104: "DIARY" "the last page of the diary"

1K 92 41
                                    

🌳 QADDARAR RAYUWA 🌳


Written by 🌺 CUTTIEEMEERAH

1⃣0⃣4⃣


Sunanan zaune kowa da kalar maganar dayakeyi, they're feeling like maganan qarshe suke mata, kowa needs to say everything amma ahaka sunsan baxe yiwu ba,,, suna nan zaune ummi suka shigo, hakanan dukansu sukayi waje banda usiii, zarah dakuma haiydar, usiii always feel lyk ba inda zeje, ze zauna har numfashinta ya qare agabanshi....

gefenta umma ta zauna Nene da ummi suka zauna kan kujera ah gefe, gaishesu shukuriyya tayi sannan suka mata ya jiki, dasauqi ta ansa sannan ummi tache "shukuriyya zamuyi magana nerh"

"Yanxu ummi?"

"Eh"
Ummi ta ansa

"Why not anjima ummi, yanxu kaina chiwo yakemun"

"It's owk, anjima din is owk"
Ummi tafad'a da sauri kamar me tsoron wani abun, tana gama fad'a ta miqe tab'ar d'akin, Nene ma miqewa tayi tabi bayan ummi yayinda umma takasa motsi ah wurin, saima hawaye da takeyi

"Sannu shukuriyya! Allah ya baki lafiya"

"Amin umma! Nasan bazaki daina mun addu'ah ba iya shekarun daxaki zauna ah duniya bayan na barta, nagode da komai umma, nagode da komai, bazan iya gode miki abisa komai ba"

Umma kasa magana tayi, kukan daya chi qarfinta nerh yasa ta tashi tabar d'akin, jiki ah sanyaye shukuriyya tabi bayanta da kallo sannan ta juyo ta fuskanchi haiydar da fuskarshi yayi jajir tsaban kuka tache

"I need to talk to you"
Lokachi d'aya usiii da zarah suka miqe tsaye, miqa mata babynta sukayi sannan suka bar d'akin, rungume twins d'inta tayi duka sannan ta d'aura su akan chinyarta

"Kaga abun Allah koh?"

Girgiza kai haiydar yayi yayinda ya sauka qasa ya zauna ya riqe hannayenta biyu dake kan twins

"Allah has .........."

Kafin ma ta qarasa tari ya kufche mata, hannunta tasaka da niyyar ta rufe bakinta saiga jini ah hannunta, the more tarin yana qaruwa the more jini yana qara zubo mata, wani jinin ma ah dunqule yake zubowa, ahrude haiydar yamiqe ze fita tayi saurin dawo dashi

"Don't go!! Sta....."
Jini nerh yaqara fitowa daga bakinta sosai, dawowa yayi ya zauna sannan ahankali ya d'auke twins daga kan chinyarta, janta yayi suka nufi toilet sannan ya tayata wanke jikinta, chikin ikon Allah jinin yabar fita, ganin hakan yasa ta sake wanka ta saka doguwar riga sannan tafito, tana fitowa ta zube akan kujera tana zubarda hawaye, taju daketa hulla qafafunshi sama alamar wasa ta d'auko ta rungume ajikinta, sannan ta d'auko kulu duk ta had'asu ta rungume, addu'ah ta musu iya addu'ah, haiydar na gefe yana tayata, yanayi hawaye na zuba agefenshi, trolley d'inta dasuka zo dashi daga Egypt tasa ya miqo mata, budewa tayi ta zaro manya manyan diaries data siyo achan guda biyu, diary d'in me kyau dashi gwanin ban sha'awa, rungume diary d'in tayi tareda twins hawaye na zubo mata.........

Ajjesu tayi ah gabanta tana kallansu hawaye na zubar mata sannan ta d'auko diary d'in ta bud'e ta fara rubutu achiki. ............................



Jikina yariga yabani chewar mutuwata che taxo, domin duk wasu alamomi sun nuna hakan, hakan yasa nayi tunanin d'auko wannan guzurtacchen diary d'in domin in barmuku wasiyyar da babu wanda ze iya isar muku da ita, ina fatan duk ranar da kuka mallaki hankalin kanku kusamu damar karantashi, nasan bazaku rayu dani ba, domin lokachina yazo, amma zan barmuku labarin rayuwata, ina fatan idan kunyi tsahon rai Ku karantashi, ina fatan Ku kasanche masu yiwa kowa biyayya, ina fatan kuyimun addu'ah iya iyawarku...............

