The plan

253 6 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
        *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️✏️

          *M. W. A*

   '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim 🙏*

🙏🥺🙏🥺🙏🥺🙏🥺

*9️⃣2️⃣&9️⃣3️⃣*

"Really? Aliyu ya tambayi.
Sadik ya amsa da " Yes dad"

Tun kan ya bude yakeji wani natsuwa da annnushuwa na ziyartashi, a hankali ya Ciro invitation card din ya Soma karanta write up da ke rubuce  akai sai kyalli  paper yake,  yay murmushi Mai sanyi  ya dago Kai Yana kallasu  uffan baice ba.

Hafiz yace" Mehn cigaba da karantawa zakayi ba kallomu zaka tsaya Yi ba" ya karashe Yana jifashi da harara..

Aliyu bai kulashi ba  yasa hannu ya warware card din  gani abinda ke rubuce akan Card din ne yasa jikishi ya Soma Bari bakishi a sake ya dago Yana binsu da kallo magana yakesoyi ama yakasa he can't believe what his eyes  just saw.. shekeke ya soma binsu da kallo jikishi har rawa yakeyi..

Da murmushi a fuskokisu dukasu su ka daga two middle fingers dinsu saitin fuskarshi da karfisu sukace" *Surprised* "

Nan Aliyu yay suma tsaye yuuuuu yayi Kamar zai fado, da gudu suka taroshi, Nan Fawaz ya rike shi ya saukar dashi stairs din a hankali dukasu sai kunshe dariya  suke.  Aliyu Kam dirshe ya dabe a kasa carpet  zaman couch din ma ta gagaresa.. sai zarare Ido kawai yakeyi Yana juya invitation card din a hannu haryanzu dai ji yake kamar mafarki yakeyi shine akasa  Ranar aureshi da *Doctor Essha* dinshi, his one and only love.

Haydar ya Kira sunashi" *Buddy*?"

Aliyu ya dago ya kalleshi, sai fama baza Wana sexy eyes din yake Yana nuna mishi invitation card din da ya damke dam Kamar za'a kwata mishi muryashi na rawa yace" Am a... mmm am am am i i i dreaming? Da Allah in mafarki ne karku ta Dani please"

Suleiman yay murmushi mugunta ya karaso gefe shi ya Kai hannu ya pinching Aliyu da karfi a damtse sanda Aliyu  yayi ihu aucchhh sanan ya sakeshi..

Yace" kaga kenan you are not dreaming "

Cike da murna ya Mike ya kalli alqibla yama Allah sujuda Yana godiya can ya Mike da guntu haweyeshi yace" Za a dauran aure na da Essha Ranar Saturday wuhh Alhamdullilah"

Nan ya rugume Fawaz Yana kuka , Suleiman yariga tapping dinshi Yana cewa" Yeye lover Boy"

Haydar ya dagoshi yace" Buddy kuka yaisa haka, you always stand by us, you wash away our sorrow, burika a kullum shine kagamu a ciki fariciki ko da kuwa Kai a kunci kake, ba kada buri face na ka farantamuna, toh tayaya mu ma baza mu faranta ma ba? Buddy we can do anything for you ko da kuwa zai yi silla rayu....... "Aliyu yay sauri tarashi Yana kuka yarasa Baki da zai gode musu ya Mike da fara'a a fuskokishi Kamar ba shine ya Sha kuka naba, yace" But how did it happen Ni basaniba ?"

Suleiman yace" ba wani big deal bane, inzaka tuna Ranar da Ammi ta shaida ma inkasake ka takura ma Essha Bata yafe ma ba, muka Soma neman mafita, yadan zamu taimaka ma"

Aliyu ya dago yace" am confused wani iri mafita kenan ku ka samo da har aka bani aureta ciki sauri haka?"

" haba mallam ya Ina baka kana roka" cewar Suleiman..

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now