50

961 73 5
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳



Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘






5⃣0⃣

                     

Gidan was so quiet, itakanta batasan sanda kowa ya tafi bah, kawai lokachi d'aya taji gidan yamata shiru, nanda nan tsoro da fargaba ya chika zuchiyarta, tana tuna rana me irin ta yau shekaru wurin uku dasuka wuche, nan da nan wasu hawayen masu zafi suka chigaba da zubo mata, jitayi batasan auren kawai ah ranta, saitake ganin kaman hakan datayi batayiwa Kamal adalchi bah, kuka tadunga yi tana mishi addu'ah ah chkin zuchiyarta, kafin zuwa wani lokachi tsoranta ya tsananta ganin ta ita kad'ai achikin gidan, gashi garin was so quit saboda sahu duk ya d'auke, daurewa tayi ta miqe tsaye tafita daga d'akin dukda yarda takejin tsami da jikinta yayi mata.....

      Ahankali take tafiya bayan ta fito, saboda yarda zuchiyarta take chike da tsoro, kallan ko ina na chikin parlour d'in takeyi chikeda fargaba, tana qarasawa tsakiyar parlour d'in aka murd'a qofar parlourn, ah raxane ta juyo chikin tsananin fargaba da tsoro, ganin haiydar nerh yabude qofan yasata sakin ajiyar zuchiya, shikuwa qarasowa yayi da sauri zuwa inda take, dan yanayin yanda yaganta ya tabbatar masa achikin tsoro take, yana zuwa kusada ita ya ajje ledar d'in dake hannunshi akan centre table d'in dake wurin sannan yakama hannunta da sauri,,,,

   "Shukuriyya"
Yakira sunanta, kasa d'ago fuskanta tayi balle ta kalleshi

"Tsoro kikeji nerh?"
Yatambaya, da saurinta tadaga mishi kanta alamar eh sannan yajawota yad'an yi hugging nata kad'an

   "Its owk,,,, ina tareda ke, ki kwantar da hankalinki, ummn"
Yafad'a yana d'an d'ago fuskanta, nodding kanta tayi alamar taji sannan yaja hannunta suka shiga chikin d'akin,,,,

   Tunda suka nufi d'akin taji gabanta yanata fad'uwa, jitayi kaman ta turje taqi shiga buh she just can't resist, hakanan suka shiga ya ajjeta ah side d'in gado sannan yafara calming nata, dan ya lura gaba d'aya ah tsorache take, saida ya tabbtar ta kwantar da hankalinta sannan yatashi yafita daga dakin.

        d'ayan dakin yashiga kawai yaxauna aqasa yana tunani, kafin wani lokachi ya jiqa fuskanshi da ruwan hawaye, ga wani irin kar-karwa da jikinshi yakeyi kaman maxari, past d'inshi kawai yake tunawa, yana tuna yanda zafin talauchi da rashin qarfin ilimin addini ya rinjayeshi ya aikata laifi mafi girman kuskure arayuwarshi, wad'annan abubuwa guda biyu sune mafi munin aibu daya aikata ah iya rayuwarsa, although bawai su kad'aine kuskuren daya aikata bah, but he considered them as the biggest mistake of his life......

   Tun zuwa lokachin daya aikatasu yayi nadama, saidai abun yakasa barin zuchiyarshi harzuwa yanxu daya auri shukuriyya, yana ganin ubangiji shikadai yasan dalilin had'uwarsu, wata qila saboda ya nemi gafararta nerh akan abunda ya aikata mata na fyad'e yasa suka had'u, shiyasa yayi forcing kanshi ya aureta, koda baya santa yasan zamanshi kusada ita xesa yayi correcting laifin daya mata, ballantana sosai yake jinta achikin zuchiyarshi,,,, and yayi making mind d'inshi chewan yanxu xe maida hankalinshi sosai akan matarsa da kuma shagon da abba yabashi akasuwa, kafin daga bisani yakoma yafara correcting sauran mistakes d'in, yasan chewar indai har Allah yabashi tsahon rai to tabbas rayuwarshi zata daidaita,,,,,

