Cigiya

177 5 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
           *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

      _WRITING BY_
          _H Hajara_

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
______________________________

'''Fans kuyi hakuri kuji ni shiru Kwana biyu sakamako rashi lafiya da nayi..Ina matukar godiya ,da iri nuna kulawaku agareni nagode sosai ...'''

*especially doctor Essha fans group inayi ku sosai naji dadi addu'a o inku.. this page naku ne inayiku iri trillion Dina❤️💙💛..iya wuya anatare 🥰 love u guys😘😘.*

  
2️⃣5️⃣&2️⃣6️⃣

Mami tace" Isa kiramin Joseph "

Isa yadana wani Abu kamar waya..

A jiki an rubuta security alert, ko minti daya baiyi da danawa ba sai ga chief security ya shigo da sauri shi..

Mami ta kalleshi tace" Kai da yaraka kuje kune nemi yarona, imbahakaba.....bata karasa ta kada yatsa sanan tace" and you guys should be fast"..

Jiki ladabi chief security yace" okay ma"..

Haydar ya Mike yace" Ammi zanbinsu ?"..

Tace" toh Haydar sai kun dawo , Allah ya bayanashi" suka amsa da ameen" .. 

saura ma suka Mike suka ce zasuje..

Ammi ta kada Kai tace" Hafiz da Allah Kar ku Bari  maihafishi ya yaji Wana magana ku jiko? "..

Yace" inshallah Ammi Kar kidamu"..

Suka bi baya chief security..

Suna fita chief security na fita ya shaida ma yaranshi su shirya zasu fita, Suma duk jikisu yayi sanyi su San suna ciki tashi in har tycoon yaji labari na .

Wani Babba gate dake gefe haraba mansion din chief security ya nufa, security gate ne , sanda ya Dana wasu lambobi kafi gate din ya wangale kanshi..

ciki babba fili da aka gyarashi sumul sumul , helicopter ne masu ji da kansu dal har uku , ruwa navy blue  , jiki helicopter suna TYCOON ne baro baro aciki.. 

Chief security da wani daga ciki matuki helicopter din Mai suna mike.. chief security ya karbo keys din helicopter din daga guri Mai kula da guri .. ya Mika ma Mike daya , suna shiga ya daga masu Suleiman hannu da saura yarashi , su Suleiman na shiga suka gyara zama sit belts , helicopter biyu su ka dauka, Suleiman da haydar na tare da Mike, Hafiz da fawaz suna ciki na chief security .. motoci ana waje ana jira sutashi.. suna dagawa zuwa sarari samaniya suka dauki hanya kaduna, tafiya suke kasa kasa kamar za su sauka ma mutum akai, ba'a abunda kakeji sai Kara helicopter a hanya kaduna, ba inda Basu duba ba, lungu da sako ,ama ba Aliyu ba labarishi jiki a mance sukasake juyawa,  su fawaz su matukar shiga tashi hankali aranshi gani aboki nasu, har su fi security dima ..  su Ammi naji dawuwarsu suka fito da sauri da zima ko angashi ..

Mami ta nufi haydar da kanshi a kasa ta tasa hannu ta daga shi Yana kallota murya kuka tace" haydar ina yake ? Ina boy Dina ? Tana magana tana jijigashi

Yace" Mami hakuri zakiyi inshallah za'agashi ya fada murya na rawa"

" Haydar boy ya fita gidana tun 8:00am gashi ganshi  uku tayi har da minti na,ba'asan inda yashigaba iyye Wai Wana wani iri duniya ne muke ciki"ta durkusa a kasa tana kuka... 

Ammi ta dagata da sauri tace" ki daina kuka za'a ganshi inshallah, kuzo mu shiga ciki"

Mami ta juya ga chief security tace" ku bance min dagani baga amfani ku ba" ...

Da sauri suka bar gun don Suma  sunfisu ciga tashi hankali

*******************
Suhaima ne zaune da hajiya binta, sanye take da wani half gown a jiki, wata maid nata na kasa tana gyara mata kumba kafa, a hankali ta dubi hajiya binta ta shagwabe fuska... Hajiya binta tace" yadai Baby na?

" Mummy tun jiya nake trying number Hubby yana shiga ama bai dauka, yau Kuma switch off ne gabadaya, kila ma da gangan ya kashe waya "ta fada murya a shagwabe

Hajiya binta tace" yo Baby na Mai kike ci na baka na zuba, nasha fada Miki cewa Kar kisami damuwa, shi Aliyu guda nawa yake, kawai ki Kira Daddyshi ki gaya Mai"

"A'a  Mummy wallahi  tsoro Daddy shi nakeyi, Allah Mummy shakkashi nakeji  bazan iya ba" ta girgiza Kai

Hajiya binta ta tafa hannu tace" iyye baby duk fadi duniya na Ashe akawai Wanda kike shakka da tsoro , haba dai*2 Kar ki badani mana , kamar ba baki Kisha ba , ta nuna kirjita.. kwantar da hankali ki ai na Gama da uba , yaro muke jira yanzo hannu,kisan nawa na kashe da wuya danasha kafi tycoon ya Amince da aure, Dan kutumar burar uba danya Kai ne dasu, sai ayi dagaske, kawai ki kirashi ki gayamai"

Suhaima ta daka tsale tace" hoho sai mummy na" ta tura Mai gyaramata kumba tace" ke banza tashi ki bar na, kice ma lami akwai pant da brazier na Dana cire tasa yanda zatayi dasu Kuma ta gyarami daki"...

Da sauri jiki na Bari Yar
aiki ta Mike tace" toh hajiya " ta fice. Suhaima ta binta da kallo tana yamutsa fuska..

Tace"Mmmy nakirashi yanzu ba matsala?"
.

" Ai baby na ki kwatar da hankali ki kamar kiyi filo da gawa, kirashi kawai ai mugama dashi"

Suhaima har da gyara murya za'ayi waya da siriki, ta dauki wayata ta dialing hot line din Tycoon da bakowa ke dashi ba sai family nashi..

CAPETOWN, SOUTH AFRICA..

Tycoon ne zaune a baki beach na babba birni Capetown na kasa south Africa, gaba da bayashi duk bodyguards ne, zaune yake aka kujera beach , da Dan karami table agabashi, samashi kuwa umbrella ne babba Mai fadi Yana Kare minshi rana, sai danne danne kawai yakeyi a laptop dake gabanshi Yana sipping Liptop...

Bodyguards dake rike da wayoyyisa ya karaso da sauri yace"  Sir ur phone is ringing Kuma hot line ne" ya fada cike da girmamawa..

Fuskashi na kan laptop din yace" okay answer it, kila Aliyu be, basa matsala shi ba tun jiya bai kiraniba "

" A'a  Sir bashi bane " bodyguard din ya fada Yana Mika mishi waya..

Ya karba yasa a kunne, suhaima ko sallama tace" hi Dad"

Tycoon yayi murmushi yace" ohh siyama Daddy yakike?

Suhaima ta Bata fuska tace" Suhaima ne sir"

Yace" ohh Suhaima yakike?

Ko amsawa batayiba murya tsoro tace" uhm uhm da..da ma..dama ....

Yayi murmushi yace" saki jiki kiyi magana kinji suhaima am ur dad"

" Uhm Aliyu ne, tun jiya Ina Kira shi bai daukaba, yau Kuma a kashe, shine na Kira naji ko lafiya " ta fada murya a shagwabe....

Dam yaji gabashi ya fadi yace" shi Aliyu ne number shi a kashe?

Ta amsa da eh Daddy"

Yace" hold on, kashe bara nakirashi"





Comment and share 😌💕💕

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now