page 33

1.1K 68 23
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

BISMILLAHI RAHMANU RAHIM

YA ALLAH KA JIKAN MAHAIFIYA TA TARE DA YAN'UWANA KAYI GAFARA GARESU KA HASKAKA KABARIN SU,MU MA IN TAMU TA ZO KASA MU CIKA DA IMANI.

YA ALLAH KA BAWA MAHAIFINA LAFIYA KA SAUKAKA MASA.

MALLAKAR JAMILA (maman amir)

WATTPAD jami1020
*******************

P33

NOT EDITED

Aleena tana isa bayan mom tayi Sauri ta rungume ta ta baya ta Kuma kankame idon ta,don Tana tsoron irin dukan da ashfaq zai mata don ta lura ta kular da shi da yawa.shi ma ashfaq da idon sa ya riga ya rufe Yana shiga falon ita ya fara lalube da idanuwan sa,ya hango ta bayan mom ta yayi kan ta,son menene haka ne me 'diya ta tayi ma ka ne da kake neman ta zaka dake ta?

Mom da rainin hankalin har ni yarinyar nan za ta ta kamun kafa ta Kuma kalle ni ta ce Wai wannan mahaukacin ne kawai zai iya taba mata hannun,wallahi in na gan shi Sai na daure shii.....ya Kara sa maganar da janta sakamakon hada idanun da sukayi da dad.

Dad ko da tun shigowar aleena ya tsaya Yana ta kallon ta Yana ta nazarin abinda take cewa ,Sai ga ashfaq shi ma ya shigo Yana ta wani hargagi,abin ma ya so ya bawa dad dariya,kawai dai Sai ya kurawa ashfaq ido.

Ashfaq ko ganin dad Yana ta kallon sa Sai ya juya zai koma waje,'idan ka fita wajen ka jira ni akwai maganar da nake so muyi da Kai kaji son'dad ya yayi mishi magana.ashfaq ko da ya kasa amsawa Sai gyada kan shi kawai yayi ya fita waje

Dad ya jiyo wajen su mom yace to aleena sarkin tsoro fito ashfaq din ya bar falon,aleena dai tsananin kunya ta hana ta ta fito daga bayan mom,'wai dama ba mom bace ita kadai acikin falon ashe har da wani mutum to ko shine dad din na su ne,na shiga uku Amman ko na tafka abin kunya daga zuwan mutum ko gaisawar kirjin ba muyi ba,Kai wannan ya ashfaq din ya cuce ni wallahi ya bani kunya'tana ta magana a zuci,Sai ki tayi mom ta jawo ta daga bayan ta ta  dawo da ita gaban ta,da Sauri ta sunkuyar da kan ta kasa ta kasa hada ido da mutumin nan,cikin fada ta cewa mom mom Ina kwana,naki' na amsa Sai kin fara gaisar da dad din ki tukun na ta Kara nukar da kanta kasa tare da juyowa a hankalin cikin slow motion tace dad Ina kwana,lafiya lau aleena,an zo lafiya ya ya hanya? alhamdulillah ya gudun tsira Kuma ya fada Yana Dan murmushi,Sai tayi Sauri ta fada kan mom tana yar dariyar kunya.mom bari na tafi kitchen kiyi hakuri yau na makara,to 'diyata a shiryawa  dad din ki abu Mai Dadi Yana son abun gargajiya sosai kinji ga sister din ki can acikin kitchen nace ta Fara kafin ki zo,to mom na gode Allah ya Kara girma.sannan ta wuce cikin tafiyar ta ta nutsuwa da kamala Amma me tartare da kunya.

Dad ya kalle ta yace am sure cewa yaro na Yana son yarinyar nan I can't believe ashfaq is in love but matsalar ita yarinyar tana son sa? Hahhhh Kai habibi ka kyale su kawai in tayi wari zamuji Kuma kasan yaron ka ko ka same shi da maganar idan har bashi ne ta yardar ma kanshi cewa Yana son yarinyar ba ba zai yarda ba,Kai this time is different fa ki kalli abinda ya rinkayi  fa kawai da ta ammaci sunan Aliyu,to ko ma waye Aliyun oho ko Kuma fitinar kuce kawai ta mata da in kuka so ku dorawa mutum hawan jini Sai ku kakabo  abu ku fada shi Kuma ya hau...hahhh duk suka sa dariya,sannan ya tashi Yana cewa let me go and talk to my son.
**********

Aleena ta na shiga cikin kitchen din ta ji an 'dafe matar jiki ana ihu,Kai sis Amira me ya faru ne haka ko duk muranar dawowar dad din ne? ni na mayu fushi da baki gayamin zai dawo ba ta 'dan zobaro baki.sorry sis yau Ina cikin farin ciki ne wallahi eh nasani kina cikin farin ciki Mana saboda dad ko,ke ba haka bane bari dai zan gaya Miki later yanzu taho muyi Sauri mu gama gashi har na Fara siyar funka so ke Sai ki hada miyar taushen ga garin kunu can ga nama can na sa a wuta Sai ki hada muyi farfesu ko,nan da suka cigaba da acikin su cikin Sauri.
******

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now