family love

995 30 0
                                    

Doctor Essha👩‍⚕️
By J hajara

Bismillahi rahmani rahim

1️⃣&2️⃣

Tafiya take a hankali kamar bazatayiba Kuma gashi gari yau akwai hadari sai iska mai karfi hade da kura ake, ama ko ya damaita, tafiyanta kawai take ciki kwanciya hankali kamar ba komai.

A gaban ta kadan na hango Yar black beauty

Ta juyo tace" Essha Essha" takirata har sau biyu
" kiyi sauri fa imbahakaba walahi zan wuce kisan zamu iya rasa Nepep a yanda gari yake a haka ko? "
Ama wance aka Kira da Essha ko d'ago kanta batayi ba sai murmushi ta kawai takeyi,

can naji wani sauti murya lalausa nacewa "haba bestie nasa ki,Kona ki tafiya nasa dole ne kijirani"
wance aka Kira da besty ta nufota ta zungure mata kai tace

" walahi Allah Essha kina kureni"

"haba bestie yihakuri kimin afuwa" ta rike kunne
"ok naji yi sauri munkarasa gida"

Essha ta amsa da

"Tohmuje"

Suna fitowa baki hanya sukayi sa'a Nepep. Bestie tace"Mai Nepep Bukar Ari'i zamuje ta Yumaco School"

mai nepep ya amsa da "ok nagane shigo muje"

Suna shiga suka Soma hira biki da suka fito na wata Yar ajisu

Essha tace" kisan maiye besty?"

Bestie tace ni" akuyane da zan sani"

sai kawai duk suka fashe da dariya

" ama wlh guri KAMU na ya burgeni da kiyyi niyya aure kenan sai mugayato Mai decoration din ta miki"
cewa Essha.

Besty tace" Lallai yariya ki rainani ke baki ce zakiyiba sai ni"

Essha ta Bata amsa da" iyye toh ni wlh Banda niyya aure.inshaallah sai nayi karatu likita, nazama Babba Likita"

" Ni da Allah kiyi shiru da wanna batun bakisa fa nufi Allah ba"

"sai dai kice haka. Cewan bestei.

daidainan mai nepep yace" mun'iso fa"

" yawwa ga kudika mun gode"

Bayan sun sauka Essha tace" Toh besty saina shigo anjima"

tafada tana murmushi"Da Allah min shiru haka jiya kika shayani baga ki ba"

" please forgive me, natsaya waya da Khalid ne har nayi bacci "

" Naji ,Khalid kam Yana ban tausayi tundashi yayi niyya aure yanzu kekam ba tabbas" cewa Besty

"ni da Allah ki kyalleni, ba Batun soyaya da aure nakeba,karutuna kawai."

"toh Essha Allah yazabe mana mafi alkhari"

Ameen ta amsa ta shige gida.

"Assalamualaikum?"
" Wa'alaikumusalam"

Amir ya amsa kanita Mai bi ma ta.

mufeedat autarsu ta taso da gudu tazo ta rugumeta"

Oyoyo Sis Essha"

"yawwa autar mummy. Ina mummy ? "

"Tana kitchen, kisan daddy Yana azumi yau alhamis"

" Eh hakane na tuna baza naje na same ta. Wai Walid baka gani bane?"

" Oh sorry sis,game Dina ne yatafi dani,kisan motar race Dina inbaka concentrate ba zaka fadi, dats y naki juyawa,Kuma sis saina fiki iyawa"

" Common jare yimin shiru naji. Daddy ya dawone? " Ta tambaya

"Eh ama su fita da khairat sunje chemist ta taka kutsa"

"Subhanallahi 😣 Allah yakiyaye na gaba"

Ameen duk suka amsa.

Ta wuce kitchen wurin mummy.
"
Mummy? Mummy? Mummy?"

" Na'am haba Essha wana Kira haka kamar kiyi makanta,ko sallama fa bakiyi min sai kwala Kira" cewa mummy

"ohh so sorry mummy na.ya gida?"

" lafiya lau.ya Kamu toh?"

"wallahi mummy baki ga guri ba ya hadu,bara kigani?"

" A Ina akayi ?" mummy ta tambaya

"A Ta'al Conference Hotel ne"

Tafito da wani hadede waya daga ciki jakata sai walkiya yakeyi( iPhone X+)kenan.

"Mum kigani"

"wow ama ya hadu, amarya ma turbakallah"

"ai mummy Bari kawai Amare Sufito"

"Kedai kalleni da shirmeki kije ki chanza Kaya kizo kishirya mun kan dinning daddy ku yakusan dawowa" cewa mummy.

Essha tace "Wai wazai gamin khairat yanda za'a ririta kafana"

"kedai baruwaki jekiyi aiki Dana saki"

" Kk mummy"

Ta wuce dakita gwani kyau dashi.tana chanza Kaya ta dawo ta Taya Mummy jera Kaya aka dinning.suna gamawa aka fara Kira sallah mahgrib .

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now