101 "the family trip"

850 72 6
                                    

 🌳 QADDARAR RAYUWA 🌳

Written by  🌺 CUTTIEEMEERAH


1⃣0⃣1⃣


           Early Monday morning suka tafi airport, jirgin Abuja suka hau dashike daga Abuja zasu wuche, some minutes da isarsu Abuja suka kama hanyar Egypt

  
      Sun sauka lafiya sannan kai tsaye masaukinsu suka nufa suka sauke gajiya suka huta, dayake akwai business partner dinsu ah Egypt wanda shi ah zaune yake achan duka but he's a Nigerian, a gidanshi suka sauka dukda chewar mutumin benan yana Nigeria yanxu, yaje wani aiki nerh....

   Gidan babba nerh ah wadache, kana kallan gidan kasan meshi yachi ya tayar da kai, saida suka huta for a whole day kafin suka fara zaga garin, they never thought haka garin yake, yanda sukaga garin da abunda yake chiki basu ta6a tunanin akwaishi ba, chikin dream land dinsu duk ba Egypt saboda su basuga abun zuwa achan ba, sam basu zata haka garin yake ba.....

Sun zaga garin sosai, dukda ma su kad'ai nerh suke fita, su Nene da ummi suna gida suna hutawa, saboda idan da sabo sun saba, sunje Egypt sosai harbaza su tuna adadi ba, musamman ma ummi, dan duk sanda sukaje makka sai sunbiyo Egypt sunyi kamar 1week kafin zasu dawo Nigeria.....

     
      So many memories was shared and so many pictures were taken, matured and crazy pictures, unexpected ones where the most.....

   Wani lokachin idan suka fita kamar karsu dawo, they seriously enjoy the trip more especially shukuriyya da haiydar, it makes them realized so much they have missed and it also gives them so many reasons to thank thier creator..........
      The two never traveled out of country, sau d'aya suka ta6a fita kuma fitar bata lafiya bache ba, shine sanda akayi mata aiki, sanda su abba zasuje umra da ita zasu tafi amma saboda chikinta yayi nauyi aka fasa, wannan dai shine tafiya na farko data ta6a yi in brief, and the next will be makka inshaAllah..... That was all her dream

       So many days passed by, kwanansu goma yau and they have four4 days left, daman two weeks zasuyi su dawo, it was three3 weeks before amma saboda bikin mashkur suka barshi two weeks, that means zasu dawo a week to his wedding..

    
      Duk fitar nasu ma shukuriyya che kad'ai me qoqarin yin siyayya, su saidai kawai suchi su tashi ah wurin, anasu fad'in tsaraba should be last, itako shukuriyya indai taga abun siya saita siya, ah yanda tache wani gurin idan aka wucheshi ba qara dawowa xa'ayi ba, aiko ta Tara kaya ba kad'an ba, har ranar usiii yake tsokananta chewar wasu kayan saidai ta d'aura akanta idan zasu tafi.....

     Tsaraba tama yan KD sosai, harda Sophie bata manta da itaba, siyayya tamata sosai abun burgewa....

       Ah 6angaren Sophie kuwa tana chan tana qunar zuchiyar yanda mashkur yasa qafa yabar qasa dukda yasan bikinsu yakusa, and this is her only weakness, tana ganin yanda mashkur yake qaunar family d'inshi dayawa, sai take ganin soyayyar dayakeyi musu tayi yawa, har take ganin kamar baze kula da ita yanda yakamata ba idan sunyi aure, ahakan ma idan yamata wani abu ji takeyi kamar tache tafasa auren nashi, musamman ma those days da bikinsu ya kusa, amma bata iya furta hakan, saboda ako yaushe soyayyar da take mishi tana rinjayar laifinshi agareta.....

     Yanxun ma kusan kullum saita shiga d'aki tachi kuka taqoshi, tun tafiyarsu Egypt sau d'aya ya kirata yache mata sim din banashi bane karta kira, that he will call her back, amma har yanxu be qara kiranta bah, gashi kwanakin biki sai tafiya sukeyi, all she know is that yache mata suchigaba da shirye shirye everything is on progress,,,,

Yanxun ma d'akin ta tashiga ta kulle tanata kaikawo tana zanchen zuchi, Ita duk yanxu bata gane mishi

  " tunda yafara running company d'inshi ban qara fahimtar sa ba!! Is it because he's becoming more rich?"

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now