Wacece Essha?

235 12 0
                                    

Doctor Essha
  👩‍⚕️
    Written-by j hajara




7️⃣&8️⃣
  

   WACECE ESSHA

Asali sunata *AISHA AHMAD*  haifafiyar gari uke ne, dake jahar Nasarawa . Mahaifita cikaikenyin suna shi AHMAD YUSUF NOMA,  Dan asali gari uke.    Aiki ne ya dawo dashi gari Lafian bare bare da zama.


Matar daya  hajiya Fatima, Yana da kanne biyu, Alhaji Adam(daddy karami) da Aunty Jamila suna kirata da(big mum)Tana aure  a kaduna,
Mahaifisu ya jima da rasuwa, yanzu maihafiyarshi ne kadai a raye, sunata Hajiya maimuna , ama suna kirata da hajiya uke, Tana zama a uke , anyi anyi ta dawo lafia  da zama taki.
 
Daddy yata mukammai kala kala  tun daga kan councilor,har zuwa Dan majilasa, yanzu  hk Yana aiki ne a government house dake lafia.

Mummy Kuma business woman ce Tana safara zanuwa, Tana da babba shagota a shendam road.
Allah ya albarkaci su da yara biyar, Aisha( Essha), Yusuf(amir), ummulkhairat, Abdullahi( Walid) sai autarsu mufeedat.
  Alhaji Adam  Wanda akafi sanni da daddy karami, matarshi daya, Mai kirki ( anakirata da auntyn yara) yara shi bakwai, Abdulhamid, salis, aina' u, khamis, hafsat , hanan sai Hassana daya ta koma.

Sai big mum( aunty Jamila) yara ta itama hudu, usman, Yusuf anakirashi da Abba, hunaisat, Sameer tunda daga kanshi Bata Kara haihuwa ba, ayi magani har agaji. Mijata babba Dan kasuwa ne, big mum ta rige su dad aure don Tana da shekara sha bakwai babasu ya aure da ita.  Yanzu haka hunaisat za'a aurar.baya tayi candy nata, tace ita aure kawai take so.

Essha tayi primary and secondary school nata a Hall mark international academy dake ciki gari Lafia, Ta sauke alqur'ani maigirma da saura littafai na addini, ta zana WAEC nata da jamb last year, batasa mu jamb ba, shiyasa tasake maimatawa har Allah ya Bata sa'a tasamu a Wana shekara, Amir na jss3, khairat da Walid suna Jss 1, mufeedat na nursery 2.

Essha hadadiyar yariyace  wance bazata wuce shekara shabakwai ba, Tana nan fara ba can ba, baza a sata a siririya ba bakuma za sata a Mai jiki ba, fuskana Mai Dan tsayi, hanci har baki, idon na ya manya manya ba Sosaiba, farare kal kal, lumsheshu, kullum kamar maiji bacci, bakita Dan karami, pink lips gareta,  a jiki kuwa ba a magana, dun tana daga ciki jere yanmata da akekira masu coca cola shape,  dukiya fulani nan a cike yake dam🙈, haka hips kamar zansu fado.

Kawanta daya tak ko Kuma ice aminiya, *summaiya*, tare suka tashi, tun suna yara har girmansu, sumy ya ce ga Doctor Abbas jibrin, daddyta babban likatane, sai mahaifiyarta hajiya ikilima.
 
Su biyu Allah yaba iyayasu, nazeer, sai ita summaiya, sumy tun last year da suka zana jarabawa tasamu FULAFIA ( federal University lafia) Tana karata mass com.


Essha tun da taso da buri karatu likita  ta taso, sallah ta biyar a kullum sai ta roki Allah yacika mata buri ta. Shiyasa ma Bata kulla samari, komai naci saurayi hk zaigaji ya barta. Sai a kan *khalid*, sun hadu ne a wata super market taje shipping shima naci da magiya yayi ta mata  sanan ta kulashi,Kuma ashe abokin Bashir ne saurayi bestie. Shiyasa takara bashi dama .

Wanna biki da zasu je a kaduna na yariya big mum ne wato hunaisat.

CIGABAN LABARI

Ta gama hada kayata tsab a karamin wani purple trolley, Tana Gama hadawa, tajiyo sallama kareema. Ta amsa.

KareemaTace" aunty inason na gyarami ki dakin.

Essha tace' huta abiki Kareema zan gyara.( Essha iri yarane nemasu tausayi da jikan Dan Adam). KareemaTace" toh aunty.

Tana aje trolley a gefe bed, ta soma jin ringing din wayata dake gefe side bed.

Tace" kareema" da Allah Mika min wayana , tayi sauri ta dauko mata dun tana matukar Bata girma, tana dubawa taga sis hunaisat. Ta daga waya oh amarya .

Hunaisat tace" karkimin magana nayi fushi dake, nagama gayawa friends Dina special sister na zata zo tun biki na sati daya, shine kika gwasileni, wato ma ba dun dad yace"  ki zo ba bara kizo ba koh? Essha tace"    Haba mana my amarsu Allah jamb ne ya rikeni  .

Toh naji yanzu da wani lokaci Zaki zo? Ina ga fa sai two zamutaso.  Eya sis  sai two maiyasa? Nine ban dan jin dadi  ba,

Eya Allah ya baki lfy sis aman ban ji dadin ace duk event din bikina ace ba ki aciki, Wai Kuma sai two zakutaso, haba yantzu fa 9:00 da Allah kuta so da wuri gasu yaya Abdulhamid, su aina'u da hafsat tun shekara jiya suka  zo, ama ke har yau. Haba cewa hunaisat.

Yi hakuri sis Allah hajiya uke nake jira. Tace" toh dole ne sai ki zo da ita?? Essha  tayi dariya ai dole sai dan tsofofi.  Oho dai naji saina gaki, ok sai munzo ta kashe waya.

Oh ni Essha Wana surutu na hunaisat kamar ba amarya ba,
kareema tace"ai aunty zatayi ta daina, hk yayana ana saura kwana biyu daure aure ta adabi mu da surutu, ranar daure aure kuwa sai kuka Essha tayi dariya tace" lallai kam" 😁

Comment and share 😌😌💕

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now