har yakaishi da Suma"

Kwaya?!!! Harsu na hada baki guri Kira....

Mami ta rude ta cakumo likita a gaba riga tace" what the you by that, Dana baya shaye shaye"... Likita duk ya tsorata sai zaro idon kawai yake,..

Suleiman ya zo ya janyeta yace" Mami kiyi hakuri munji bayani likita, Nima nan zan shaidin Aliyu akan baya shaya shaya " yakali doctor yace" doctor yajikishi yazun?

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now