Itace rayuwa ta 😥

166 4 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa

_________________________

4️⃣3️⃣&4️⃣4️⃣

Yana juyawa yaga su Haydar ne, tun a stairs na farko ya na saukowa suka shigo, su na ta  sallama bai jiba , ya kure volume, idonshi a rufe, duk suka suka zagayeshi, Suleiman ne ma ya zare  headphones din,  suka zuba mishi Ido.

Fawaz ya yi ajiya zuciya yace

" Buddy me yasa kake haka? Duk ka canza, Wai agayama so hauka ne, come back to your right senses please, gobe ne fa daurin aureka, Suhaima duk girma kanta, jiya tazo ta sa me  mu da kuka Wai baka kulata, u ignored all  her calls,  ka koma rayuwa kadaici da kunci akan yariya da bakasa mutum ce ko aljana ba.... "

Ya rage murya   yace" Buddy please kadawo kamar da, if this Essha mutum ce ko da jima ko ba dade, zata dawo gareka,  ka kwantar da hankali ka"

Haydar ya dafa Aliyu yace" Buddy, fawaz yay gaskiya, kaga duk Amare suna kano, da tun safe mun wuce, dun yau akwai event a dare Kuma yakamata ka hallarci wajan, gobe 10:00am ne fa za a daura, Ammi aciki damuwa take, maiyasa baza ka farata mata ba? Da Allah Don't say No, kashirya mun wuce,  Kai mu ka zo dauka dama, munshirya flight 7:00pm za mu tashi, please Buddy"

Hafiz yasa baki yace" Wlh Buddy, duk tsanar da na ma Suhaima jiya, San da na tausaya ma ta, ta na sonka, consider yourself in her shoes, kabar magana Essha Dina, ga luggages dinka Ammi ta hadama, kaga ana daura aure gobe sai mu dawo, dubi a office yanda ka sa Staff's a  gaba, haba ka Manta da battun ta, Im ma aljana ce ko Mutum nasan  ta Dade da manta shafika"

Aliyu uffan baicce  ba, ya juya ya fice yayi hanya garden, da saurisu suka bi bayashi, yana isa ya tarda artist din har ya gama shirya items na zane ready to work, artist na ganishi ya Mike ya gaidashi cike da girmamawa, ya amsa.

Aliyu guri ya nema ya zauna Yana ajiya numfashi, ya na dafe kirjisa, sanda ya natsu na Yan mintuna Sana ya Mike ya kalli artist din yace" are you ready?"
Artist din ya amsa da "yes sir"

Su fawaz na tsaye suna kallo ikon Allah, Aliyu yana  lumshe Ido Essha ya gani, har wani murmushi ya sake, Ido a lumshe ya fara ma artist describing kamani Essha, her face, hair, lips, komai sanda ya zayyana ma artist, harda crying face dinta tana haweye, har ya Kai Aya,  ya Kara rutse Ido Yana ajiya zuciya, kafi ya soma bude idon a hankali, Yana gama budewa idoshi ya sauka aka hoto Zane Essha, artist din na gefe Yana mishi murmushi, gaskiya artist din ya kware, don tamkar Essha cee aka daura, harda hawaye dake siyaya a gefe idota.

Aliyu ya tako a hankali Yana hawaye Yana murmushi ya karaso gaba zane, yasa hannu Yana zagaye hoto yace" yaushe zangaki naji sanyi, uhm please ki dawo gareni..... "

Yata zuba ma Zane Nan kalamai...  Haydar ne ya katseshi, gani kyau yariya dake ciki Zane is beyond their imagination, Aliyu da sauri yabar gurin, sai gashi yadawo hannushi rike da cheque da car key  sabuwa dal Mai tambari Lamborghini a ciki, ya Mika ma artist  cheque din yace" konawa ne ka rubuta nabaka" ya sake Mika mishi key din Lamborghini sabuwa dal.

artist jiki na Bari murya na rawa na murna da mamaki yace" yallabai ayi haka?"

Aliyu ya karbi cheque din ya rubuta millions of naira da baisan adadi su ba, ya Mika mishi, artist sai murna kamar zai zube a kasa don godiya har da kukashi, yau ne happiest day na rayuwashi, yabar  gun da murna ko Kaya aiki bai kwasheba.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now