60

1.1K 95 11
                                    

🌳 *QADDARAR RAYUWA* 🌳



Written by 🌺 *CUTTIEEMEERAH*


_*Am dedicating this page to haiydar fans😂, I know u must be honoured*_ 🤨


6⃣0⃣

🌳🌺😘

Ganin reaction d'inta yasa shikanshi jikinshi yayi sanyi, se yaji be kyauta bah hakan dayayi mata, kafad'arta yadafa da hannushi guda biyu sannan chikin in'ina yache
"am... sorry"

Hawayen dasuke zubo mata nerh suka chigaba da zubowa, bata ansashi ba saima kallan qasa data chigaba dayi, hakan yabashi damar janyo hannayenta ya mayar da ita kan kujerar datake kai suka zauna dukansu, kallanta ya tsaya yayi for some minutes still yana riqeda hannunta sannan yache

"Ba laifina bane ba shukuriyya I wasn't intended to do that, banta6a tunanin zan iya aikata hakan bah, nataso da tausayin kaina da rayuwata, komai chikin rayuwata sounds too bad, I have nvr dreamt or hope someone to go through all that I hve gone,,, hakan yasa nake ta kaffa-kaffa da komai nawa, banta6a san wani yayi baqin chiki ta dalili na bah, because nasan zafin baqin chiki, nasan rad'ad'in da zuchiya take shiga ah dalilin rasa wani gurbi nata,,,,,,"

" Shed'an ne ya ribachi zuchiyata tun farko, if not that dabazanyi ganganchin shiga gidan mutane da nufin sata bah,,,,"

"Shukuriyya just put your self in my position,,, talauchi nerh yasa nayi hakan, and nawa qarfin imanin kenan, abunda kad'ai zan iya aikatawa kenan dan samun kud'in daxan biya kad'an daga chikin matsololin danake dasu alokachin,,,,, yeah i intend to do that, but trust me wallahi abunda namiki wasn't intentional, banma San na aikata bah, it was coincidence, forgive me please,,"

" tunda na aikata miki hakan rayuwana yakoma up side down, tun ranar nake living life of guilt, banqara ganin daidai chikin rayuwata bah, alkairan danake samu kafinna aikata hakan awurin aikina tun ranar nadaina samu, hakan yasa naqara tabbatarwa chewan nashiga hurumin ubangiji, nalalata rayuwar baiwarsa, zanta tunanin ko inxo innemi yafiyarku wataqil idan kuka yafemun rayuwata ta daidaita, amma hankalina yakasa kwanchiya da hakan saboda nasan ba lallai Ku yafemun bah, nasan dole hukuntani zakuyi, nikuma baxanso mummunan labarin dana aikata yaje kunnen innata bah, wannan shine kad'ai dalilin dayasa bnxo neman gafarar Kuba, noting more to that"

"Trust me, abunda na aikata miki shine babban kuskuren dana tafka arayuwata, banyi komi bayan wannan bah, dan Allah shukuriyya ki yafemun, give me one more chance to correct them, am truly apologizing, dan Allah"

Banda kuka babu abunda sukeyi, ko kallanshi takasa yi, ganin ta tsagaita da kukan nata yasa yaqara riqe hannunta sosai sannan yache

"If only I can tell you how sorry I am danayi, am sorry for all that I have done to you, bansan irin zafin dakikaji ba, amma nasan abun akwai chiwo sosai, is not that very easy to be raped musamman at early age, amma kisani nikaina I have gone through a lot, hakan yana chikin *QADDARAR* *rayuwa* ta nerh babu yanda zanyi, ban isa in tsallake qaddarata bah"

Yana fad'a yana kuka, itama shukuriyya banda kuka babu abunda takeyi, she deeply feel what he feels, she feel like stopping he's tears from running down but she can't, natan ma takasa hanasu zuba not to talk of him, she have the same feeling with him, tausayinshi duk yagama chika mata zuchiya, tuntuni daman tasawa zuchiyanta chewar ba laifinshi bane,,,,,

ganin taqi chewa komai yasa yasauka daga kan kujerar yayi kneeling knees nashi aqasa, still yana riqeda hannunta

"Am really sorry shukuriyya, one more chance please......"

Still yana kuka yayi maganar kafin tayi wani tunani kawai ta sauko tayi kneeling agabanshi kaman yanda yayi shima, he's trying to say a word amma kafinnan tayi sauri tayi hugging nashi tightly sannan ta fashe da wani irin kuka me qarfi, qirjinta har yana harbawa dan har sound d'in yanaji aqirjinshi, he was totally taughless da abunda tayi saboda beyi tunanin hakan bah, hakan yasa hawaye masu zafi suka qara zubomishi ah fade eyes d'inshi dasuka rine da kuka, at the same time yazagayo da hannayenshi qugunta yayi hugging nata back tightly kaman wani zai kwache mashi ita, he misses everything about her those days, including the warm hug datake bashi,,,,,,

QADDARAR RAYUWAWhere stories live. Discover now