92; "such amazing relatives"

834 72 5
                                    

🌳 QADDARAR RAYUWA 🌳



Written by  🌺 CUTTIEEMEERAH

9⃣2⃣

         Wurin 3 su hanifah suka taso daga skul, tana shigowa parlour taga shukuriyya ta taho da gudu ta fad'a kanta, rungumeta shukuriyya tayi tanata dariya, Itakuwa umma har gabanta saidaya fad'i sannan ta tashi taje ta janye hanifah daga chikin shukuriyya

     "Haba hanifah!! Se yaushe zakiyi hankaline kekam? Bakiga ba ita kad'ai bache bah"

Itadai hanifah ko kula umma batayi bah saima zama da tayi agefen shukuriyya ta riqemata hannun tanata kallanta kamar yau tafara kallanta

    "Gaskiya kin qara kyau wallahi"
Hanifah tafada tana kwashewa da dariya, duka parlourn saida sukayi dariya including mashkur, he wonder how stupid the girl is, ta girma amma batasan ta girmaba har yanzu......

Bayan sungama gaisawa da ita sannan suka tafi dakunansu dan chire uniform, mashkur nerh ya kalla shukuriyya sannan yache

    "Ina ganin kamar ya kamata kihuta by now, kidaina wannan zirga zirgan dakikeyi, Kano to kaduna to katsina then back to Kano, this is too much for your health"
Yafad'a chikin caring voice

     "It's not ya mashkur, ziyara nakeyi ai"

    "Dukda chewan ziyarar kikeyi, it's too much for your health, kinga chikinki yafara girma, all you need is to rest, idan yaso idan kika haihu lafiya saiki chigaba ah inda kika tsaya, nidaman ai bazan hanaki ziyara bah, kuma hakan dakikeyi yana da kyau, amma banaso kidunga stressing kanki da kuma babynki, gaskiya dai idan kika koma Kano karqi qara wani yawan saikuma bayan kin haihu kinji"
Yaqarasa maganar chikin commanding voice

    "Ya mashkur!!"

Takira sunanshi, daqowa yayi ya kalleta sannan yache
    "Umhm"

   "Everything is about life, health, time and opportunity, whenever you have them you make use of them,, lokachin danake da wanchan chikin ko motsi bana iyayi, ballantana infita inje wani yawan saboda banida ishasshiyar lafiya, yanxu kuma Allah ya wadatani da lafiya kaga gara inyi amfani da ita kafin in rasa ta, kaga wannan is about good health, time and opportunity"

     "What about life?? Yanzu ina rayene shiyasa nakeyin duk wad'annan abubuwan, duk ranar da akache na mutu babu ni ah doron qasa bazanyi suba, kaga gara inyi amfanida lokachin da ubangiji ya aramun ingabatarda abunda yakamata inyi, kafin duk ranarda zaizama bana duniyar indaina aikatasu gaba d'aya"

Shiru tayi, kafin taqara chewa komai mashkur yatashi yache
      "It's owk, kije ki huta tukunna, sai mu hadu anjima"

Yana gama fad'a yayi hanyar d'akinshi, ita shukuriyya duk sanda zaka zauna da ita saita karyar maka da zuchiya, saita tuna maka chewar ah duniya kuke sannan akwai wata rayuwar bayan wannan, idan zai zauna da shukuriyya na five minutes sai yaji duniya ta fitar mishi akanshi

" duniya gidan aro"
Yafad'a yana shigewa toilet.



         Sai bayan maghriba sannan suka qara haduwa dukansu ah parlour, abinchin da shukuriyya tafada musu sukachi sunata santi

     "I miss your yummy food ya shukuriyya"
Haniff yafad'a yana kai wani loman bakinshi, dariya kawai tayi suka chigaba da chi, bayan sungama ta d'auka system din mashkur sunata kallan hotuna da videos dinsu nada, wasu abubuwan ma ta manta dasu amma gashi yau tanata ganinsu, sai dariya sukeyi, kalar pictures dinnan nerh na shekara da shekaru

    "Gaskiya ya mashkur ka iya ajiya wallahi, next time da system dina zanzo saika tura min duka"

Dariya kawai yayi beche komai bah, shi har yanxu da shukuriyya takeda lafiya tausayi take bashi.

