52

1K 70 14
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳



Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*  😘

            


5⃣2⃣

                           🌳🌺😘

       Three months bayan aurensu suna zaune chikin kwanchiyar hankali da farinchiki, kana kallan ma'auratan kasan babu abunda ke chikin zuchiyoyinsu illa soyayya da fahimtar juna, ah 6angaren shukuriyya ma ita batasan chewar tana san haiydar sosai haka ba sai bayan sunyi aure, wani irin qaunarshi takeji kullum yana qara shiga chikin zuchiyarta,,, she can't even imaging how her lyf would be without him,,,, endless love take mishi which she nvr thought xata ma wani irinshi, shikuwa haiydar kullum yana zuwa wurin kasuwanchinshi, including asabar da lahadi, saboda shi yana ganin wad'anda sukachi suka tada kai sune suke za6an ranar zuwa kasuwa, shi kuwa dayake da burika kala-kala baya tunanin ze zauna yanzu, dan haka kullum yake zuwa kasuwa......

    Shukuriyya batada wani matsala yanxu ah rayuwarta, siblings d'inta suna yawan ziyartar ta, kuma ko basuxo ba they are always in touch with each other on phone, gashi mijinta yana bata kulawa daidai gwargwado,, saidai wani lokachin takan kasa fahimtar haiydar, wani bin saitaga kamar komi dayake mata kamar yana forcing kanshi nerh, saitaga kaman pretending kawai yakeyi, bcoux tana iya gano ainahinshi ah wani 6angare na zuchiyarta, he don't actually cares about anything, he just pretend to,, amma ahaka dai take binshi suke zaune, tunda dai bawai koyaushene yake nuna halin ko inkula d'inshi bah....

                       🌳🌺😘

   Yau lahadi nerh, tun sassafe shukuriyya ta tashi kamar kullum, ta gyara ko ina ah chikin gidanta chikin mintuna qalilan dan daman gidan ba wani wahalar gyarashi takeyi ba dan bashida wani girma sosai, tana gama kintsa ko ina taje ta fara ferayar doya, tagama tsaf sannan ta kad'a kwai ta soya tazuba ah container takai parlour ta ajje sannan ta dafa tea tazuba ah flask shima takai ta ajje, wanka taje tayi sannan tafito ta kintsa kanta tayi light makeup, ready made d'in doguwar riga tasaka which is armless blue in colour, sannan tasaka black d'in hula me blue stones ajiki, baqaramun kyau tayi ahakan ba, tana shirin fitowa daga dakinta taga haiydar yafito daga nashi d'akin, qarasawa tayi tad'anyi side hugging nashi sannan suka gaisa, ganin beyi shirin fita kasuwa ba yasata fad'in
"Yau baxakaje kasuwar bane?"

"Banjin dad'in jikina sosai nerh, zanzauna ind'an huta"

"Eyyer sorry swt lurv, Allah yabaka lafiya,,,, kaima Kaine ai bakasan hutawa ko kad'an"
Tafad'a chikin shagwaba

"Bagashinan na zauna zan huta d'inba"
Yafad'a yana Jan hanchinta

Murmushi tamishi sannan tajashi parlour suka zauna, sai kallanta yake ganin yanda ta mishi kyau, amma yakasa furtamata, ita sosai take mamakin wani hali na haiydar wanda baxe ta6a kallanka yache kayi kyau bah, duk iya kwalliyar daxatayi baxe ta6a furta mata tayi kyau bah, saidai kawai ya kalla yad'auke idonshi kaman bega komai bah, abun yana matuqar damunta kuma tarasa yanda zata 6ullowa al"'amarin, dafari ta d'auka zata iya jurewa amma zuwa yanxu abun ya dameta sosai,,,,,

Sauka tayi ah kan kujerar tahad'a mishi tea sannan tafara feeding dinshi dakanta as usual, tana saka mishi yam d'in abakinshi taga ya fito dashi, dagowa tayi tad'an kalleshi ad'an tsorache ganin yanda ya firzar da doyar daga bakinshi

"Meyafaru?"
Shukuriyya ta tambaya

"Haba shukuriyya!! Sau nawa zan gaya miki kidaina dafa doyar nan kafin ki soya?,, umnn"
Chikin fad'a fad'a yake mata maganar, itakuwa sanin batada gaskiya yasata tayi shiru kawai batache komi bah

"Magana nake miki fah"
Yaqara commanding

"Kayi haquri, am sorry, namantane wallahi"
Tafad'a hawaye sirara yana gangaro mata dan batasan fadan haiydar ko kadan, ganin tafara hawayen yasashi furta "shikenan ai", sannan yad'auka cup d'in tea yafara sha, shanyewa yayi tas batareda yachi doyar bah, ganin yashanshe shayin kuma yana shirin miqewa yasata furta

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now