96: "latest addition; twins"

1.1K 79 7
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳

Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*

9⃣6⃣

Isarsu asibitin suka gansu charko charko ah tsaye kowa yana kaikoma

"Tana ina?"
Sukaji maganan abuu daga sama saboda basusan ma sun qaraso ba

"Tana labour room"
Ummi ta ansa

"Amma dai kinsan nache yarinyar nan bazata haihu anan ba koh saboda gudun matsala, yazakuyi Ku kawota nan? Kuma ashe daban kira kiba bazaki kirani ki sanar dani halinda ake chiki ba?"
Abuu yafad'a yana kunfar baki, sounding lyk abun ya mishi chiwo

Itadai ummi batache mishi komai bah, she hate all those stuffs, haka maza suke wani lokachin, sudunga magana suna blaming naka on what u don't have any access to, ita kanta ai zata fi qaunar shukuriyya ta haihu ah Egypt din, but haihuwa che babu wani notice ba time, kawai taxo, dan haka ita kanta batada wani option nerh daya wuche subata Taimako na gaggawa, ta hanyar kawota asibiti mafi kusa dasu,,,,,

ganin ta mishi Shiru batache komai ba ya d'auke kanshi daga kanta, dats how she is and he hate this about her, saika mata masifah tamaka Shiru kamar bata jika bah, anyway he know she's hurt to what he said, wurin doctor yatafi direct yana mishi maganar yarinyarshi, sanar dashi yayi chewan ga doctors chan atareda ita kuma inshaAllah zata sauka lafiya, sunyi amfanida records dinta and everything is going well, shidai abuu hankalinshi be wani kwanta da zanchen doctor bah, he feel like fita da ita kawai har ynzun, amma for now ya bari yaga abunda doctors d'in zasuyi.......

🌳🌺😘

Sunkai 3hours ah asibitin amma har yanzu babu wani qwaqqwaran magana, dashike ah matse suke sai abuu da abiii sukaje suka samu doctor d'in suka mishi maganan chewan if possible and she can make it kawai zasuje suyi duk wasu possible arrangements saisu wuche da ita, tunda daman tanada Visa, sungama magana da doctor yache bari yaje ya duba halinda ake chiki, idan akwai yiwuwar hakan se ayi, suna zuwa suka samu su ummi ah reception shikuma doctor yawuche chan inda take, abuu nerh ya kallesu yache

"Gara yaje ya duba kawai, idan ba haihuwar bache mu kama hanyar Egypt, this is taking too long"

"Ai it's normal, hasalima Batafi 3hrs ah asibitin bah, koda ache she don't have any health problems zata iya fin haka tana naquda batareda ta haihu ba, kuma kaga ma haihuwan zuwa yayi kawai ai, idan aka barta zata haihu anan d'in, idan akache za'a tafi chan dinma duk wahala che, tunda haihuwan yariga yazo"
Chewan ummi tana fuskantar abuu

Banza yamata shima bache mata komai bah, that's how sometimes their drama looks like, kaman wasu yara wani lokachin, indai tamishi toh seya rama, yanzun ma abunda tamishi dazu nerh ya rama, dashike she's not in the mood bata wani gane bah, itadai tayi maganarta nerh kawai, bata damu ah ansa ko kar ah ansa bah, suna nan tsaye suna jiran feed back din doctor saiga shinan yafito da fara'arsa, ganinshi haka yasa sukasan chewan akwai labari me dad'i

"Alhamdulillah!!"
Yafad'a da fara'ah

Dukansu sukayi kanshi lokachi d'aya da saurinsu suna tambayar shi halinda ake chiki

"Allah ya sauketa lafiya, ansamu twins, a baby girl and a baby boy, hassan and husaina"
Yafad'a da fara'arsa


"Alhamdulillah!!!"
Dukansu suka fad'a chikeda fara'a, ummi harda hawayen farinchiki

"Ya lafiyar shukuriyya din?"

Haiydar ya tambaya da sauri

Nandai mood din doctor d'in yad'an chanja amma yayi saurin chewa

"She's owk inshaAllah, kasan kowani haihuwa da yanda yake zuwa, amma dai ta sauka lafiya, gata chan suna treating nata dana baby, she'll be alright soon, nanda wasu mintuna zaku samu damar ganinsu duka"

Hamdala dukansu sukayi suna qara miqa gidiyarsu ga ubangiji, babu wanda ya ta6a kawowa shukuriyya haihuwa me sauqi irin wannan, infact haihuwan yazo mata da sauqi mafi kyawun sauqi, saidai Allah ya bata lafiya itada baby's d'inta...

