08

2K 108 4
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳




Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘




Dedicated to Jamila (jamsy cool)



0⃣8⃣



*CHIGABAN LABARI*

Haka shukuriyya tayi tayin nafulfuli har zuwa wayewar gari ,Ah bangaren mashkur mah haka ya kasa bacchi kwata-kwata, nafula yayi tayi yana neman ubangiji yasakawa kanwar tasa..

🌳🌺😘

Da gari ya waye mashkur yakira uncle kamal awaya kamar yadda abba yabuqata, ringing biyu tayi ya daga suka gaisa sannan mashkur yache
" uncle kamal!!! daman abba ne yache nakiraka awaya nache maka kazo yanasan magana dakai"
uncle kamal
" yache lafiya kuwa?"
" eh toh ba lafiya badai kam"
" meyafaru?"
Kamal yaqara tambayar sa, mashkur yache
"Idan kazo zakaji komai abakinsa"
"to amm.... ?"
Be bari yaqara sa bah mah yayi hanging call din, aransa kuwa chewa yakeyi "shimafa uncle Kamal dinnan yachika tambaya saikache wani dan jarida, ana fada maka ga yaqi kaikuma kana ga qura, mtswee!!!"
yaja wani uban dogon tsaki ah fili

( nidai merah nache meyayi zafi nerh haka mashkur, bafa shiya garzayo manbah ratayarma ba'a bashi bah)

Yana gama yin wayar yafada kan kujerar datake chikin dakinsa, wani irin hawaye masu zafi na zuba ah idanunsa, "meyasa sai ke shukuriyya? Why!!? Why!!?"
aransa yake wannan maganar, knocking yaji anayi masa ah kofar dakinsa wanda shi ya katse masa tunaninsa, yadago da kansa ahankali yakalli kofar dakin, yayi Sauri yagoge hawayensa sannan yache
"come in "
kofar aka bude akayi sallama at thesame time, shukuriyya che, ahankali taqaraso chikin dakin tazauna agefen gadon hanif wanda shine yake kusa da kujerar da mashkur yazauna"
tache
"ya mashkur ina kwana"
yache
" kintashi lfy?"
tache
"lfy lau"
Saikuma tayi Shiru kamar minti biyu sannan ta dago takalleshi tache
"ya mashkur kuka kayi?"
yache mata
" eh "
bcouse bashida abunda zai fada mata, domin idan be manta bah tasha fada masa abunda gaskiya bata fitarda kai bah qaryar mah idan kayi ba futarda kai zatayi bah, tundaga lokachin yadaina qarya, yamata alqawarin yin gaskiya ah koh wani lokachi, tache
"ya mashkur ashe bazaka yarda da qaddara bah?, izuwa wannan lokachin yakamata ache ka manta da komai, baya tariga ta wuche let's face the future"
tafada tana masa murmushi, aransa yana mamakin shukuriyya, ita daban che, matsalar fah tata che, ita yakamata abawa haquri, amma ita take bawa wani hakuri, yasan sarai har yanzu akwai abun aranta, kawai dai tanasan taga kowa yadaina damuwa ne, kallonta yakeyi kallan chikin ido sannan yakama hannunta yache
"yajikin naki?"
tache
"nagama jin sauki ai"
yache
"Allah ya qara mana afuwa"
Tache
"ameen"
yayi shiru na mintuna kadan sannan ya dago ya kalleta yache
"am really sorry shukuriyya, laifina ne, nina jawo miki komai, I have no option ah time din shiyasa nayi haka, bansan chewa hakan da nayi shine babban kuskuran dana tafka bah, kiyi hakuri kinji"
yafada siraran hawaye suna zuba ah fuskarsa, dasauri tasa hannunta ta goge mishi tana murmushi tache
" common ya mashkur, is noting to worry about, yariga ya wuche..."
kafin yayi wata magana tayi sauri tache kalli agogo tache
"its almost 11 yakamata muje muyi break"
takama hannunshi sukayi waje yayinda qwallah take taf ah idanunta, takawo masa break fast yanachi itama tana chi kadan-kadan, batada appetite din dazatachi abinchi amma tanata turawa saboda mashkur yasamu yachi shima, ah haka har yache ya qoshi sannan ta hada kayan takai kitchen tadawo falo tazauna, kalamai masu dadi mashkur yakeyi mata da kwantar da zuchiya hade da lallashinta, suna chikin wannan yanayin sukaji tsayuwar mota, koba'a fada bah tasan uncle kamal ne dasauri mashkur yatashi yafita waje yaje yataroshi da alamar tashin hankali qarara ah fuskarsa, itama shukuriyya yana fita ta tashi da saurinta tabar parlourn ta tafi daki tana hawaye, parlourn abba suka shiga sannan yashiga daki yakira masa abba. abba yafito yazauna akan kujera yayinda uncle kamal da mashkur suka zauna aqasa, bayan sun gaisa ne sosai abba yayi gyaran murya yache
" kamal!!! Ah matsayinka na wanda akayi masa baiko da yata kuma wanda yakeson aurenta yakamata kasan abunda yasameta"
Zuchiyar uncle kamal goma-goma take bugawa dan gaba daya yagama tsorata, yaqagu ah fada masa abunda yafaru, abba yayi qyaran murya
"wato ............"
abba yakwashe duk abunda yafaru da shukuriyya yafada masa, shiru parlourn yad'auka na tsahon wani lokachi kafin uncle kamal yayi gyaran murya yache
"Naji duk abunda kafada abba, saidai ina Neman alfarma"
abba yaklleshi yache
"Wache alfarma kamal?"
Uncle kamal yayi sauri yache
"Abba kadubi girman Allah karka hanani auren shukuriyya, inasanta ahaka kuma zan aureta, kar'ah chanja komai gameda baikon mu dan Allah abba" yafada quntayen hawaye na zuba ah fuskarsa, ah lokachi daya kuma jikinsa har wani rawa yakeyi ran maza ya bachi, abba yache
"Alhmdulillahi"
indai zaka aureta ahaka ai babu matsala, zaka iya tafiya Allah yayi maka albarka, uncle kamal yache
" amin abba"
abba yatashi yabar falon yana mejin dadi aransa, uncle kamal ya kalli ya mashkur yache
" kiramun ita"
ya mashkur yamiqe yanufi dakinta...

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now