page 39

1.1K 74 17
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

BISMILLAHI RAHMANU RAHIM

ALLAH KA JIKAN IYAYENA KA YAFE MUSU KURAKURAN SU KASA ALJANNA CE MAKOMAR SU, ALKHAIRIN DA SUKAYI YA BISU HAR KABARIN SU TARE DA SAURAN'YAN'UWA MUSULMAI DA SUKA SU.

SAKON TA'AZIYYA TA GA ADDA RAMLA NA RASHIN MAHAIFI ITA MA DA TAYI ALLAH YA JIKAN SHI DA RAHAMA YA GAFARTA MASA.

INA YIN KU FA AL'UMMA WRITERS ASSOCIATION WANNAN PAGE NAKU NE ALLAH YA KARA SO DA KAUNAR JUNA DA DAUKAKA

MALLAKAR JAMILA (maman Amir)

WATTPAD jami1020
*******************

P39

Not edited

   Abba da umma da kawu Ahmad sunan ta hirar su cikin nisha'di da jin da'din abinda ya Faru da su 'dazu.sai kawu Ahmad ya kalli Abba yace"yaya bari dai naje na fada bincike nan domin musan abinda ya kamata zamuyi da wuri,idan bincike na yayi kyau to ba 'bata lokaci yadda suka girmama mu suka nuna kaunar su gare mu haka zamuyi musu muyi Saurin mayar musu da amsa tunda naga kamar suna son amsar da wuri a yadda Kuka bani labari."

"Eh hakan ma yayi Allah ya Shima albarka ya Kuma santa alkhairi acikin wannan abun.kuma ya kamata a sane da su yaya Auwalu ko?"

"Gaskiya yaya ba za a sanar da su da wuri Sai an gama komai,abinda nake nufi Sai bayan min amsa musu sun ce ga ranar da za akawo kudin gaisuwa da Kuma za asa rana sannan Sai a gaya musu saboda yaya Ina jin tsoro kasa su 'bata al'amarin nan,don ba tsoro Allah ne da su ba yaya, Kai ma Kuma kasani kawai dai kana yin shuru ne da biyayya"

Na sani Ahmadu ba abinda zasu iyayi akan abin nan Sai abinda Allah ya shirya,nasani yaya amman dai wannan karon an zo kan gabar auren 'diyata be saboda haka Sai abinda na zartar yaya kayi hakuri."to masu 'diya" Abba ya fa'da cikin zolaya da jin da'din yadda kanin nasa yake kula da su ba ya nuna gajiyawar sa  akan su.

Umma dai tana zaune Sai dariya take musu,to ke baki ce komai ba,ko kina bayan kanin naki ne?Kai ma kasani ai Ina bayan Ahmad,idan an gama komai sa ji,kamar dai yadda yace.to shi ke nan Allah ya tabbatar da alkhairi,Amin suka amsa gaba daya sannan kawu Ahmadu ya fita don gudanar da bincike kamar yadda ya kamata ayi akan maganar aure.
*******

Dan shalelen Alhaji kuwa wato
Annur,tana fita bai zame ko ina ba sai gidan su na shakatawa da suka gini shi da abokanan sa domin shakatawar su,komai akwai acikin gidan na game da kayan more rayuwa ,sannan ko da yaushe gidan ciki yake da 'yan mata iri-iri,akwai wadanda suka dade da fara harka da wadan da suke sababbi ne.kowacce ka kalla ba shigar arziki a jikin ta duk Sai kayan da yake nuna tsiraicin su a fiki(Auzubillah Allah ka shiryar da 'yan uwan mu musulmai ka dora su akan hanya madaidaiciya.masu harkar nan su tuna fa komai yayi farko akwai karshen sa abinda ka shuka shi zaka girba,Allah yasa mudace).

Annur yana shigowa cikin gidan aka shiga Sara masa da gaisuwa irin ta su ta marasa tarbiyya,shi dai bai Kula suba neman mutuniyar sa yake kawai da ya ajiye ta permanently saboda shi ba mai taba mishi abarsa idan Baya nan,tana zaune a cikin falo kan kujeran Sai ji tayi an sungumeta anyi kasa da ita don dama akan kujeran take suna kallo da kawayen ta,tana jin haka kuwa maimakon tayi ihu a'a Sai karama rungume shi tayi don tasan ba komawa bane Sai
Mutumin na ta Annur,shi kuwa ya data romancing din ta ta ko ina with or without her permission,ita kuwa ta biye mishi su Kuma ragowar kawayenta suka ta shi suka fita ganin za a fara babbar harka,nima dai Sai fita nayi daga falon saboda Kar naga abinda yake haramun tare da fatan Allah ya shiryi masu yin zina.
*******

Aleena ta idon ta waje ganin yadda Ashfaq ya kankame hannun ta cikin hannun sa,wa meye haka ne,ya Ashfaq ka cikani don Allah wallahi babu kyau kaga Kai ba muharrami na ba ne ba,to ai bana ma fatan na zama muharramin ki Aleenaaaa,ya wani ja sunan nata,gaba daya ji tayi tsigar jikin ta tana tashi yadda yayi magana cikin sanyi da Kuma yadda ya Kira sunan ta,ita bata taba jin ma ya Kira sunan ta ba.

