labari ne data kafu aka kadara🙇🙇
Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃💃💃💃💃
Ko ya ya zai kasance 🤔🤔🤔 Sai mu Haduuu
labari ne data kafu aka kadara🙇🙇
Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃💃💃💃💃
Ko ya ya zai kasance 🤔🤔🤔 Sai mu Haduuu
Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun ta'allaƙa ne akan abinda takewa kallo a matsayin MURADIN RANTA, Sedai saɓanin zuciyar ABOU HATEEM wadda take a daskare babu wani gurbi dayay sauran saura, wanda...