Banaso kuyi blaming kowa da abunda ya sameni bayan kun karanta wannan saqon nawa, no one is to be blame about my life issues, komai daya faru muqaddari nerh daga Allah, kowani mutum awannan duniyar yana da tasa kalar QADDARAR , ni tawa kalar qaddarar kenan, kuma na kar6e ta hannu bibbiyu ina muku fatan nasara da sa'a ah rayuwarku, Allah ya raya min Ku bisa tafarkin addini.

Take care of yourself taju, take care of your little sister, the both of you should take care of my family, kumusu biyyayya, kubi umarninsu indai be sa6a hukunchin ubangiji ba, duk duniya baku da kowa saisu, dan nikam tawa tazo qarshe...

Ur mother!
Mariyatulkibdiyya.
Maryam shukuriyya!



kyawawan yara nerh farare tas masu kamada larabawa suka rufe qatoton diary d'inda suke karantawa taju & kulu........

Kulu che tasa hannu ta goge dan guntun hawayen daya 6ullo mata ta gefen ido dukda chewar daxarar ka kalli fuskarta kasan tayi kukan harta gaji, yayinda taju ke zubarda hawaye sosai har yanxu kamar ba namiji ba, littafin sukayi saurin mayarwa chikin jakarshi sannan suka saka ah akwatin dasuka d'auko, rufe akwatin sukayi da padlock kamar yanda suka ganshi sannan suka mayar chikin wardrobe d'in da suka d'auko........

Kimanin shekaru 16 kenan da rasuwar mahaifiyarsu amma se yanxu suka samu labarinta da rayuwarta, tun basukai 10 ba suke tambayar kowa mahaifiyarsu amma babu chikakkiyar ansa, saima daga bayane aka iya chemusu ta rasu amma babu wani gamsasshiyar magana, saima dai ayita musu magana kamar wasu qananun yara, abunda yafi damunsu ma shine yanda suka kasa banbanche asalin danginta daga two families d'in, wani lokachin sukanga umma che mothernal grandma dinsu while Nene itache fathernal grandma d'insu, har tambaya sunyi amma babu wanda yabasu ansa kamar ana tsoron wani abun, yanzu dai gashi time yayi revealing, gaskiyar mahaifiyarsu che data che babu wanda ze sanar dasu abunda bata sanar dasuba, dan tabbas daga rubutunta akwai abunda dayawa sukansu blood d'in nata basu sani ba, abunda yafi basu haushi shine yanda aka katangesu daga shigowa wannan d'akin tsohon shekara da shekaru, anrufeshi ruf an hanasu zuwa ko kusada shi, dan in har sunasan ganin bachin ran dadyn su to su kusanchi d'akin, that is when he will start shouting on them, gashi duk minds dinsu nakan d'akin suna neman any single opportunity dazaisa su shiga, amma basu ta6a samu ba, se yau! For the first time da dadynsu ya ta6a yin tafiya batareda su ba tun taso warsu, hakan yabasu wata chikakkiyar damar shiga wurin, Ashe abunda ya ajje kenan yasa ya hanasu zuwa wurin, but it's meant for them ai.........

"Damn it"
Kulu ta fad'a tana buga qafa afusache

"So this is our so called father!"
Taqara fad'a tana buga kanta da wall d'in wurin, she's always the male and taju is always the female, he's very cool and soft-hearted, itakuma she's very rude, ba wanda yake gane mata, masifa da bala'inta yamata yawa, ga hayaniya, she's the whole family problems, she's thier trouble, she was never kind with the people she's staying with, she was never like her mother........

"She said we shouldn't blame anyone, don't do that kulu"
Taju yafad'a yana hawaye

"Oh really!"
Tafad'a tana manna mishi harara

"Beside! Ba komi ta fad'a bafa still, they're so many left words daya kamata ta rubuta, I need to know everything nd I'll surely no them, Allah yajiqanki Mumy, Allah ya gafarta miki, it's so sad that I wasn't opportune to meet you"

Tashi tayi da sauri tabar d'akin dukda ma bata tsoron ah ganta ah wurin, daman shine ah tsorache dan itache taje ta janyo shi, Ashe rabon ganin takaichi nerh, shi Sam dayasan abunda ake 6oyewa kenan dabe matsa seya gani ba, the whole story was sad, kuma karanta diaryn mamanshi yasa shi jin haushin mutane dayawa wanda be ta6a jin haushin su ah baya ba, it's really truth da ake chewa some things where better to be left unknown, nd now!.........









MEERAH

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now