page 16

1.1K 79 1
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

Bismillahir Rahmanur Rahim

Allahumma salli ala sayyidina muhammadun wasallim

Allah ka haskaka kabarin mahaifiyata

Allah ka yafe mana kurakuren mu ka gafarta mana

Mallakar Jamila(Maman amir)

Wattpad jami1020
****************

P16

Amira tana zaune taga ashfaq ya haura sama da gudu can taga amir ma ya bi bayan sa tana yi masa magana bai ko ji me take cewa ba ya dai ce mata am coming tace to lafiya kuwa sai ta mike ta shiga kitchen din ta iske aleena tana wanke wanke Tana kuka na shiga uku sister me akayi miki me ya faru ne ba ta CE mata komai ba ta cigaba da kukan da takeyi har ta karasa tsaya sister don Allah ko ya ashfaq yayi miki wani abu ne kike kuka ha ka sai kawai ta rungume amira don dama neman kafadar da zatayi kuka take yi kiyi ba tace mata komai ba kawai da tana ta shafa bayan ta har tayi shuru kiyi hakuri sai na gayawa mom cewa ya ashfaq yayi miki wani abu kina ta kuka no karki gaya mata sis don Allah kar ki damu ba komai bari zan tafi gida lokacin Islamiyya ma har ya wuce yau na makara to sis mun gode sosai I really enjoying being with you ta yi murmushi kawai sai anjima ko da ta fita daga gidan tsayawa tayi ta dai dai ta nutsuwarta kasa iyayenta su gane wani abu ya faru kasa suji ba dadi ko su hana ta zuwa ita kuma baza ta so hakan ba saboda kudin da zasu siyi maganin babansu kawai ta ke hange

Salamu alai kum wa alaikis salam da yar Abban ta sannu ummi ya gida yau kin sha aiki ko tunda bananan haba ai ke zan ce kin sha aiki sannu Allah ya shi albarka amin ummi ya jikin Abban da sauki yana ciki afnan fa ta wuce Islamiyya ke ma sai kiyi sauri ki shirya ko ai ummi yau na makara sosai sai gobe naje to ga abincin kinan kai ummi a koshe na ke sosai na ci abinci gaskiya yan gidan suna da kirki wallahi sosai kuwa aleena dazu ma fa sai da ashfaq ya shigo shi da abokin sa gaishe da Abban Ku har suka ajiye masa dubu goma goma a lallai sun kyauta an gode a zuciyar ta kuwa cewa tayi ji munafuki har da wani nawa su Abba kudi to ni ba ruwa na wallahi tun da har Kayi mini haka sai na rama bawai sau daya ba har sai naji Na gamsu tukun na Allah sarki mom kamilar mace Na tabbata dad din su haka yake sai gashi Allah ya basu yaro dan iska wallahi sai kayi danasani ta rufe idon ta ta tuna lokacin da yake tsotsar bakin ta ai sai taji Lamar har lokacin tsotsa yakeyi kawai ta tashi ta dauki brush da maclean ta fito waje ha a ke kuma kin fasa hutawar ne in ji ummi a'a ummi ina so ne kawai Na brushing baki Na bana jin dadin shiyasa Na fito to ba damuwa Abba ya kalli fuskar aleena yace menene aleena ki gayamin gaskiya Idan ma wajen aikin ne in ba zaki ita ba sai a hakura Allah Zai kawo mafita kinga Wannan kudin ma da suka bamu kadan zamu cika a siyo maganin bakomai Abba in an siyo maganin to kudin abinci fa da wasu lalurorin fa Abba yo shi ke nan Allah yayi miki albarka ya baki miji nagari amin in ji ummi

Ta gama brush ta dawo ta dauki kur'anin ta ta fara karantawa tunda yau dai ashfaq ya janyo bata je Islamiyya ba
******

