53

1.2K 73 3
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳



Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘




5⃣3⃣


Washegari yaji qarfin jikinshi dan haka ya wuche kasuwa, daman bawai yanasan zaman gidan bane bah, tundashi bayasan ma yaga chuta ta kwantar dashi, dan haka ya nufi kasuwa abunshi, tun fitarshi shukuriyya taje tayi sauran ayyukan dabatayi bah sannan taje tayi kwanchiyarta tafara bacchi......

Bacchinta takeyi hankali kwanche dan kullum inyafita batada wani aiki dayawauche bacchi. ringtone d'in wayarta dake gefenta nerh yatasheta daga bacchin, janyo wayar tayi chikin yanayin bacchi, ganin humairah che ke kiranta yasata tayi sauri tayi picking

"Bakya gida nerh?"
Humairah tafad'a bayan taji shukuriyya tayi picking

"Ina nan mana"

"Inata knocking tun daxu"

Dasauri shukuriyya ta miqe tanufi waje dan bud'ewa humairah qofah, tana bud'e qofan tayi wani tsalle tayi hugging humairah tana fad'in

"Nayi fushi wallahi, sai yau zaki dawo koh"
Tayi maganan kaman wata baby gurl

"Inkoma kenan?"
Humairah tafad'a tana kidding d'inta

Dariya sukayi dukansu sannan suka shiga chikin gidan, ah parlour sukayi landing shukuriyya takawo mata ruwa da lemo sannan ta xauna suka fara gaisawa, humairah sai kallan shukuriyya takeyi dan ba qaramun birgeta takeyi bah ayanda take agidan aurenta

"Wannan irin bacchi haka shukuriyya kodai-kodai"
Humairah tafad'a chikin sigar zolaya

Hararar wasa shukuriyya tamata kafin tache
"Kinma rainani wallahi, yaushe daren yayi bare gari ya waye"

Dariya sosai humairah tasa kafin tache
"Lallai shukuriyya anji hausa, wato zamanki ah KT yasa kin kware ah hausa koh"

"Ohh!! Wai kina nufin ban iya hausa bane da?, wallahi kin rainani"
Tafad'a tana dariya
Dariyar itama tayi kafin tache
"Sallama naxo yimiki fah, Monday zan koma Skul"

6ata rai shukuriyya tayi kafin tache
"Humairah manyan 'yan boko, ai wallahi fushi nakeyi dake, for the whole of this while ache sau d'aya kikaxo, nafi 3months agidannan, kuma shine saiyanxu dakikaga zaki koma skul zaki wani zo mun amma...."
Taqarashe maganar tana gunguni kamar zatayi kuka

"Haba shukuriyya kiyi haquri mana, indai niche saikin gaji da ganina"

"Yaushene zan gaji da ganin naki?, bayan kinkoma skul din?, kina gida ma banganki bah bare kinkoma zaki wani yimun dad'in baki"
Taqarashe maganar tana mata hararar wasa

Dariya humairah tayi sannan tache
"Kwana nawa yarage nadawo toh, ko shekara fah baxanyi ba zan dawo gida gaba d'aya nagama"
Taqarashe maganar tana dariyar farinchiki

"Ure such a lucky girl gaskiya humairah, jifah yaushe kikafara amma ache harkingama"

"Wuyarta ka fara daman ai, ina gamawa in d'aura masters d'ina, ina gamawa sai PHD"
Humairah tafad'a tana dariya

"Bakida saiti aike wallahi, auren fah?, danbanji kin sakoshi ah lissafi bah"

"Shikuma ai sai Allah yayi koh, nasamu wanda yakesona kuma nima nakesanshi"
Taqarashe maganar da damuwa ah ranta, shukuriyya che tatashi daga wurin datake zaune sannan takoma kan kujerar da humairah take kai tazauna, dafa kafad'arta tayi da damuwa afuskarta sannan tache

"Just calm down humairah, inshaAllah zan samu tym inje gida muyi maganarki da ya mashkur, inshaAllah, and akwai hope, just calm down and take heart, I will be in charge of that ummnn"
Tayi maganar tanaso tayi calming nata, murmushin yaqe humairah tayi wanda yafi kuka chiwo yayinda wasu siraran hawaye suka fara zubomata, kama hannayen shukuriyya tayi sannan tad'ago ta kalleta da idanunta dasuke zubar da hawaye

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now