RAMADAN KAREEM

898 35 3
                                    

💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐

Ya Allah yadda kasa muka ga wannan wata mai alfarma lafiya Allah kasa muga wicewarsa lafiya,Allah ka bamu ikon bauta maka cikin wannan wata,kasa mina daga cikin bayinka 'yantattu,Allah ka kare dukkan gabobin mu daga aikata haram🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Mu kasance cikin wannan wata cikin aikata alkhairi,yin sadaka,yin zikiri,istigfari,karatun Al-kur'ani.🙏🙏🙏🙏🙏

Kada muce zamu shagaltu wurin yin girke girke masu kyau muce Sai mun tsawwalawa mazaje Sai sun kawo abubuwa masu tsada masu yawa,ko yaya idan maigidan yasamu ya kawo ki karba da farin ciki da doki ki sarrafashi yadda zai yi kyau yayi da'di,Sai kiga maigidan yayi farin ciki.😃😃😃to wannan farin cikin da Kika sa shi Allah ne kadai yasan dinbin ladan da zaki samu a wajen ubangiji.
🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙💦💦💦💦💦💦💦💦

mu Kula dai  da irin yanayin da ake ciki fa,Sai mutum maigida ya fita waje tun safe har rana Bai samu ko sisi ba hankalin shi a tashe domin ya bar iyalan shi a gida babu abinda za a ci, ga rana ga azumi😢😢Allah sarki mazaje mu,don Allah mu rinka yawaita yi musu addu'a da Allah ya bu'da musu su cutar da mu daga Halal.

YA ALLAH KA JIKAN IYAYENA KA GAFARTA MUSU KURAKURAN SU KASA ALJANNA CE MAKOMAR SU ALFARMAR WANNAN WATA

    Ramadan kareem🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙
   🍉🍌🍏🍎🍓🥭🍍🥥🍍🍍🥭🥭🍗🍗🍗🍞🍔🥕

Daga

JAMILA (maman Amir)
           Soyayya ko sha'awa💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now