Ashfaq kuwa yana zuwa daki kwanciya yayi kan tafkeken gadonsa yayi ruf da ciki ya dauki filow yasa akan sa ya danna yana jin wani irin feeling na ta so masa shi dai tunda yake bai taba kissing wata 'ya mace ba ko rungume wata ba ko taba wata bai taba yi ba in ba patients dinsa ba to Amman ya akayi yayi kissing dinta meya yayi mugun mtsss kawai ya ji marar sa tayi mugun daurewa yayi sauri yasa hannayen sa ya dafe Marar sa ya yunkura ya tashi da kyar hannunsa akan marar sa

Amir ya shigo ransa a bace da niyyar ya fara yi masa masifa sai kawai ya ganshi a kasa ya dafe marar sa yana juyi yayi sauri ya same shi yana cewa kaga irin ta ko kasan irin halin da kake ciki bakayi ba ma daker ka ke sha ballan tana kuma kai da kanka ka tsokanowa kanka haba don Allah mtssss

Ina ka ajiye maganin ka da kyar ya nuna masa bed side drawer din shi ya dauko masa ya dauko ruwa ya bude baki yasa ma UA hada da ruwan ya shanye ya kwantar da shi bayan kamar minti ashirin sannan ya tashi don ya dan ji dama dama sannan amir yace masa ashfaq garin yaya ka rike yar mutane kana ta faman kissing haka ba da yardar ta ba kuma abinda yake ya sabawa shari'ar musulunci Matar kace da zaka yi mata haka yanzu gashi ka janyowa kanka ciwo ai ciwo yana cinka kayi aure kaki kayi mtss ashfaq yayi tsaki ba zaka gane bane man kai Lanka kasan yadda nake nesanta kai na da zina wallahi ba da niyya nayi mata haka ta bata min rai ne sosai da har na rasa wani irin hukunci zan mata to tunda na ji tace babban abinda ta tsana yake kuma bata mata rai shine wani ya taba ta Wanda ba Mijin ta ba shi yafi komai bata mata rai shine kawai idea haka ta zo mini kuma abinda nayi niyya kawai shine kawai nayi wa lips dinta kiss to kuma said abun ya zarce na kasa control din kai na don wani Abu na ji Na daban yana fisgata zuwa gareta ka yarda dani don Allah kasan dai bana fada maka karya ko yayi kalar tausayi ya langwabar da kai

Hmmm na ji to me tayi maka haka har ranka ya baci haka eyye ina mahaukaciyar yarinyar da nake baka labari uhu ina jin ka to ita ce fa ita ce aleena da gaske ka ke ko da ganga doctor wallahi ita ce yanzun nima I was shocked da naga wai aleena ce yarinyar to yanzun ma haushi ta bani ne wai ita bata San ni ba bata taba gani na ba kaji wani iskanci kuma Ga fuskar ta nan ta nuna tsoron karara sai da nace mata ai tayi mini illa a wajen cikin tsoron da fargaba ta amsa min wai da gaske to nan nakara tabbatarwa ita ce nan dai ya kwashe komai ya gaya masa yadda sukayi har ya fara kissing din ta

Hahhhhhh hahhhhh amir yarinka dariya Ashe ma aleena ce amaryar ta mu Wannan haduwa taku Tana burgeni amman dai kada ka sake yin haka don Na farko ka sabawa Allah Na biyo ka tadowa da kanka sha'awa kuma rasa yadda zakayi da ita pls kuma anjima in zamu duba Abban na ta zan kirata ka bata hakuri ashfaq ya zaro ido hakuri akan me ba zan iya ba fa kada ma ka soma ai ita ta jawowa kanta Malam you must say sorry to her idan har na Isa daga nan ka Ga sai na baku waje kudanyi hirar soyayya ya kare fa da salon tsokanar duk suka dariya ashfaq yace kai dai kasani cewa nayi ma ina son ta to ai ba sai kace ba ance labarin zuciya a tambayi fuska
*****
Tofa yanzu ya ke nan za ayi shi ya hakuri ita kuma tace sai ta rama ba sau daya ba kuma shi da alama dai ashfaq an fara .....

07038185042
Comment
Comment

Pls share vote and follow me on my wattpad

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now