68

1K 83 2
                                    

🌳 QADDARAR RAYUWA 🌳

Written by 🌺 CUTTIEEMEERAH


6⃣8⃣


          Suna zuwa ya saukesu ah bakin gate d'in gidansu, knocking sukayi gateman ya bud'e musu gate d'in, suna shiga suka hangi su ummi ah chan compound daga kusurwar gidan se raha sukeyi abunsu suna dariya hankalinsu ah kwanche, mienal zubarda kayan hannunta kawai tayi tana qare musu kallo, she was totally speechless!! Mekenan hakan dasukayi? Itakuwa biily zaman dirshan tayi aqasa awurin tazuba tagumi hannu bibbiyu tana kallansu, kuka takeso tayi amma hawayen nata ya riga ya qafe ko zubowa bayaso yayi, zarah kuwa tafiya tafarayi ahankali kamar wata me shirin sata tana qarasawa inda suke se murza idanta takeyi, she just can't believe sune ma awurin, setake ganin kaman idanta gizo yafarayi mata, saidata qarasa daf da ummi tad'an saka hannunta ta ta6ata sannan ta tabbatar mutane nerh awurin, sai kawai ta fashe da kuka, saidasu biily sukaji zarah ta fara kuka sannan suma suka fara kukan, daqyar biily ta tashi daga qasa ta kwaso aguje daga wurin gate d'in sannan taxo tayi hugging ummi tanata kuka

"Ummi mene hakan kukayi dan Allah, kinsan yau zamu gama exams and authority na skul need the both of you amma ache babu wanda yaxo, kuma babu dalilin yin hakan, kawai kuna zaune kuna hirarku dan Allah ummi"

Zarah tafad'a hawaye na zubo mata kamar ruwa, janyota ummi tayi jikinta tayi hugging d'inta tana tapping bayanta, mienal kuwa ko kusada su bataje ba ta ra6e ajikin bango sai hawaye takeyi mara sauti, da qyar ummi ta lallashesu sannan sukayi Shiru, zama sukayi dukansu awurin sunasan jin dalilinta naqin zuwa skul d'in, sukansu mazan basusan dalinta nachewa baxa'a jeba, dan saida suka shirya suka fito sannan tache baza'ajeba, sun tambayi dalili tache su bari baby's d'in nata sudawo tukunna, farouq yakalla ummi yache

"Ummi duk mene wannan wai??"

"It's noting farouq, babu wani dalili dayasa bamuje bah, just want you to start having the feelings kafin real one d'in yaxo"

"Mekenan ummi"
Usiii ya tambaya

"Don't expect me all the time!!, wannan shine abunda nakeso Ku gane, as far as ina raye dakuma lafiya ajikina I promise to always be by your side, am talking about the whole of you, amma abunda nakeso ku sani shine, one day one time I will disappear, they will be no more me again, na mutu, kun binneni da kanku, baxaku qara ganinaba har abada, what did you think would happen then, you will always missed me, and you will still be expecting me even though kunsan chewar ba dawowa zanyi bah har abada, kafin kusamu wannan attack feeling d'in nakeso kufara sakashi aranku ahankali, lokachi da dama kuyi abunki ku kad'ai batareda kun sakani achiki ba koda kuwa akwai buqatar inshiga, it's high time daya kamata ku fara having wannan feelings d'in, i believed that baku kad'aine parents d'insu basuzoba, but am very sure that kunfi kowa reacting, kuma hakan yafarune saboda shauqin dakuke samu ataredani da kuma wanda nake baku, the greatest mistake I made is assuring you to be always beside, of course it's a mistake that I made kuma nafara clearing d'inshi, kaman yanda baku ganni yau awurin events d'inku bah, haka watarana zan tafi nahar abada, yakamata kufara jin hakan aranku"

Hawaye na zuba ah idan ummi taqarasa maganan, dukansu hawayen sukeyi saboda sosai maganan ya ta6a zuchiyarsu, usiii kuwa kusada ita ya koma yazauna ya riqe hannunta gam saboda jiyakeyi aranshi kamar mutuwa zatayi, babu wanda be tashi hankalinsa achikinsu bah harsuke ganin kamar wataqila wasiyya take basu, haka suka zauna awurin har maghriba ummi naqara fad'a musu fact about life, jikinsu duk yayi sanyi, they wish they can stop death from taking their ummi, saida aka kira sallah sannan suka shiga chikin gidan sai bayan issha sannan suka zauna chin abinchi, nanne sadiiq ya d'auko lader yabawa sisters d'innashi, bud'ewa sukayi sukaga card nerh achiki

"Menene sadiiq???"
Biily ta tambaya

"Kibud'e ki gani mana"
Yabata ansa yana zama ah kujera

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now