  Sunanan zaune har wurin 10pm suna hira, kiranta da haiydar yayi ah waya nerh ma yasa ta tafi d'akin umma, dakanan kuma bayan sungama waya dataga 12 ya wuche saitayi kwanchiyarta kawai dan suma ta daina jin motsinsu ah parlourn, da alama duk sunyi bacchi.

        Da safe  tun wuri ta tashi ta had'a musu breakfast saboda su haniff dazasuje islamiyyan safe da kuma mashkur da zaije office, saidai su haniff nerh kawai sukaje skull amma mashkur beje office ba, ya kwana biyu be zauna da ita sunyi hira sosai ba dan haka yayi deciding yau bazeje office bah, dukda chewan Saturday nerh amma manyan office d'in dashi sukanje, saidai kawai 12 suke tashi bakamar working days

       Tun safe har ynxu dayake wurin 2pm suna zaune suna hira, idan angama da wannan asako wannan, hirar company dinshi yamata sosai dakuma yanda ake qara samun alkairi sosai akan company din, daka nan kuma yaketa tambayarta gameda lafiyarta, dalla-dalla ta dunga mishi bayanin komai, sosai yaji dad'in yanda aka samu chigaba, kuma Alhmdulillah babu wani problm datake facing........

      Hirar aurenshi tafara mishi, dan haka ya miqe da nufin guduwa, ai kua tache babu inda zaije dole yazauna asan me za'ayi, bayarda ya iya hakanan ya haqura ya zauna

    "Yanzu ya mashkur bakaso ayi bikinka dani koh?"
Shukuriyya ta tambaya

     "Shiyasa ma nakeso saikin haihu za'ayi, ta yarda zakiji dad'in yin rawa yanda ya kamata"

Lurada bai fahimchi abunda take nufi ba yasa tache

     "What if namutu kafin lokachin"

     "Kefah shukuriyya matsalarki daya wallahi, kullum chikin maganar mutuwa"

     "Tunda zamu mutu ai dole muyi maganar mutuwa, look ya mashkur!! Nidai kawai kafin nabar gidannan asaka date din bikinka kawai wlh, for how long kake tinanin ita Sophien xata zauna tayita jiranka, itafa mache che, and she have waited to long, infact saboda matsalar wani be kamata adunga shiga rayuwar wani bah, haihuwata matsalata che, bikinta kuma damuwarta che, do something please"

Ta qarasa maganar da damuwa

     "It's owk!! Kinga yanzu babu maganar saka rana tunda su Abba basanan, I promise u suna dawowa za'aje ayi fixing date na biki"

      "Promise??"

      "Yeah I promise"
Mashkur yafad'a with a cute smile

     "Yanxu naji magana, sai muje mu fara preparation ai kaga"

     "Aikam dai, wata nawa kikeso asaka?"
Mashkur ya tambaya

     "I think 1month is enough, tunda both side ah shirye suke"

     "Yanda kikache haka za'ayi"

Haka dai suka chigaba da hirar bikin nashi, shukuriyya kuma ah ranta tayi alqawarin itache zata had'a mishi lafenshi duka....

      Wannan karan saida shukuriyya tayi sati d'aya ah KD, achewarta sai ta jira su Abba sun dawo anyi fixing date na biki sannan zata dawo Kano, ba yanda umma bata che tayi haquri ba amma taqi tafiya, haiydar ma saida yazo yache su tafi tache bazata bishi bah, saboda tana ganin kamar idan tabar KD mashkur bazai maida hankali yayi aure bah, ganin hakan yasa haiydar ya wuche KT kawai, yache zeje yamusu two days, kafinnan ai su Abba sun dawo ansaka ranar, sai ya tafi da ita Kano din kawai.....










MEERAH

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now