   Daqyar ya lallashi zuchiyarshi daga kukan datakeyi sannan ya miqe yashiga toilet, wanka yayi sannan yad'aura alwala ya fito ya zura jallabiya sannan yanufi dakin datake, yana shiga yaganta tana bacchi atakure, qarasawa yayi kusada ita yaxauna, yad'anyi mata kallo for some seconds sannan yafara tapping bayanta ahankali yana kiran sunanta, ahankali ta bud'e idanta ta saukesu akanshi, daman ba wani nauyin bacchi gareta bah, kallanta yad'anyi kuma yarasa me xe chemata saboda yanda tamishi kwarjini, ita kuma ganin kallan dayake mata nerh yasata miqewa zaune tana gyara mayafin dake jikinta,,,,

   "Kozakije kiyi wanka nerh? Kinga ana zafi ga kuma gajiya dakikayi"
Haiydar yafurta yana d'an kallanta, danshi har yau be wani iya tsara zanche ba kalar yanda samari sukeyi,,
D'aga kanta tayi sannan ta miqe ta nufi toilet d'in, shikuma yana ganin ta shiga shima yafiche daga dakin, saida taji fitarsa sannan tafara wankan...

    Tana gamawa tafito abunta tayi shirin bacchinta, kayan bacchi tasa cotton sannan ta d'aura hijab akai, tana qoqarin kwanchiya haiydar yashigo dakin hannunshi d'aukeda ledder d'in daya shigo dashi daxu, ajjewa yayi aqefe sannan yaqarasa yasameta

"Kinyi alwala nerh?"
Ya tambaya , daga mishi kanta tayi alamar eh sannan yache
"Taso muyi sallah"

Babu musu ta miqe ya shinfid'a musu abun sallah sannan yatayar,,,,,,
bayan sun idar yamusu addu'ah sosai yana fatan samun zaman lafiya atsakaninsu, yayin da itama shukuriyya achikin zuchiyarta take addu'ar hakan, bayan sun idar yajanyo ladar kazarshi ya kwanche sannan ya d'auko lemukanshi guda biyu daya siyo ya bude cover d'in duka, ajje mata lemo d'aya yayi agabanta sannan yaja d'aya gabanshi, yayinda ladar kaxar take tsakiyarsu

   "Bisimillahh,,, muchi koh!"
Haiydar yafad'a yana kallanta, ita azahiri dariya ma yaso bata wallahi, dukda yarda zuchiyarta take chikeda fargaba amma saida tad'anyi murmushi, achikin zuchiyarta kuwa tana qara tabbatarwa chewar haiydar ah qauye ya rayu, if not ache ko ah cup baxa'a zuba lemon bah, not to talk of juye chickens d'in ah plate, nufinshi roban lemon xasusa abakinsu kenan...

Kafin ma tagama zanchen zuchinta taga yad'aga roban juice d'in ya kafa ah bakinshi, azuchiyarta tache
"ikon Allah"
Shikuwa haiydar ganin batachi ba kuma tana kallanshi yasa ya ajje roban sannan yad'auka wani tsoka ahannunshi ya miqa mata, kar6a tayi kawai tana mishi murmushi sannan tasaka abakinta....
azuchiyanta kuwa babu abunda take tunani sai yanda xatayi ta chanja haiydar
" I have to change him"
Tafad'a azuchiyarta,

kad'an tachi ah wanda yabata d'in ta ajje tashiga toilet ta wanke bakinta sannan ta dawo ta kwanta, shidai binta yadungayi da ido, sai bayan ta kwantane ma sannan yaji shima kawai ya qoshi, kwashewa yayi yakai kitchen sannan yatafi dakinshi for some minutes sannn ya dawo d'akin nata, yana shiga yakashe light d'in d'akin sannan yashige chiki kai tsaye.

Dukda ban ganin haske chikin dakin but I was still trying to pop in but couldn't see anytin, am sorry readers😂, duk iya gulmata nima na haqura, so kuma ku haqura kawai, I know dat dayawa daga chikin ku have been waiting for dis day for d past three years, so here it is.......

_*nidai kowa yasan bawani gani nakeyi sosai bah, ko chikin haske ma ya aka qare bare chikin duhu😂, dan haka no one should ask me anytin😹, bana gani chikin duhu, ban gani chikin duhu, i repeat bana gani chikin duhu lol😯*_

Nidai najawowa su shukuriyya qofah......

_shukuriyya, haiydar,,,,  asuba tagari_










*MEERAH*

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now