77: "Awkward"

916 87 12
                                    

🌳 QADDARAR RAYUWA 🌳

Written by 🌺 CUTTIEEMEERAH

7⃣7⃣

            Tana zama chikinta yafara murd'a mata kamar daxu, hakan yasa ta tashi tabar parlourn ta koma d'aki, haiydar nerh yashigo yaga mashkur nerh kad'ai ah parlourn sai ya zauna agefen shi yana tambayar shukuriyya, "tana d'aki" yache mishi sannan ya d'auke kanshi

     "Kana ganin zamuje asibitin kuwa?"
Haiydar ya tambayi mashkur

Shiru mashkur yayi shima yana nazari, dafari yayi tunanin asibitin amma yanzu sai yake ganin kamar basuda alaqa da asibiti, dan yana ganin kamar larurar shukuriyya batada alaqa da asibiti

"tabbas wannan bawai pregnancy nerh yasata hakan bah, he don't think pregnancy yana kawo confusion haka, why is she always unable to concentrate, why is she always frustrating, and it doesn't seems like stressful situation take chiki bare ache shine ke yawan sata taxama upset so easily,,,, am scared!! "
Duk achikin zuchiyarshi yake wannan maganar, lokachi d'aya kuma ya zabura ya miqe tsaye

    "Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, badai mental illness bah??  Noo!!"

Mashkur ya tambayi kanshi sannan yabawa kanshi ansa, lokachi d'aya yafara kaikomo achikin parlourn, bemasan mezeyi ba ah wannan moment d'in, wani tunaninshi nerh ya bashi kawai su kira umma awaya tazo idan yaso koma menene zasufi samunshi da sauqi tunda ita babba che, kuma tinanin yaro da babba ba d'aya bane bah, kallan haiydar yayi wanda gaba d'ayanshi ah rikiche yake yache

       "Baka ganin yakamata mu kira umma? Nifah gaba d'aya yarinyar nan tsoro ta bani, banzata wai duk yanda kake fad'a abunnata yakai haka bah"
Chewan mashkur

       "Gaskiyane!!! Idan kana ganin hakan yayi kaje ka d'aukota toh"
Haiydar ya ansashi

       "Saidai inmata waya ta taho, baxan iya barin gidannan da shukuriyya achiki bah sannan hankalina ya kwanta, I might have an accident, am scared"
Mashkur yayi maganar kamar zeyi kuka

Yaa d'auko phone dinshi kenan zai kira umma suka jiyo muryan shukuriyya daka d'akin tana kwalawa haiydar kira, haiydar nerh ya kalli mashkur shima mashkur d'in ya kalleshi, da sauri haiydar ya miqe ya nufi d'akin nata yayinda mashkur yake chewa "yi sauri dan Allah"

     Haiydar na shiga d'akin yaga shukuriyya azaune agefen gado riqeda chikinta, tana faman yarfa hannu alamar azaba, da sauri yaqarasa d'akin ya tallafota jikinshi yana mata sannu at the same time kuma yana tambayarta lafiya

     "Chikina haiydar, chikina, kataimakamun chikina"

Abunda take fad'a kawai kenan tana riqeda chikin nata

     "Muje asibiti koh?"
Ya tambayeta chikin sakalchi dan baya san tache bazataje bah

     "Mutafi"
Tafad'a chikin fitarda rai

Wardrobe d'inta ya wuche ya d'auko mata hijab yasaka mata, sannan ya d'agata tsaye, daidai zasu fara tafiya tache mishi fitsari zatayi, toilet d'in dake d'akin suka nufa da nufin tayi fitsarin, yana riqeda ita tayi ta gama, tanayi tana faman wash Allah, da alama chikin rad'ad'in azaba tayi fitsarin, tana gamawa ya miqarda ita tsaye, saidai abunda yagani nerh yasa gabanshi yayi mummunar fad'uwa, kalar fitsarin kamar wani strong tea, ganin yana kallan fitsarin nata yasa ta juyo ta kalleshi, kallan data mishi nerh yasa yadawo senses d'inshi sannan ya kamota da nufi fitarda ita daga toilet d'in, to his suprise sai yaga tana tafiyanta da qafafunta ba kamar daxuba da saida ya riqeta, d'akin suka fito sai kawai ta nufi gefen gado ta zauna, lokachi d'aya ta warware kamar ba itache take riqeda chikinta d'azu bah, kallanta yayi sannan yache

      "Asibitin fah?"

