94

1.2K 90 8
                                    

   *KANO*

      Usiii na zaune ah parlourn ummi yanata kumbure kumbure,,, yafahimchi those days ummi tanasan qona mishi raine kawai, dan duk wanda kesan sashi yadunga ta6a kud'inshi toh ranshi yakesan ta6a mishi...

Yakai wurin 30minutes ah parlourn yana zaune yana saqe-saqe aranshi, duk bayan ko wani minutes saiya juya ya kalli kan dinning table d'in ummi wanda ke d'aukeda tuwo miyan taushe, duk kwanakin nan abunda ummi ke yawan dafa musu kenan, kasanchewar yau Friday nerh yasa abinchin yaxama general tunda daman duk Friday kalar abinchin su kenan,,,,,

     Miqewa yayi zai fita wanda yayi daidai da shigowar ummi parlourn

    "Son ina zuwa hakane"
Ummi ta tambaya da fara'arta

  Turo bakinshi yayi kaman bayasan yin magana, hakan yasa ummi janyo hannushi suka nemi guri suka zauna ah daya daga chikin kujerun dake parlourn, daqyar ya iya bud'e bakinshi kaman zeyi kuka yache

    "Ummi dan Allah ki daina dafa abunchan achikin gidannan dan Allah, tunda de ko andafa bachi akeyi bah, wannan almubazzarar chine wallahi"
Yafad'a yana matso kwalla daga idanunshi, dariya yabawa Ummi sosai wanda harta fito dashi fili, sosai hakan ya qona mishi rai dan haka ya miqe batareda yache mata komai bah ya fiche daga parlourn,,,,,

    Kai tsaye apartment d'insu ya wuche, so silent babu kowa achiki kaman yanda yayi tsammani, kai tsaye ya wuche part din sadiiq, luckily yana shiga yaga car keys nashi akan kujera, dasauri kaman wani mara gaskiya ya d'auka yayi waje, yana fita yanufi parking lots d'insu yayi pressing security na Ford edge d'in sadiiq yashiga ya tayar yayiwa gate man horn ya bud'e mishi gate yafiche daka gidan...

     Fita yayi ya dunga zagaye achikin anguwan yanabtunanin inda zeyi landing yachi abinchi, besan spending kud'inshi anyhow shiyasa ma yakasa nufar sauran wuraren da suanje idan da siblings d'inshi nerh suchi, ganin yanda yunwa ya fitini rayuwarshi yasa ya nufi KFC  Kano fried chicken restaurant d'in nada kyau sosai, simple fried rice and chicken yayi ordering saikuma drinks kawai, ahankali yachinye komai daya siya bcous bayajin ze iya barin ragowar kud'inshi akan table d'in, tas yachinye sannan yayi clearing up yatashi yabar wurin ya nufi gidansu kai tsaye, yana saka motan achiki ya hango sauran siblings d'inshi ah compound d'in suna hira
       "Damn it!!!"
Yafad'a yana buga steering

    ######

MISTAKE

mistake nayi and  se yanxu nayi realising, here is d real page

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳

Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*



9⃣4⃣

Ranar dazasuje KD domin kai lefe gidansu Sophie ranar shukuriyya tabada trolley d'inta tache su tafi dashi, dukda chewan taso ta bisu akai lefen tareda ita, idan yaso saitayi zamanta achan har biki, bayan biki kuma saita zauna harta haihu tayi arbain sannan ta dawo Kano, amma sai abuu ya hanata yache bazata jeba tukunna, ache warshi idan bikin yazo saitaje, tunda shi bayaso ta haihu ah Nigeria, yafiso ta tafi chan asibitin datake zuwa ah Egypt saita haihu saboda gudun matsla, ummi da sauran mutane duk sukayi na'am da hakan, hakan yasa da qannenta kawai aka tafi sai kuma ummi da Nene....

Tana zaune agida duk bayan minutes saita kira mashkur ta tsokane shi, anjima kuma saita kira Sophie ta tsokaneta, da abun ya ishi mashkur ma chewa yayi gobe shima zaizo Kano yazo yaga qatan chikinta dataqi haifewa har yanzu, dan sosai chikinnata yayi girma dayawa, harma suke tunanin ko akwai wani matsala nerh amma doctor ya tabbatar musu da chewa babu komai lafiyarta lau...

Achan KD ankai lefe gidansu Sophie aka saka two weeks na bikin, anmusu kar6a ta musamman sannan aka basu tukuichi me kauri dazasu tafi, haka aka dawo gidansu mashkur aka chi aka sha sannan su ummi suka kamo hanyan Kano....

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now