57

914 153 11
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳


Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*




_*🔥🔥🔥🔥 fire on the mountain row, row, row, row, a big-big fire🔥🔥🔥 row, row, row, row*_
_don't mind me fans, I just recall one of my primary rhymes_ 😂😂


5⃣7⃣


🌳🌺😘

Shidai ko hauka yakeyi baxai kaita gida yanxu bah, he need to talk to her, all he know is that they need privacy, and yasan babban kuskuren daxeyi shine yakaita gida, yasan komi seya lalache, it will even be the worst decision of his life, dan haka ya qara saisaita muryarshi chikin kuka yache

"Shukuriyya dan Allah mana, kibani chance"

D'auke kanta tayi daga fuskarshi alamar batasan jin maganar tashi, shidai bedamu ba yachigaba da roqanta, ganin taqara insisting yasa yaje yakira doctor,,,,,,

doctor na zuwa yamata sannu sannan yabata haqurin rashin data samu, chikin lumana yake mata maganar musamman yanda yaga tana hawaye, atunaninshi zafin rashin chikinnata nerh yasata kuka, bayani yayi musu sosai yanda zasu kula nan gaba sannan yayi recommending d'insu to wait for a certain amount of time kafin su qara conceiving,,,,

itadai shukuriyya jinsa kawai takeyi chikeda takaichin abunda yake fad'a, shikuwa haiydar se satar kallanta yakeyi ta gefen ido yana ganin yanayinta, ya qaqu doctor d'inma yafita,,,,,,

Yana gama surutanshi yafiche daga d'akin yache haiydar yabiyoshi, suna zuwa ya basu sallama sannan haiydar ya dawo dakin yasameta, d'aukan magungunan nata yayi sannan ya taimaka mata ta tashi, da taimakon shi suka fito wurin gate dan daman hospital d'in abakin titi yake, sannan yatari mota yache yakaisu gida, gidansu suka tafi, itadai batache komai bah harsuka iso gida, shima kuma shirun yayi mata, suna isowa ya taimaka mata suka shiga chikin gidan sannan ya kaita d'aki ya ajje,,,,,

fita yayi daka gidan dan siyo mata abunda zatachi saboda shi bawai ya iya girki bane, yana fita ya kulleta ta waje dan yana tsoran kartache xata fito,,,,,,

yana zuwa yasiya mata abinchi awani qaramun restaurant sannan yasiya mata fruits yataho dashi gida, ah inda ya ajjeta anan yaxo yasameta ko motsawa batayi bah, dan haryanzu mararta aqulle take so takasa tashi, qarasawa kusada ita yayi ya zauna agefenta daga qasa sannan chikin kalar tausayi yache
"kiyi haquri shukuriyya dan Allah,,, stay with me"

Banza tamishi dan ta tsani kalamanshi, saima qoqarin miqewa datakeyi daka wurin, ganin hakan yasa ya taimaka mata ta tashi sannan ya kaita toilet dan yaga chan take son zuwa, ganin tana qoqarin dafa sink yasa yazaunarda ita agefe sannan yasa mata toothpaste ajikin brush d'inta ya miqa mata, daqyar ta kar6a dan har jiri take gani,,,,,,
Ruwan wanka yahad'a mata sannan ya taimaka mata ta chire kayan jikinta, dukda tureshi datakeyi shidai bedamu ba dan yasan ko fiyeda haka tamishi batayi laifi bah, hakanan ya taimaka mata tayi wankan sannan suka fito ah toilet d'in, goge mata jikinta yayi sannan yashafa mata lotion yasaka mata simple doguwan riga ajikinta, abinchin daya siyo ya kawo mata yabud'e ya miqa mata, beyi tunanin zata kar6a ba amma yaga ta kar6a tafara chi, dan wani irin azababben yunwa takeji achikinta, ji takeyi kamar ana markad'a mata hanjinta, tanachin abinchin tana kuka wanda yake d'aukeda manufofi da dama, ita kad'ai tasan baqin chikin dake tattare da ita, haryanxu kallan haiydar takeyi da mamaki, Allah yasan har yanxu takasa yarda chewar shine yamata fyad'e, sai yanxune ma tayi realizing how stupid she is, data kasa fahimtar alaqar haiydar da fyad'en da akamata lokachin dayaxo gidan kaka yake tambayarta bayan yadawo daga gidansu, mamaki takeyi yanda bata kawo komai aranta bah, shex blaming her self dalilin dayasa tun lokachin bata tambayeshi ah inda yaji labarin bah, bcoux she believed babu wani chikin family d'inta daxai fad'a mishi hakan, ashe shine ma yamata shiyasa tun lokachin yasani, shex automatically blaming her self yanxu,,,,,

