Garin Mai Yakanaje

243 10 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
        *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️✏️

          *M. W. A*

   '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim 🙏*

   *ALHAMDULLILAH*
😌😁😌🤗😀😌😁😌
             7️⃣5️⃣

Mutuwar Suhaima ya kidimasu sosai, Tun tun ma Aliyu sai jikisa yay sanyi ko ba komai Matar ce then, Essha Kam har kuka sanda tayi.. Nan Parlour tsit kakaji saboda mutuwa ba abun Wasa bane( Allah yasa muyi kyakkyawa karshe)

Bayan wasu mintina, Tycoon ya Kira kanishi Mai Yakanaje Sarki Uke yafadama mishi suna zuwa.. Dakar Daddy ya yarda ya Amince zai bisu, yaso shi da Essha su wuce, su Zo su samaishi a garin, Bayan da ya iya haka ya hakura ya Kira Daddy k ya sanar musu a gansa su fara yi gaba zasu Zo su saimaisu a gida.. Daddy k na ta Murna ya sanar ma Inspector, inspector Wani iri yaji ya ba Daddy k hakuri, Daddy k yayi Murmushi yace" Kar kadamu na fahimta ai aikika kakeyi" Nan su dasu Walid suka Kama hanya.

Tycoon yasa aka shirya Motoci, Yan gida gabadaya Suka shirya zasuje dama suyi kwana Biyu da Zuwa..
Aliyu yaso yashiga Motar da Essha take ama Ammi ta kasa ta tsare sanda taga yashiga wani daban tukun hankalinta ya kwanta.

Motocinan sun jero Hanya Sai gudu kawai suke, Essha da Besty Motor guda suke, su na ta Sha hirarsu har Pooja ta Kira suka gaisa.yanda Essha ta riga Hira da  Pooja ne ya kashe ma Besty jiki, Taji aranta shikenan ta rasa Bestfriend dinta Nan Haweye ya soma taruwa ma ta Essha na waya hankali ta ya dawo kan Sumy gani yanayita ya canza, ta sallami Pooja ta dafa Besty murya a hankali Tace" Besty.." Sumy ta daugo a hankali Tana kallonta, Essha Kai ta girgiza a hankali ta na Murmushi tasan halin Besty ta da kishi Ashe haryazu Bata canza ba..
"Besty Ke kadai ce Besty na after you na you saboda haka Kar kidamu kanki inaji dakai sosai a
Har ciki Raina Ba'abunda ya canza Kuma Pooja Bata da Matsala Ina son kema tazama friend dinki.." Essha ta Fada tana ma ta cakulkuli. Besty tasoma dariya tana share haweye ..

Essha Tace" Kar dai Pooja ta kwace mike nasan halinta "...

Dariya Suka fashe dashi..
Ba'a fi mintina ba Essha tasoma Bacci dama da gajiya Hanya a tare da ita..Bacci ta take hankali a kwance
Besty hankali ta ya koma kallo titi.. ba'a fi 40 minutes ba Suka karaso ciki garin Uke garin  Gada.
Besty Kara zama Tayi tana bin gari da kallon rabon da Uke kusan shekara Tara kenan .. Babba Gadarsu(Bridge🌉) take bin da Kallo taga yadda aka Canza salon tsari zuwa na kallan London bridge Mashallah abun Sai son barka, Ruwa ya cika Babbar kogi dam gwani sha'awa har ta tuna lokaci suke zuwa da Essha wanka a Rafi lokaci ana kwailaye.. gaskiya tsari garin ya canza sosai kowa nata harkokikisa gwani burgewa

Haka har Motoci yay karaso zuwa Babbar Fada na Mai Girma Yakanaje, tun daga kofar gidan kana hangowa zakasa na sarauta ne,  tsari gida yasha design irin na Manya manya sarakai, Kace gida sarki Kano ne, abunda ya bambata kawai Sama tambari saurantane a Zane watoh takobi su crossing juna(⚔️) Sana akasa *YAKANAJE*  Sai tutar Nigeria da Kuma tutar sarauta, gaskiya masaurata Yakanaje yagaji da haduwa..