_*An hour later!!!*_

Ankaita resting room wanda yake special ones na mutum d'aya nerh, shukuriyya na kwanche tana bacchin wahala ga twins d'inta nan farare kyawawa kamar larabawa, kamar su sak mahaifinsu, kana ganinsu kaga hisham, daman haiydar shine yafi kowa kama da balaraben kakanshi wato hisham, dan duk yafi kowa kyau da fari agidansu, dandai wahala ta kod'ar da farin nerh, ga twins dinshi nan an haifa mishi su, kamar su sak d'aya kamar an tsaga kara, fad'ar kyawun halittar yaran 6ata bakine, amma kam tabbas Allah yayi halitta anan, babu wani 6angare da sukayi kama da mahaifiyarsu ayanzu, saidai kuma anan gaba......

Machen tana hannun Nene namijin yana hannun ummi, tunda ummi ta kar6eshi take mishi addu'ah ah kunne, su abuu kuma bayan sun karga yaran suka basu suka tafi wurin doctor, haiydar na gefe ya qurawa shukuriyya ido, tunda suka shigo take bacchi ko qwayar idanta besamu yagani bah, saboda tun da aka kawota d'akin kafin ache su shigo take bacchi, ya matsu ta farka yaganta yaga lafiyarta, sai addu'ah yake mata yana tofa mata, ko kallan inda yaran suke har yanzu beyi bah.....

An hour later!!!!!

Shukuriyya ta farka and her health was very very owk, kamar ba wadda ta haihu ba, ko irin kumburin nan name jego babu, se kad'an wanda baxa'a rasa bah, basu dad'e chikin asibitin ba suka sallamesu saboda babu wani matsala ah tattare da ita ko kuma yaran, lokachi d'aya dukansu suka nufi farfajiyar asibitin suka kama hanya se gida.....

Isarsu gida suka tarar da motochin yaransu duka ah parking lots, da alama duk sun dawo daga inda sukaje, usiii jin motochi na shigowa gidan ah jere yasa ya leqo ta window yagani, ganin motochin gidanne yasa yasaki curtains d'in, harze koma d'aki kuma wani abun yaxo mishi mind, ina sukaje dukansu dahar suke dawowa lokachi d'aya haka?, hakan yasa yaqara dawowa ya d'aga curtains d'in, lokachin duk sun fito sunfara nufar side d'in goggo, "wayyo!" Usiii ya fad'a daidai sanda idansa yasauka akan shukuriyya da babu komai ah chikinta, kafin idanshi yakai kan ummi da Nene dake riqe da abu ahannayensu, dukda ma baya gane menene.....

Da gudunshi yafito ya nufi inda suke, yana qarasawa yaga baby's har guda biyu, he was speechless da ganinsu sannan ya juya ya kalla shukuriyya, tabbas baby's d'inta nerh

"Hello family!!"
Yafad'a da qarfi yanda siblings d'inshi zasu ji

"Twins are here"

Kar6an na hannun ummi yayi ze chigaba da ihunshi, ummi tayi saurin chewa
"Bani saikayi yanda kakeso"

Dariya yayi sannan yache "nayi Shiru ummi"

Chigaba da tafiya sukayi harsuka qarasa parlourn goggo, isarsu tana toilet tana wanka, hakan yasa duk suka zauna suna maida zanche, sai sannu akewa shukuriyya tana ansawa chikin qarfin hali

"How did u do this? Tayaya kikayi? Am suprise wallahi, sannu shukuriyya, ba inda ke miki chiwo?"
Sunbatun da usiii yaketa musu kenan awurin, yana riqe da hassan ah hannunshi...

Su kuwa siblings d'in nashi duk suna d'aki suna jinshi sanda yake kiransu, ba tun yauba sun sanshi da shegen zolaya da tsokana, whenever he's free and feel lyk stubborn, haka ze ta musu abu shirme-shirme achikin gidan, yayita kwala maka kira ya hanaka kwanchiyar hankali, shiyasa duk suka mishi banza, ganin be qara kiransu ba yasa sukayi ajiyar zuchiya kowa ya chigaba da abunda yakeyi, usiii dake zaune ganin har yanzu basuzo ba yasa ya kar6i husaina dake hannun Nene sannan yasa mashkur ya mishi picture, ana snapping nashi ya basu baby's d'in sannan ya turawa duka siblings d'in nashi pictures din, kiransu ya dunga yi d'aya bayan d'aya yana chewa su duba inbox dinsu, wasu ma kafin akirasu sun tafi su duba saboda duk suna wuri d'aya nerh, sunsan dole ze kira su, he's a kind of disturbance human being wani lokachin, yana kiran A~li kafin ma yayi magana A~li yache "gashichan zanje in duba"
Hakanan yayi dariya yayi hanging

"What!!"
Kusan dukansu suka fad'a ah tare suna bud'e idanu ganin picture din

"Waye ya haihu?"
Tambayan dasuke tayi ma junansu kenan, in some seconds kafin qiftawar ido saigasunan sun fito dukansu aguje suna rige rigen fita dan zuwa inda family d'innasu suke








MEERAH

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now