67

1.1K 72 8
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳


Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*

Edited by
          🌺 *Ayshertee*

     Nasan banda bakin magana amma dae still zanche ayi haquri

6⃣7⃣


                      🌳🌺😘

KANO

         Usiii na zaune ah parlourn ummi yanata kumbure kumbure,,, yafahimchi those days ummi tanasan qona mishi raine kawai, dan duk wanda kesan sashi yadunga ta6a kud'inshi toh ranshi yakesan ta6a mishi...

Yakai wurin 30minutes ah parlourn yana zaune yana saqe-saqe aranshi, duk bayan ko wani minutes saiya juya ya kalli kan dinning table d'in ummi wanda ke d'aukeda tuwo miyan taushe, duk kwanakin nan abunda ummi ke yawan dafa musu kenan, kasanchewar yau Friday nerh yasa abinchin yaxama general tunda daman duk Friday kalar abinchin su kenan,,,,,

     Miqewa yayi zai fita wanda yayi daidai da shigowar ummi parlourn

    "Son ina zuwa hakane?"
Ummi ta tambaya da fara'arta

  Turo bakinshi yayi kaman bayasan yin magana, hakan yasa ummi janyo hannushi suka nemi guri suka zauna ah daya daga chikin kujerun dake parlourn, daqyar ya iya bud'e bakinshi kaman zeyi kuka yache

    "Ummi dan Allah ki daina dafa abunchan achikin gidannan dan Allah, tunda de ko andafa bachi akeyi bah, wannan almubazzarar chine wallahi"
Yafad'a yana matso kwalla daga idanunshi, dariya yabawa Ummi sosai wanda harta fito dashi fili, sosai hakan ya qona mishi rai dan haka ya miqe batareda yache mata komai bah ya fiche daga parlourn,,,,,

    Kai tsaye apartment d'insu ya wuche, so silent babu kowa achiki kaman yanda yayi tsammani, kai tsaye ya wuche part d'in sadiiq, ahankali yake tafiya yana sand'a kamar wanda yake tsoran akamashi, yana shiga luckily enough yaga car keys d'in sadiiq agefen cushion, d'auka yayi ya fiche daga apartment d'in da sauri tunda daman abunda yashigar dashi kenan....

     Ah gaggauche yanufi parking lots d'insu yayi pressing security d'in, Ford edge d'in sadiiq yad'auka da sauri yayiwa gate man horn ya bud'e mishi gate yafiche daka gidan....

   Tuqi yakeyi hankalinshi ah kwanche akan titi, shida kanshi besan inda ya nufa bah, tunanin inda zeje yachi abinchi yakeyi wanda baxe sakashi ya kashe kud'i dayawa bah, he have been thinking for a while be samu mafita bah gashi yafara jin yunwa sosai,, daidai lokachin yatuna da KFC kano fried chicken hakan yasa yakama hanya yanufi wurin kai tsaye,,,,,

     Yana zuwa yayi placing order,, fried rice with fried chicken yayi ordering saikuma drinks, yana chi yana santin abinchin aranshi, wani 6angare na zuchiyarshi kuma yana tuna amount na kud'inshi, haka yachinye komai tas kafin ya miqe daga wurin, because shi bega dalilin dazaisa yasayi abinchi da kud'in shi sannan yachi kad'an yatashi yabarshi bah kaman yanda sauran mutane sukeyi,,,,,

Wurin motanshi yanufa yashiga sannan ya tayar yakama hanyar gida,,,
Gudu yakeyi sosai ah titi saboda bayasan su sadiiq su rigashi dawowa, dan yasan duk inda suke yanzu suna hanyar komawa gida, and bayasan fitina tunda motanshi yad'aukar mishi.

Pit!!! Pittt!! Pitttt!!!

Haka usiii yadunga dannan horn d'in motanshi, eagerly waiting for the gate man to open the gate, saboda yasan of no point zai iya ganinsu sadiiq achikin gidan, shikanshi gateman d'in daya zaga danyin uzurinshi da sauri ya fito saboda ya bud'e qofan, dukda ma yasan chewar dole usiii nerh, saboda duk gidan babu wanda yakeda wutar chikin da usiii yake dashi,,,,,

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now