Suna dosa Babbar gate Nan Babu abunda zaka iya juyowa Sai busa irin ta sarauta, dama an San da zuwasu, Baya an bude musu second gate Nan Dogorai Suka yo kan Mototoci da kirari da busabusai har suka Parker a parking lot..Nan Suka soma fitowa daga Motoci su

Duk  Kara na Bai sa Essha ta farka ba, Bacci ta take hankali kwance..Besty zata tashe ta kenan Nan Taji ansoma musu knocking a window ..sauke glass din tayi taga ko wanane Aliyu tagani magiya yariga ma ta, ta bude mishi kofa tabasu minti Daya zaiyi Magana da Essha

Besty Kai kawai ta girgiza Tana Murmushi ta bude kofar ta fito, Aliyu cikin sauri ya shiga, ya gayama driver ya basu wajen.. aikuwa Kamar jira yake Nan Dan yasauka Yarage daga Aliyu sai Essha a motar

Bayan ya natsu ya juya Yana kallonta, Bacci ta take sosai hankali kwance kana iya juyo sautin saukan Numfashi ta a hankali.. ji yayi so da kaunarta na Kara shigashi a hankali.. Yana Kara gode ma Allah Babyshi ne ta haifaaa masa Cute boy, akasan zuciyarsa ya na rokon Allah yasa su sake haifa Yara  Goma Sha (😅) shinkashi tsanda ya Dara ..

Can yajin tayi motsi a birkice ya dago yaga dai haryazu bacci take, Yatsa sa yasa a baki Yana tunani yada zai ta da ta batare da ya tabata Kar tayi fushi, Nan hankali shi ya shagalta da kallon Cute face din ta da Dan bakinta da take turowa a hankali duk ciki bacci..

Bai Ankara ba yajin Essha ta sulale ta kwanta kan ciyarshi  cikin bacci Tace" Besty I'm so tired"
Aliyu Suma zaune yayi ya rasa abunyi, Nan ta Kara juyi gyale da ta yafa ya sauko zuwa kafadan ta, laullausa Gashi kanta suka baje ma ta a fuska..

Aliyu Murmushi yayi yace"Tsarki ya tabbata ga Wanda ya kagi wanan halita ya Subhanallah" Bai Gama rufe baki ya ji ta Kara mirginawa, Aliyu Ido ya zaro Yana tuna ni inyabar ta zata ta damishi danya Aiki..

Gashi kanta ya soma yayayewa daga Fuskar ta, a hankali ya soma Kiran suna ta... Essha Ciki bacci Taji ana Kira suna ta a hankali duk zaton ta Besty ne, batasaniba gogane, turo Baki tayi  idon bacci Tace" Besty uhmm uhmm da Allah kibar nayi bacci"
Aliyu yayi Murmushi cikin ranshi yace" Lallai za'a yi dramer queen ana"

"Essha Essha Essha wake up mun iso fa" ya Fada a hankali

Essha Jin murya da na Besty ba yasa cikin dauriya ta bude ido,Nan ta farga dacewa ai jikin wani ta kwanta bana Besty ta ba, a zabure ta mike tasa Kara ta Makele can kuriya kofa tana haki..

Aliyu dariya tabashi yanda yaga duk ta rude  gyale ma ta Kara jefardashi Sai ta koma kamar Barbie saboda kanta a bude itama batasaniba..

Daukan gyale yayi ya rike a Hannu Yana Dariya yace" Gashi ki yafa kanki a bude "

Cikin sauri ta fizge kayata tana harara shi..

Murya na rawa Tace" me...me yakawo Kanan Ina Besty na?"

Bai amsaba ta Murmushi kawai yadinga zubawa Yana Jin Dadi moments Dina kamar su dawoma a haka..
Essha Jin Bai amsaba yasa ta sukunyar da kanta kasa tana Wasa da gyaleta so take ta fita ba halin ya Dana lock Kuma batason ta rokeshi...

Shikam kallon ya dingayi kamar zai cinyeta harda lagwabar da Kai da gyara zama.. Essha Jin kallon yayi yawa ne yasa ta dago Kai Nan idonsu ya tsarke Dana juna.....







Please vote like Comment and share 🙏🙏

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now