Biki bidiri

249 7 0
                                    

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by J Hajara


1️⃣5️⃣&1️⃣6️⃣

Dad kayi hakuri ban zan sakeba mu Dan zagaya garine da su Suleiman" Aliyu ya fada.

Tycoon yace" ok naji, wuce muje kaci abinci Kai kadai ake jira"

Yace" no dad ni ba yanzu zan ci ba, Allah dad zafi ya dameni baza iya zama na Kai three minutes banyi wanka ba, daddy zufa". (Aliyu Sam bayason  zafi,bale ma weather naija)

Tycoon yace" haba mana Aliyu kowa yayi missing big bro, yau suna murna zasuyi dinner dashi shine kace bazakayibs, yi hakuri muje ko two minutes kayi"

Yace" Allah daddy inakara one minute banyi wanka ba ihu zan saka don Kai kayi nake ji"😅

" Eh daurai son zakaiya nasan son dinna jarumi ne" yaja hannushi suka taho gwani sha'awa, duk lungu da suka bi sai security su Sara musu, tycoon kadai ke amsawa ama Aliyu kam hankalishi ma baya wajan.

Suna karaso wa ciki babba falo gida wow😮 ya hadu, ba' amagana, hotuna yagidane dukasu gabadaya suyi family picture a bango falo, suyi kyau kamar larabawa, family din tycoon MashaAllah ba dai kyauba,  kowa ya hallarci babba dining area din, tycoon kawai da Aliyu ake jira,  sukayi sallama aka amsa, ya gaidasu su Ammi.

Mami tace" wato son kaki zuwa mun gaisa ko?

Yace" a'a mamina yi hakuri mu dan fita ne dasu Suleiman"

Sofia da rahma suka tambayeshi tsaraba, yace" oops  sorry yanmata Ammi imu gama dinner kuzo ku karba kujiko?

Sofia ta amsa da ohk Yaya"

Suka fara ci abinci, tuwo🍛da Miya taushe yasha nama gaja gaja, har nama yaso yafi Miya yawa.

Aliyu ba wani ci arziki yakeyi ba, yanaci Yana yamutsa fuska Alama zufa na damushi, sai zufa yaketayi duk AC daya cika lungu da sako parlor, amashi zufa yakeyi.

Siyama dake gefeshi ta leka plates taga bai wani ci ba, ta mishi rada da cewa" Allah imbaka ci abinci ba zangaya ma Mami"

Yace" yi hakuri sis, zanci ama wlh am not comfortable zafi ke damuna can't you see?

Tace" ama wlh big bro Kai ajebone, toh bara nasa akara ma karfi AC"

Yace"godiya  nakeYar kanwa"      
Tace u r welcome bro"  
dakanta ta Mike don ta Kara karfi AC.

Tycoon yace" siyama Ina Zaki baya ba'agama ci abinci ba?

"Daddy ba ko' Ina Yaya zankara ma karfi AC sbd Yana ji zafi sosai " ta amsa.

Ammi tace" ni dai basan iri jiki Aliyu ba, Wai mutum duk sanyi na sai yasa akara"

Mami tace" karkidamaimu haka Allah ya halicemu"

" Toh nayi shiru" Ammi ta fada Tana Kama baki.

Siyama tana karawa ta dawo ta zauna, Aliyu ko minti uku baiyi da zama ba yamike, Isa yatambayeshi yace" Yaya inazakaje Kuma?

Yace" na koshi young corper"

Isa yace" Yaya bakaci komai bafa?

Yace" kaikayi nakeji bro bazan iya zama ba"

" Ok Yaya goodnight" cewa siyama da Isa.

Yace" Allah yatashemu, Ammi mamina sai da safe?

Dukasu suka amsa mishi da sweet t boy"

Tycoon yace" kafi ka kwanta inaso gani ka"

Ya amsa da " toh dad"

Da sauri ya wuce part nashi, direct toilet ya wuce ko koya jikishi bai cire ba, ya kunna ma kanshi  shower, sanda ya Soma ji iska sanyi tukun yacire Kaya ya Soma wanka, Yana Gama wanka ya dora alwala ya fito, ya ciro white boxer da singlet, sai jalabiya Mai guntu hannu,shima fari, Yana sawa yaje gaba, yashafa wani tsadade body lotion, ya fesa turaruka masu sanyi kamshi, Yana gama ya shimfida dadurma yagabata da sallah nafilah(Aliyu akwai son ibada) Yana idarwa yaji sallamarsu su Sofia, ya amsa"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now