82: SADNESS "d most sadness part"

1K 95 27
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳


Written by 🌺 CUTTIEEMEERAH


Wannan page d'in sadaukarwa nerh gaduk wanda yake karanta buk dinnan, I know y'll be honoured


8⃣2⃣

🌳🌺😘

Sai wurin 10 na safe sannan likitan ya buqachi ganinsu ah office d'inshi, gaba d'ayansu suka nufi office d'innashi suka zauna, yanayin yanda sukaga likitan yana binsu da kallo yasa jikinsu yayi matuqar sanyi, hakanan jikinsu yabasu chewar labarin bamai dad'i bane bah, shiru nerh ya gifta sannan likitan ya d'ago ya kallesu

"Kunyi babban kuskure"
Shine kawai abunda yafad'a yana binsu da kallo

"Kuskure?? Kamar yaya?"
Mashkur ya tambaya

"Cool down my friend, I'll explain my self"
Doctor yafad'a yana kallan mashkur danya lura kamar yafi kowa damuwa awurin

"Well! Am very sorry to say, kunyi babban kuskure dabaku kulada shan maganinta bah hartakaiga chiwonta yazama cronic sosai haka"

"Chiwo? Wani chiwo kake magana akai?"
Mashkur ya tambaya

"Kidney problems d'inta mana"
Doctor ya ansa mashkur

"Kidney problem"
Duka wurin suka maimaita

"Kwarai kuwa"
Doctor yaqara ansasu confidently

"Wait!! What are you trying to say? Wai kana nufin shukuriyya che takeda kidney problems?"
Mashkur ya tambaya not believing abunda kunnenshi yaji mishi

"Of course yes!! Kanaso kachemun baka sani bane?"
Doctor ya tambaya

Mashkur kasa bashi ansa yayi saima juyowa dayayi yana kallan haiydar yanaso yaji kodai shi yasani nerh, ganin hakan yasa haiydar yayi saurin chewa
"Wallahi ban ta6a sanin wannan maganar bah"

"Look doctor, dukanmu babu wanda yasan tanada kidney problems, harda ita kanta ma"
Abba yafad'a yana kallanshi

"Am not sure!!"
Doctor yafad'a yana kallansu

"What are you trying to say??"
A~li da idanunsa ke chikeda qwalla ya tambaya

"Saboda binchike yanuna mana chewar ta dad'e tana shan magani, kawai dai tanashan maganin nerh ba bisa qa'ida bah, ma'ana tanasha nerh kawai idan taji wani alama na chiwon yana damunta, sannan binchike ya nuna mana chewar wani lokachin tanashan maganin overdose nerh, sannan tayi allurai d'ayawa ba bisa qa'ida bah"
Chewan doctor

"Ikon Allah!!, amma babu wanda yata6a sani fah, ko umma?"
Mashkur dake kuka ya tambayi umma

"Tabbas!! Bamu ta6a jin wannan maganar bah, sannan bamu sani bah, ina fargabar yanda hakan ta kasanche"
Chewan umma

"That means ita kad'ai che tasan tanada larurarta, domin kuwa tabbas tasha magunguna sosai"
Doctor yafad'a yana kallan takardun dake hannunshi

"Kana nufin wad'annan problmes dinda mijinta ya lissafa tana encountering sign nerh na kidney problems kenan"
A~li ya tambaya

"No!! Not really, only few"
Doctor ya ansa shi

"Doctor kamana bayani sosai mana yanda zamugane, banasan qananun zanche wlh"
Sadiiq yafad'a yana huchi

"Eh!! Abunda nafad'a hakane, wasu daka chikin symptoms d'in alamomi nerh na kidney disease wanda munyi binchike mungani, Ko zubewar da chikinta yakeyi bawai yana zubewa bane hakanan, yana zubewa nerh sakamakon pyelonephritis that's kidney infection which is left untreated, shiyasa take samun simultaneously abortion, kuma koda zatasamu chiki sau goma still ze zubene, daman tun kafin tasamu chiki yakamata tayi magana da doctor d'inta, shine yakeda alhakin d'orata akan magungunan daya kamata tasha dakuma yanda yakamata tadunga shansu each month na pregnancy d'inta.......

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now