42

1K 80 3
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳




Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘



4⃣2⃣




                    
             Shukuriyya tarasa abunda yake mata dad'i, itadai yanxu batada matsala da family d'inta tunda duk sun aminta da mijin aurenta, matsalarta d'ayache shikanshi haiydar d'in, why is he not back up to now ?, wannan shine tambayan datakewa kanta ko wani lokachi, and takasa gathering courage takirashi musamman idan ta tuna abunda yafaru last ah qofar gidansu, saitaji kaman laifintane dalilin dayasa haiydar yagujeta, wani lokachin haka zatayi ta tayi kuka, a iya wannan lokachin har ramewa tayi saboda fargaba da tunani, she just hate her self those dayx,,,,,,

Yau kam tun bayan tafiyar mashkur data dawo chikin gida ta zauna zuchiyarta ke bata ta kira haiydar kawai taji daga gareshi, idan yafasa aurentane fine saitasan abunyi,,,, bayan sallar maghrib ta d'auko phone d'inta sannan tashiga contact d'inta, takai aqallah thirty minutes tana kallan numban haiydar amma takasa kiranshi, daqyar ta tattara natsuwanta sannan tayi dialing numban amma is switch off, sai abun yabata mamaki saboda tasan haiydar baya kashe waya tunani tayi ko network problem nerh dan haka taqara dialing but its still off, sai anan jikinta yafara bata babu dad'i, she new something must be wrong, addu'ah kawai tafarayi achikin zuchiyanta kan Allah yasa haiydar yana lafiya, kwana tayi ranar tana dialing numban nashi dukda tasan ba yanda xa'ayi ah kunna wayan chikin dare amma haka take kira hoping that Allah zaisa layin yashiga amma switch off, sai chan chikin dare bacchi yakwasheta.....

Washegari da safe ta tashi jikinta babu dad'i saboda mafarkin haiydar datayi, wanda itada kanta baxata iya chewa ga abunda tagani achikin mafarkin bah, kawai dai tasan taganshi ah mafarkinta and all she know is that this the first time data ta6a mafarkinshi tunda suka had'u,,,,,

Sauri Sauri takeyin ayyukan chikin gidan nasu yau, saboda ta qudiri aniyan yau gidansu haiydar kawai zataje taji abunda yake faruwa, tunda ita ba qawache da ita ba balle ta kirata tagayamata taje ta dubo mata shi, dan haka tayi shirin zuwa da kanta, tana gama komai nata tashiga wanka tafito, tana chikin shiryawa taji sallama daga tsakar gida, leqowa tayi dan ganin me sallamar saita hango innar haiydar che, dummmm!!! gabanta yafad'i saidata sa hannu ta dafe qirjinnata, hakanan taji yana harbawa kamar zuchiyarta xata fashe ta fito, harxata fito tsakar gidan saikuma ta koma ta tsaya ajikin qofah danjin abunda yakawo innar haiydar gidansu.....

Gaishe gaishe taji sunatayi kafin daga bisani ta tsinkayo muryar inna tanachewa
"daman d'annakine babu lafiya nasan baku saniba shine nabiyo infad'i muku, dan tunjiya daya dawo hayyachinshi yache inxo in fad'i muku, nikuma ganin yamma tayi yasa nache yabari idan na dawo gida sai naxo da safe ingaya muku"

Ai zuchiyar shukuriyya che tachigaba da bugawa, itadai tasan ba lafiya bah

"Allah sarki haiydar,,, shiyasa najishi kwana biyu shiru ashe, yana gida kenan?"

Kaka tafad'a chikeda jimami

"O'o,o'o, yana asibiti, yau kwananshi bakwai mah achan"
Inna tabata ansa

"Aikuwa innar haiydar baki kyautaba, ache yarannan kwana bakwai babu lafiya amma koki sanar, kuma ache mutum yana asibiti, kwanchiyar namiji a asibiti ai kowa yasan ba lafiya bah"
Chewar kaka

"Abunne da yawa ai mutuwa taje kasuwa, bamuyi tunanin zai dad'e hakabama shiyasa"

"Allah sarki haiydar, Allah yabaka lfy"

"Amen"
Inna ta ansa sannan tache
"Bari kiga inmiqe in qarasa, karin kumallo nerh zan kai musu, kuma malam yana jirana inje yataho gida, dan tare suka kwana ah asibitin"

"Ai bari kiga intashi mutafi tare nima"
Kaka tafad'a tana zarar mayafinta dake gefenta sannan suka fito tsakar gida.....

Suna fitowa daga dakin kaka ta kwalawa shukuriyya kira, shukuriyya da kamar jira takeyi a kirata ta ansa da saurinta tafito sannan tayi kamar bataji komi bah, tsugunawa tayi harqasa tagaisheda innar haiydar sannan kaka tachemata

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now