78: "divulge to the innocent's"

954 77 8
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳


Written by 🌺 CUTTIEEMEERAH





7⃣8⃣

Haniff da hanifah suna shiga suka fad'a kan shukuriyya dake zaune akan kujera tana bacchi, fadawan dasukayi kanta nerh yasa ta farka daga bacchin, dan daman bacchin nata bashida wani nauyi, yanda take yinsa chikin qanqanin lokachi haka take farkawa chikin qanqanin lokachi, addu'ah tayi yayinda take farkawa sannan lokachi d'aya kuma tanayin miqa, ganin haniff da hanifah agefenta suna kuka yasata saurin watsakewa

"Meya faru? Meya sameku?"
Ta tambayesu, babu wanda ya ansata saima kallanta dasuka chigaba dayi, lokachi d'aya kuma sauran mutanen suna shigowa chikin parlourn, dasauri zarah ta qaraso chikin parlourn ta zauna gefen kusada shukuriyya tayi hugging nata tightly at same time kuma ta fashe da kuka, biily da mienal ma zuwa sukayi suka zauna akusada ita suna nasu kukan, zarah ma tachika shukuriyya daka ruqon datayi mata qinyi tayi, saida qyar ta sassauta roqon data mata, su abuu nerh suka nemi guri suka zauna, ummi kam da usiii kasa zama sukayi, kai tsaye gaban shukuriyya sukaje suka tsaya, ummi che tasa hannunta ta tallafo shukuriyya daka zaman da takeyi ta miqarda ita tsaye, kafad'arta ta riqe duka da hannuwanta biyu tana kallan kwayar idanta, ita kuwa shukuriyya sakin baki tayi tana kallan mutanen, musamman ma usiii dake gabanta ah tsaye, qura masa ido tayi tana qara murza idanunta, kallansu takeyi kamar zata chinye musamman ma usiii, ahankali tamaida kallanta akan sauran mutanen dasuke parlourn, idanta nerh yakai kan Nene dake zubarda siraren hawaye, dasauri ta qarasa kusada ita ta riqe mata hannu sannan tasa yatsunta tana shafa fuskarta, she can't believe what she's seeing, "ahalin haiydar nerh ah gabanta" ya akayi umma da Abba suka samo su? ko tantama batayi wad'annan zuri'ar haiydar nerh domin gaba d'ayansu kamarsu d'aya dashi, saidai kawai sufishi haske da jin dad'i amma tabbas kamarsu d'aya, komawa tayi ta kalli usiii dake ta binta duk inda tayi, hannunta takai kan fuskarsa ta shafa sannan tache

"What a carbon copy"

Tafad'a tana dariya, dashike babu wanda ya fahimchi abunda take nufi sai duka suka sakawa maganar tata alamar tambaya, mashkur nerh kad'ai ya fahimchi abunda take nufi shima saboda abunda yafara sawa achikin zuchiyarshi kenan daya gansu

"Tabbas zuri'ar haiydar che wannan"
Yafad'a ah zuchiyarshi

Kafinma wani yache komai shukuriyya ta kwasa da gudu ta nufi d'akinta, atunaninta haiydar yana d'akin, she want to be the first to congratulates him, tanaso ache itache tamishi albishir d'in zuri'arsa, tanaso yazama itache tafara saka mishi wannan farinchikin achikin zuchiyarshi, tana shiga d'akin taga baya nan hakan yasa ta duba toilet, ganin baya chiki yasa ta fito da sauri ta nufi d'akinshi tana kwala mishi kira

"Swt lurv!!! Swt lurv!!! Kana inane"
Tafad'a ta fara'arta tana shiga d'akinshi, ganin baya chiki yasa ta fito, kallan mashkur tayi sannan tache

"Ya mashkur yana ina?"
Chikin zumudi tayi maganar

"Ya fita"
Ya fad'a da fara'arshi shima saboda farinchikin dayaga shukuriyya tanayi, tabbas haiydar yana daga chikin abinda shukuriyya takeso fiyeda komai aduniyarta, sannan tana qaunar farinchikinshi fiyeda komai, dole yasan zatayi murnar datafi wannan idan taga ahalin haiydar

Juyawa tayi ta kallesu sannan tache
"Ku zauna please, kuzauna dan Allah"

Tana gama fad'a wasu daga chikinsu suka zauna, banda ummi da nene dasuka kasa ko motsa qafarsu, shukuriyya che ta koma kusada nene sannan tache
"Umma ki zauna dan Allah, ki zauna, ina chikin farinchiki, bansan yanda zan masalta yanayin danake chikiba"

Nene sandarewa tayi a wurin ah tsaye, dukda bata fahimchi abunda shukuriyya take fad'a ba dakuma abunda take nufi, amma tabbas taji sanda ta kirata da "umma" shin hakan yana nufin mahaifiya kenan? Waye aduk fad'in duniyarnan ya ta6a kirana da wannan sunan? Sai kawai Nene ta fashe da kuka, shukuriyya che ta janyo Nene jikinta ta rungume sannan ta fara tapping bayanta ahankali

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now