Ta dago ta kalle shi  ai da Sauri tayi Saurin daukar da kanta kasa ta kasa dagowa,pls ki dago ki kalle ni Mana Ina son yau ki tsaya ki kalle ni son ranki,saboda me kake so na tsaya na kalle ka son rai na a wani dalilin?

Nima dai bansani ba amman zuciya ta ce take ta so da ingizani akan lallai na gayamiki ki tsaya ki kalle ni ki ganin shin Ina daya daga cikin wadanda za ki iya so ko ki aura kuwa?sannan zata ji da'di a ce yau kin tsaya kina kallon na,ni Kai na zan ji da'din hakan.

Malam in zaka fito kace kana so na ka fito ka fa'da min Mana Sai wani kwana kwana kake yi mini,Aleena ke fa'dar haka a cikin zuciyar ta.amman a fiki Sai tace to ai hakan bashi da amfani don ba zai amfanar da Kai komai ba ya Ashfaq,hmmm ni dai zan so a can za min sunan nandaga ya Ashfaq a samin wani,saboda me? Ta dan dago ta kalle shi,saboda Sai naga kamar ba ni da wani muhimmanci a rayuwarki,ha a yau naji ikon Allah Wanda ko aka Kira shi da yaya an ansan tana da muhimman ci ko Kuma an girmama shi,ni ba shi nake so ba Ina so ki kirani da irin sunayen da mace take kiran Wanda take so Wanda zata aura da shi kamar su sweetheart,darlin,my love ke gasu nan da kala kala.

Aleena bara san lokacin da ta wani kwashe da dariya ba yi take har da su 'kya'kyaceawa,Shima Sai ya kama murmushi saboda yadda yaga tana dariya tayi wani masifar yi masa kyau ba na wasa Sai da tayi mai isar ta sannan tayi shuru jin yadda yake murza mata tafin hannun ta a hankali a hankali,ya Ashfaq ka bari Mana don Allah wai meke damun ka ne yau na shigar uku,ba bu abinda yake damuna Sai ke,ke ce kawai kike damuna,Kuma Sai kin gayamin abinda yasa ki dariya,pls to ka dai na yin abinda kake yi mini,sorry I can't stop myself har Sai kin gayamin sannan zan cika ki.

To ni hannu na ya gaji a haka sorry bari na gyara miki Sai ya tashi daga tsugunnan da yake ya hau kan kujeran ya juya itama ta juya sukayi facing juna yace "uhummm Ina jiran ki my angel gayamin"

"Wai ni don Allah me yake faruwa ne ya Ashfaq,ko dai ka Sha wani abu ne yau?". Ya daga kafadar sa sama irin shi bai sani ba din nan,tayi shuru ta kasa cewa komai jin ya cigaba da murza mata hannu tace tsaya zan fada wallahi,da ido yayi mata magana da Ina jinki.

"To dama jinai kace wai na kiraka da sweetheart ko darling naga Kuma wadannan sunayen masoya ne kawai suke kiran junan su da shi,naga kuma ni da Kai babu wannan alamar a tsakanin mu kaga bai kamata na kiraka da haka ba da ace Kai din hmm hmmm ta kasa karasawa,Sai ya data murza hannun ta,cewa nayi da ace Kai din saurayi na ne aure za ayi Mana kaga da Sai na kiraka da haka,to amman kaga ba ko daya so I can't call you with that name," ta fa'da tana dan hararar sa.

Sai ya danyi dariya kadan don shi kawai nisha'di da jin da'di yake ji gashi shi da Aleena suna ta hira mai da'di,a zuciyar sa yace"Kai yarinyar nan tana da wayo sosai Amman nasan ta in da zan bullo mata don ba zan so na rasaki ba in Sha Allah ke ce uwar yaran"

To kina jina ko ina neman wani taimakon a wajenki Ina fata zaki taimakamin kin ji my Angel.taimakon me Kuma?ta dan zunburo bakin ta waje, wallahi in baki komar da bakin ki zan cije shi,bakin nawa zaka ciza? Eh sosai ma kuwa ki bar shi a haka ki gani,take ta gyara saboda yadda take ganin sa zai  iya  aikata komai.

Ta gyara sannan tace Ina sauraran ka,yayi murmushi tare da cewa good girl,ta Harare shi Sai kawai ya fara dariya.yauwa taimakon da nake nema wajen ki shine"Ina so mu kasance a matsayin saurayi da budurwa Mana" la ilaha illallahu ta fara salatin ke meye haka kamar kin ji wani mugun abun Kar kiyi wa magana ta mummunan zato abinda na fada ba wai gaskiya bane,bari dai nayi miki bayani dalla dalla...
******

07038185042

Comment

Comment

Share vote and follow me on my wattpad pls.

Am so sorry for keeping you waiting for me abubuwan ne sai a hankali.

Love you all my fans 💖

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now