31

1.5K 75 2
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳



Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘


3⃣1⃣

_*KANO*_

_*HOTORO*_

🌳🌺😘

wani makeken gida nerh na hangoshi ah unguwar hotoro dake nan kano, kallon gidan na tsayi yi saboda tsabar tsaruwarsa ta waje, gani nayi idan har bashiga chikin gidan nayi bah, bazan ganewa kwarkwatar idono bah,

_*toh su nafsee sai ah biyoni mushiga ai*_

Wata qatuwar baqar mota che mai matuqar kyan gaske ta tsaya ah qofar gidan,

diitt!! diitt!! diitt!!
Horn motar takeyi sosai ah qofar gidan babu qaqqautawa, saida mai motar yaga anfara bude mishi gate d'in sannan ya saurara da horn d'in, wani matashine ya bude qofar sanyeda uniform ajikinshi, wandan nashi dark blue nerh, sai white din riga da ratsin light blue ajiki, da alama shine me gadin gidan, motarche ta kutsa kai ta shiga chikin gidan yayinda me motar yayi parking motannashi ah parking space d'in gidan, motan yakai for like 5minutes ah tsaye ah wajen kafin aka bude murfin qofar da zummar fitowa,
Oh Allah!!!, ni meerah na fad'a,
Wani farin matashin yaro nerh yafito daga chikin motar, sanye da black jeans da red din riga, fitowa yayi chikin hanzari kamar wanda yake sauri zaije yayi wani abu, chikin sassarfa naga yabi wata hanya wanda gurin yayi min kama da garden, saidai tun ina hango guy din harya sha kwana ya bachewa ganina, dawoda kallona nayi kan wannan ranntsatsen gida, tsayawa fadar haduwar gidan mah 6ata baki nerh, kana shigowa akwai dakuna gasunan manya gud'a uku ajere ah kusada gate, dakunan maza masu gadi, wankin motochi da kuma gyaran gidan nerh, sai chan gabanka by the left parking space nerh, wanda alokachin naga yana dauke da motachi manya guda tara, idan ka miqe gaban inda parking lots din yake garden nerh hadadde mai kyau, mai matuqar girma, ga shukoki masu ban Sha'awa nerh ah wajen, wurin yayi making corner ta bayan gidan, ga d'awisu sunkai goma sha biyu ah wurin, ga aku nan ah cage dinta itama, sannan ga wani qaramin building awurin safe content nerh d'an qarami, akulle yake da kwad'o da alama masu gidan basa amfani dashi, kokuma maybe its meant for something, gurin yayi matuqar had'uwa sosai, musamman yanda d'awisun suke shawagi awajen, daga qarshen wurin kuma dakuna nerh guda uku ajere kamar yarda d'akuna masu gadin suke, saidai shi wannan d'akunan masu aikin gidan nerh mata, wad'anda kemusu girki, shara, wanke-wanke, da sauran hidimomin gida.

idan kuwa ka koma chan wurin gate by your right anan asalin gidan yake, OMG, kuzo kuga gida fans, part nerh guda biyar achikin gidan, duplex guda hud'u nerh, sai wani safe content guda d'aya, wanda shine ah qarshen gidan idan kashigo ta gate, yanda gidajen suka jeru sai sukayi making _*J-shape*_ idan kachire dakunan dasuke wurin gate din kenan, tabayan dakunan dasukayi making j-shape kuma akwai qaramun field haka, den tabayan safe content d'in anan wurin motsa jikinsu yake, gidan babba nerh sosai kam....


yaron daya shigo gidan daxu ah mota yayi hanyar garden shine naga yana dawowa daka garden din, chikin sassarfa yake tafiyar tashi, duplex din dake farkon gidan naga yashiga, yana bud'e qofar ya kwalla wani uban iyu, iyu yakeyi kamar wani mahaukachi, kuma da qarfi yakeyin ihun, wani saurayi nerh yafito daga daya daka chikin qofan dake parlourn, gajeran wando da singlet nerh ajikinshi, da alama daka bacchi yatashi, da saurinsa yaqaraso kusada guy din dake kwala ihu ya buga mishi dundu abayanshi, wanda saida ya durqushe saboda tsabar azabar zafin dukan, hannunsa yakai yaqara dukanshi abayanshi, yayinda wasu samari biyu ke sakkowa daka benen dana gani ah parlourn, daya daga chikin wad'anda ke sakkowa din nerh yaqaraso da sauri ya taya dayan dukan wanda yake qarar dazu, dukanshi suke ah harzuqe, shikuma yana qaraa yana kiran Wanda ke tsaye har yanxu akan steps din kan chewar yazo ya kwache shi,

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now