45

1.2K 69 0
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳




Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘



                     🌳🌺😘

_ina kukene masoyan littafin QADDARAR RAYUWA? Kokuma inche masoyana, dannasan soyayya nane ke shafan buk d'ina,,, alfarma nake nema yaud'in, and u all know what I mean, roqonku nakeyi da girman Allah kuyi quitting wanchan maganan dan Allah,,, bansan fitina at all and am not ready for it,,, banfara rubutu dan na shirya fuskantar tashin hankali bah, am not on social media for that, nasan saboda ni kukeyi, indai dgske saboda ni d'inne to na yafe, nasan zaku fahimcheni,,,, nagode sosai da yanda kuke agareni,,, tnkx for d Lurv nd care_

_*meerah lurvs u all*_ 

      _*take kisses*_ 😘 😘 😘

                   🌳🌺😘

_*Mrs Idris da mmn Maryam from cuttiee novels group, am entirely devoting dis page to u,,, bnda bakin godiya buh still xanche nagode,, tnk u so much for d Lurv*_



4⃣5⃣

                         

_*some minutes later*_

Sungama chin abinchin sunyi compound d'in gidan gaba d'ayansu, sosai shukuriyya tayi mamakin yanda abubuwa suka chanja agidan, tayi mamaki qwarai dataga bayan sungama chin abinchi hanifa ta kintsa ko ina ah wurin ta tsaftache, hakan yasa taji tana qara qaunar umma achikin zuchiyarta, hartake ganin babu wanda yayi sa'ar mahaifiya kamarta...

Tana zauna akan d'aya daga chikin rubber chairs d'in dake compound d'in, imagination d'in abubuwa kawai takeyi achikin zuchiyarta sai kawai ta fashe da kuka,, mashkur dake fitowa daga parlour yaje d'auko phone d'inshi kawai ya hangota tana hawaye dasauri yabi hanyan daya hangota yana

"shukuriyya,,, shukuriyya,,, lafiya kuwa?"
Kafin yaqarasa inda take ta d'an taso da sauri itama tanufoshi, tana zuwa tayi side hugging nashi kawai ta fashe da kuka

"Ya ilahil ala,meen,,,"
Mashkur yafurta yana wiping tears d'in nata, madadin tayi shiru sai kawai tachigabada zubar da hawaye harda shassheqa

"What's all dis for shukuriyya? Anytin wrong?"
Ya tambayeta da mamaki danshi bega wani abu da ya faru bah, kuma ganinshi ai yanxu suka fito tana dariya

"Ka kaini wurin umma,, I want to see her"
Tafad'a hawaye suna zubomata ah fuska

"Ha'ah, wache umma kuma shukuriyya?, unguwa fa sukaje and anjima kad'an zakiga ta dawo"
Yafad'a in a calming tune

"Nidai kawai ka kaini dan Allah, inasan ganinta"
Still tana kukan tayi maganar

"Haba shukuriyya, what's wrong with you?, yakikeyin abu kaman wata baby gurl nerh?"

"Ya mashkur dan Allah ka kaini, and don't say no please!!! Nidai kawai ka kaini wurinta dan Allah"

Chikin kuka sosai tayi maganan har muryarta yana sarqewa, shidai mashkur da mamaki yagama chika mishi chiki sai kawai ya tsaya yana kallanta galala, tunani yafarayi kodai ta d'ebo aljanu ah KT nerh, dan daman yasan bishiyoyin kuka sunyi yawa ah unguwarsu kaka (lol) shukuriyya ganin mashkur yatafi wani tunanin yasa tayi saurin riqo hannunshi tache

"Please ya mashkur"

"Alright!! Jeki shirya kixo muje"

"Am ready to go"
Tafad'a chikin sauri tana bin hanyar gate d'in, shidai kallo yabita dashi kawai yana mamakinta, ganin takusa kaiwa jikin gate yasa yakira sunanta

"Shukuriyya"

Jiyowa kawai tayi amma batache komi bah, shidai kallanta kawai yayi for some seconds sannan yache

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now