33

1.2K 67 6
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳



written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH* 😘



                   😰

_*Dear salim mukhtar !!!, I know u will forever not see this today, but am still gonna post it,*_
_what did u guyx (fans) expect me to say ?_
_alright just cool down ur mind_

_*salim is my 😰 ..... Oh no!!!! I swear I don't even know how to explain it, hex my frnd, my brother, my.....(lots more) He means alot to me,,,,*_

_*Salim is a very kindhearted person, amazing, unjudgemental, infact hex extremely incomparable, that was what salim have been to me and to any other person surrounded by him,,,,,*_

_*we entirely lost Salim on 25/08/2018, in the evening,,, ya Allah 😭, what a great lost ?, an irreplaceable lost and an irreplaceable wound*_

_*am already missing ur laughter, ur text, ur innocent talk, ur caring, ur daily conversations, already missing anything about u*_ 😭

_ya Allah ka jiqanshi, ya Allah ka gafarta mishi, ya Allah kasa aljanna yazama makomarshi, ya Allah ka sauqaqa mishi_

_*inshaAllah u are in a better place salim,*_
_*please pray for him fans, include him in your prayers please*_
😰😭


3⃣3⃣




Washegari at early 6am naga masu aikin gidan mata sanye da blue d'in skirt da white d'in shirt me d'auke da ratsin light blue ajiki suna ta tsaftache gidan, ko ina sunata qal-qale shi kaman babu gobe, d'aya daga chikin masu aikin gidan da ake kira da jiddo che naga tashiga part d'in su zarah, (yarinya che itad'in mai kimanin shekaru 28 ah duniya)

upstairs tanufa direct tashiga dakin dake opposite da zarah, tsaftache dakin takeyi sosai, ta share, ta goge, ta wanke toilet, ta mishi turare, sosai ta gyara dakin kamar akwai mutum achiki sannan tafito waje, haka takeyi kullum, aikinta kenan agidan, kullum zata tsaftache wannan part d'in dake kallon dakin zarah sannan zata je ta tsaftache wanchan apartment d'in dake bayan gidansu ta wurin garden d'in nan, wanda yake akulle kulum, kullum idan ta shareshi zata goge sannan ta kulle da mukulli takaiwa ummi key d'in, washegari mah idan zata qara gyarawa saita je takar6a key d'in awurinta, shikuma qofan dake kallon na Zarah d'in ba'ah rufeshi, ah bud'e yake kullum, idan ta gyarashi janyo qofan kawai takeyi, yauma tana gama gyarawa tajanyo qofan sannan ta fito ta sauko qasa, ah parlour d'in qasa ta had'u da mairo, wadda itache ke gyaran sauran wurin ( dakin Mienal, biily da kuma zarah) , gaisawa sukayi sannan tafiche tabar wurin ta nufi dakinsu, tunda daman aikin datakeyi kenan kuma ta gama..

_*9:17am*_

Tashin zarah kenan daga bacchi, mamaki takeyi yanda takai haryanxu tana bacchi, dukda alarm nata data saita amma be tasheta, duba phone d'innata tayi dake kan side drawer taga tayi missing alarm d'inne, tashi tayi ta shiga toilet tayi brush, tafito daga dakin sannan tasauko qasa, sleeping dress nerh ajikinta wandon dogo nerh har qasa pure blue, sai rigan white nerh da stich na blue da pink ajiki, rigan bashida hannu ko kadan, amma cotton nerh kayan, yayi mata masifar kyau kaman ba kayan bacchi bah, babu ko dankwali akanta ga black silky hair d'inta nan tayi parking nashi ta tufke, jelar tana mata yawo agadon bayanta...

Tana sauka qasa bataga su biily ah parlour bah, dan haka tashiga dakinsu but basa chiki, tasan suna wurin Ummi dan haka ta nufi part d'inta direct....

Tana zuwa parlourn kuwa ta tarar dasu ah azaune, har yayyenta mah suna wurin anata hira, usiii nerh kad'ai baya parlourn, da murmushi ta qarasa sannan ta zauna ta gaishesu, suka ansa chikin fara'a, irin kayan dake jikin zarah shine ajikin sisters d'innata, ko wacche chikinsu mah babu dankwali akanta, sainaketa qoqarin son gano wacche tafi wata gashi achikinsu, but nakasa ganewa, kowacche nada gashinta baqi sosai kuma har bayanta yake ta6awa, kana ganinsu kasan jinsun larabawa nerh, kowanne da phone d'inshi ah hannu yana pressing

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now