Biri yayi kama da mutum

198 7 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*WRITING BY*
*J Hajara*


🌍 *MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

*M.W.A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
_________________________

6️⃣4️⃣&6️⃣5️⃣

Security yace" oga nane" ya Bata amsa ya juya yayi wucerwasa..

"Oga nane? "

Mummy ta maimatar amsa da yabata..

"Shi oga nashi baida suna ne, a'ina Sadik yasashi daga zuwa shi" ta juya ga Sadik" Kai Raino jajaye kunnuwan ai'na kasashi daya baka wanan?"

Sadik hankali kwance game nashi kawai yake bugawa, Amir najita yayi tsit, dayasa inyagayamata Sadik baijin hausa wani dramer za a kwashe, gwara yayi shiru insu je gida tasani..

Walid dake gefesu yace" Boy, Granny na magana dakai ka mata shiru" ya fada Yana shafa Mai Kai.

Sadik ji ankira Boy, granny yasa yadago Kai ya kalli mummy.

Mummy tace" ugo na nabaka, ko uwarka ina magana Bata share ni balle Kai tasisi dakai"

Sadik yanayi yanda take Magana ne yabashi dariya harda kyakatawa shi, duk suka zuba mishi Ido.
Khairat tace" Walid cire Mai abun fuskar na yasha iska"

Walid kamar jira yake yasa hannu ya cire Mai face mask din, daga Mummy harsu duk suka bude baki suna kalloshi, yanda yake dariya gwani sha'awa..

Mufeedat ta Kai Hannu daidai dimple dinsa tana murmushi tace" wow I have a cute boy, Kai wlh saina kaishi school dimu, na nunama Yan ajimu, yaro sister na Mai kyau ne"

Khairat ta harareta tace" pheeeww, go away, ni ne zan riga fita dashi bakai ba"

Walid ya dagashi daga cinyar Amir ya dawo cinyarshi yace" duk ku Gama ci musu ku bai inda Zaku je dashi, Kuna Mata ina zai biku, toh tare zamuriga fita yawo, ba Wanda zai bi a acikiku, nagaya muku kenan"

Amir gani kallo da Mummy ke bin Sadik dashi ne yabashi dariya yayi dariya yace" yadai mummy,karfa gari kallo miji wuyaki yayi ciwo" ya fada cike da barkwaci duk suka fashe da dariya..

Mufeedat tace" Mummy ta ga miji cute boy ta rude, ta kasan daina kalloshi, please mummy ki juya Kai ki kalli gaba Kar wuya ya Miki tsami" duk suka sa dariya harda kyakatawa..

Mummy batace uffan ba, ama yanayi fuskar ta ya canza alamu ba lafiya, ta juya ga driver Tace" muje Driver Kar mubata masu Usman lokaci"

Driver kamar jira yake ambashi umarni ya tada motar, Usman ma ya tada nashi tundama su yake jira, suka dauki hanya uke.

Suna tafiya ciki kowane motar hirar kawai ke tashi, Essha duk ta ishe su hunaisat da surutu suna biye mata, ciki motar su Mummy kuwa hira sosai ke tashi, su khairat sai selfie kawai suke ta kashewa, har Sadik ya Saba dasu.

Ita kam mummy duk jikita yayi sanyi dagani fuskar Sadik, sai zance zuci kawai take ita daya tana tambaya kanta" Aya Essha ba canza mata yaro akayi ba ko, dun wanna tabbas ko makaho ya shafa sai yaji kamani yaro tycoon Dina a tare dashi, toh Wai mashi ina Yan kungiya da tare Dan Tycoon da kullum suke da masu tsarosu? Aya Essha ba yaro su ta dauka ba ko? Enya yallabai dayasa a kawo Video game dina ehnya bashi bane mahaifi Wana yaro? Da ga alama nagani Wanda ya kawo daya daga ciki securities su ne, wanan yaro baza dai ace kamanine ba, jinine ke aiki cus Blood is thicker than water, wayyo Essha yaushe kika canza ne? Maiye aibun naki Dan daki ka canza ki ka dauko Wanda su ka fi karfi mu? Maiye daliliki nayi haka? Toh shi asali Danaki ina kika kaishi? Ko dai mutuwa yayi ne?ki ka dauko musu reino Dan ? Ta rike haiba " No wonder biri yayi Kama da mutum shiyasa tun baya arbain ko sau daya ba ta taba bashi muji muryasa ba, ohh Essha why why, maiyasa kika yi haka, in daddy ki yasani munshiga uku, Essha na Allah yasa dai baki canzaba" Nan taji hawaye Mai dumi su sauko mata tayi sauri ta goge..

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now