     "Bari nad'an huta saimuje, am tired"
Tafad'a tana qoqarin kwanchiya, sauri yayi ya qarasa kusada ita ya tallafota batareda ya bari ta kwanta d'in bah

       "Dan Allah shukuriyya ki daure ki tashi mutafi, yanxu ba lokachin bacchi bane bah fa"

       "Ai zanje, jikina yanxu very week nake jinshi wallahi, kabari na huta mana"

       "Thom!! Kihuta d'in, but kizo muje parlour saiki kwanta achan"

Babu musu ta tashi suka fita parlourn tare, suna fita tanemi kujera d'aya tayi kwanchiyarta akai

      "Karkiyi bacchi fah"
Haiydar yafad'a yana kallan shukuriyya dake qoqarin miqe qafa akan kujera

      "Ba bacchi zanyi bah ai"
Tafad'a tana lumshe ido

Kafin ma wasu five minutes tayi bacchi, mashkur dake gefe yana kallan ikon Allah qara bud'e idanunshi yayi waje, shifa gani yayi kamar tana gama magana tafara bacchi mah, shikuwa haiydar dayake ya saba da saurin bacchinta beyi wani mamaki bah, da sauri mashkur dake tsaye ya qaraso kusada haiydar sannan yache

     "Wai me hakan kenan?"
Yafad'a yana nuna shukuriyya

     "Tayi bacchi"
Haiydar yafad'a yana relaxing

Ajiyar zuchiya mashkur yayi sannan haiydar yajashi suka fita

      "Tache zataje asibitin fah da kanta, infact kiran dataimun chewa tayi inzo muje asibiti, amma kaga yanzu wai tagaji hutawa zatayi, ina mai tabbatar maka da chewar idan ta farka bazata yarda taje asibitin bah, hasalima chewa zatayi lafiyarta qalau, kokuma tache batasan sanda tache zataje bah, just watch and see"
Haiydar yafad'a chikeda jin haushin bacchin nata

      "That means damun sani bamu barta tayi bacchin ba kenan?"
Mashkur ya tambaya

       "Yanzun ma ai ba barinta akayi tayi bah, dakanta tayi ra'ayi ta kwanta, kanaji dai nache mata kartayi amma gashinan tayi, ai ba'a hanata ta bari, ina kyautata zatan ko ita da kanta bata isa ta hana kanta yin abunda tayi niyya bah"
Haiydar yabawa mashkur ansa

      "Tabdi!! Yanxu dai munyi waya da umma, tachemun suna kan hanya tareda Abba da kaka, tachema harda wasu baqi wai"
Mashkur yafad'a not knowing suwaye baqin

      "Owk!! Allah ya kawosu lafiya"

      "Amen!!"
Mashkur ya ansa

      "Bari inje in dawo"
Haiydar yafad'a yana saka kanshi awaje, dan basuda wani lemo da idan baqin sunzo za'a basu, hakan yasa yafita ya siyo musu, saika dawo kawai mashkur yafad'a sannan yachigaba da kaikomo ah parlourn , duk juyin dayakeyi idanshi yana kan shukuriyya dake bacchi, duk wani tunani dayake sanyi akanta yaqi zuwa, kwakwalwarshi taqi functioning gaba d'aya, dan haka yaketa addu'ah achikin zuchiyarshi,,,

        Chan anjima saiga knocking anayi agidan, mashkur yayi tunanin haiydar nerh ma yadawo yasa yafita ya bud'e mishi, haryake tunanin menene nashi na knocking bayan yafita da key, saidai yana bud'e qofar yaga umma ah tsaye awurin

      "Umma!!"
Yafad'a yana matsa mata gefe, yanda yakira sunanta yasa tache

     "Yadai mashkur?"

    Sai kawai yakoma baya yaqara matsawa saboda sauran su samu su shigo

      "Lafiya kuwa mashkur?"
Umma taqara tambaya

      "Ba lafiya ba umma, tunda kikaga kirana aikinsan babu lafiya"
Yayi maganar chikin tausayawa

    Daidai lokachin haniff da hanifah suka shige chikin gidan da gudunsu, sai sannan sauran mutanen suka shigo mashkur ya rufe qofar, galala mashkur ya tsaya yana kallan mutanen da mamaki fal aranshi, binsu yayi da ido aranshi yana mamaki, they must be who he's thinking, yafad'a  aranshi sannan yabi bayansu......




MEERAH

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now