Gakuma miscarriage datasamu, itakad'ai tasan zafin rasa qaramun chikinnata datayi, dan hakanan taji dama be zube mah,,,,, d'agowa tayi ta kalli yanda haiydar yaxuba mata ido, sotakeyi taji ta tsaneshi fiyeda kowa aduniya, amma hakanan taji har yanxu tana qaunarshi, saima ji datayi kaman tafisanshi yau akan ko wacche rana, wani irin kukan baqinchikine ya qwache mata sai kawai ta wurgar da abinchin jikin haiydar sannan ta fashe da kukanta, bataso ache haiydar yanada hannu chikin kisan Kamal bah, tabbas baxata yafe mishi abisa wannan bah,,.

Shidai haiydar ko goge abinchin beyi daga jikinsaba saima kukan dayake mata yana roqonta tayafe mishi, ganin ta tsagaita kukan nata yasa ya d'auko maganinta yabata sannan tayi kwanchiyarta awurin batareda tache mishi komai bah, sai sannan ya tashi ya gyara wurin sannan ya tafi toilet yayi wanka, dawowa d'akin yayi yaganta hartayi bacchi dan chikin alluran da aka mata harda na bacchi, sai kawai yazauna agefenta yayi tagumi yana tunanin makomarsa awurinta.

🌳🌺😘

Washegari yana idarda sallar asuba yafita parlour yachigabada tunaninshi, dan azaune ya kwana batareda yayi bacchi bah, saida gari ya waye sannan shukuriyya ta farka, ba lefi taji dad'in jikinta, haka tadafa ta shiga toilet tayi wanka sannan tafito ta shirya, zuchiyarta banda zafi babu abunda take mata, tarasa irin hukunchin daxatayiwa haiydar ta huche, amma mafi yawan % na zuchiyanta chemata yakeyi ta yafemishi su chigabada zaman aurensu kawai, amma ah zahiri saitaga idan tayi hakan batayiwa kanta adalchiba, ita haryanxu ma tausayinshi takeji achikin zuchiyarta, saitake ganin duk abunda yayi ba laifinshi bane, bashida option nerh,,,,,

Tana chikin tunanin haiydar yashigo d'akin, jikinshine yabashi ta farka dan haka ya taho, yana zuwa yaganta azaune, dasaurinshi yashigo yazauna ah qasa yana tambayarta jikin nata, itadai batache komai ba saima kallanshi datakeyi, dan gani tayi daga jiya zuwa yau harya rame sosai, hawayene suka chigabada zubomata kawai ah idanunta, wayarshi ya d'auko daga aljihunshi sannan ya kalleta yache

"bari inkira umma infad'amata bakida lafiya, zan gaya musu duk laifukan dana aikata agareku, nasan zasumun hukunchi nerh daidai da abinda na aikata, hakan baxe dameni bah tunda daman duk abunda ka shuka shi kake girba, nidai fatana ki yafemun shukuriyya"

Yana fad'a yana kuka, shiru tamishi saima daina kallanshi datayi hakan yasa yayi dialing numan umma,,,, ringing kad'an yayi tayi picking da sallamarta......


Ehemnn whatpadians,,, it seems lyk bakwa enjoying novel dinnan, bcoux bana ganin votes d'inku not to talk of comment,,, ohhh we shall see den









*MEERAH*

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now