page 13

1.2K 84 4
                                    

SOYAYYA KO SHA'WA

Bismillahir Rahmanur Rahim

Ya Allah ka tsare mu daga sharrin shaidan da zuciya ka haskaka mana zuciyoyin mu ka rayamu cikin musulunci ka dauki ran mu cikin musulunci

Allah ka jikan mahaifiya ka gafarta ma ta

Godiya gareku my fans both Whatsapp da wattpad ina yin ku ni ma sosai

Taki godiyar ta dabance mai dambu Allah ya biya bukatu

Mallakar Jamila(Maman amir)

Wattpad jami1020
*****************

P13

Aleena dai tana zaune tana ta sha hira wajen amira amman zuciyar ta tana ta tunanin to ko ita yaushe Allah zai hada ta da na ta masoyin don wadanda suke tsayar da ita ba ta tsayawa gani take basuyi mata ba kwatakwata ita ba wai mai kudi take so ba ko mai kyau Wanda kawai zai so ta so mai tsanani kuma tsakani da Allah ba wai don kyawun ta ba kuma don ita ma tasan ba yabon kai ba tana da kyau

To ga Wannan saurayin da ya mareki ya watsa miki kwata zuciyarta ta tuna mata da shi kaii tab ina ni ina shi daganin sa dan manya ne to in kikayi masa illah kuwa sai dai ki aure shi to ina ma zan ganshi da har zan aure shi maganar ta fito fili

Waye shi sis kar dai kema kin fada cikin soyayya ta tsinkayi muryar amira tana tambayar ta ni bani da lokacin wata soyayya sis amira ni kawai buri na na gama karatuna I want to be a doctor ta fada cikin sanyin murya lalalala lahhh ashe ke ma ya ashfaq zaki zama ohh shima yayan naki doctor ne ehh kin ga kawai ke da shi kunyi matching da juna dama ga Ku dukkan Ku masu kyau sai  Ku haifo mana  Yara masu kyau yes ehh wallahi hmmm ke kadai kike maganarki kuma kina bawa kanki amsa sis bari nayi alwala lokacin sallah yayi

Bayan sunyi sallah suka sauka kasa suke taradda amina Tana kallo sannu da hutawa in ji aleena ta amsa a dakile yauwa amira kuwa bazan tayi da ita saboda duk haushin su take ji sunan ba su yadda ba zaman jiran ya ashfaq suke mtsss kwaji da shi wallahi in dai yaya ashfaq ne sai kunyi kwantai kun kasa auruwa Tana ta mata a zuciyarta

Aleena ta katse ta yanzu me zamu dora da rana kuma zabi yana wajenki sis ok kuna cin dambu kaii kyalkyal kyal kyal....amira ta rinka dariya sis me kika mai damu ne duk abinda ake ci muma muna ci ai to ai bansani ba na dauka ba komai masu kudi suke ci ba musamman abincin gargajiya to mudai muna ci shi za ayi ke nan ta amsa da smiling a fuskarta to me dame ake bukata ni bansan yadda ake yi ba fa

To akwai tsaki ko kuma shinkafar da aka barzata akwai sai shinkafa akwai ingin da zai bar zata bari na dauko sai nabawa asabe taje baya ta barzo ma na ita OK sai danyen zogale ko bushashshe yes shima akwai shi cikin garden zo muje mu tsinko bayan sun bawa asabe shinkafar suka fita waje ita sai aleena bin ta kawai takeyi suna shiga cikin garden din sai da aleena ta rufe ido saboda wani sassanyin kamshi da ya ziyarce ta don ita tana son kamshi a rayuwar ta masha Allah ta fada a zuciyarta ashe a fili ta fada kema wajen yayi miki ko sis aleena me kika gani na ji kin ce masha Allah sai tayi murmushi tace eh sosai ma wajen tayi kyau Ga sanyi Ga dadin kamshi ina son irin yana yin nan nan sai suka tsinko su dawo kitchen lokacin ko asabe har ta gama ta kawo shinkafar

To yanzu ungo wanke shinkafar ni sai na gyara zogalen yes sis ta sarawa aleena kai kin ganki ba kya rabo da abun dariya that is who I am to in kina tare da ya amir sai cikin ki yayi ciwo saboda surutun sa da abun dariyar sa shi yasa yake burgeni uhummm to ko dai shi ne hmmm bansani ba sis so kike kiyimin wayo na gaya miki ba cin ke kinki ki gaya mini sunan saurayinki ai ni nace miki bani da saurayi believe me sis to shike nan naji Amman nan gaba ni zanyi miki kuma har na Riga da nayi miki toh naji shike nan yes yanzu Ga shinkafar to ki barta a matsamin ta dan tsane zai ki dauko carrot peace green beans onion da attaruhu ki yayyanka kanana
*******

A can kuwa ashfaq ya ma karfe uku tayi ya tafi gida yasan an hada mishi abinci mai dadi kai yarinyar nan ta iya girki gaskiya haka nake son mata ta ta iya girki yanzu dai gashi kin iya fine yayi murmushi mai cike da alamomi sai wata zuciyar tace masa to cewa akayi Matar kace ko fa Sanin ta ma fa bakayi bafa sai ya runtse idanun sa kuma fa haka to ai da ma ba cewa nayi ina son ta ba nan amir ya shigo ya same shi ya jikin naka da sauki na warware ai yadda take amsa masa ne sai ya sake kura masa ido haka dad ne zai dawo yau no no at all to me yake faruwa you look so happy today

Kai ba komai fa ha a ko ba hali na rinka murmushi sai wani abu ya same ni to ai ba halinka bane fara'a shiyasa to naji kai dai yau na ci wani girki mai mugun dadi wallahi har sai da na taho da shi zuwa office a ina ka ci a gida mana to ai da ma lil sis ta iya girki sosai shiyasa bama jin ta ta Wannan bangare ko aure mukayi mata ba zata samu matsala ta Wannan bangaren ba kai dai kasani to ba girkin ta na ci ba wata ce tayi girkin hmmm meye ma sunan ta yauwa aleenahh ya wani ja karshen sunan yana fidda sauti yanzu ma jira kawai nake 3 ta yi zanje na ci lunch

Hahaha ha hahaha waya Ga sabon kamu kai kuma a haka naka abun yazo ke nan ya bata rai to me kake nufi to naga kamar ka kamu da son yarinyar ne kaiii Amman Baka da hankali kawai don abincin ta yayi mini dadi ina gayama shike nan said kace haka mtsss to ni ko fuskar ta ma bangani ba balle kace haka sai faman sunkuyar da fuskar mata takeyi da alama yarinyar akwai kunya yayi murmushi amir tace hmmm ai fa yanzu kai sai a hankali sai munyi maka uzuri fa kadan abinka da sabon kamu

Mtss dalla fita  zan rufe office din zanje gida na ci delicious food har yanzu ina jin testing din breakfast din da nayi to wallahi Baja isa ba sai na biyo ka nima na ci gaskiya ban ce da kai ba kuma nasan halinka in ka je sai ka dami yarinyar mutane da surutun ka

Kai duk masifar ka fa sai naje ko don naga yadda zakayi reaction idan kaga fuskar ta na tambaya she is beautiful don my lil sis tace kyakykyawa ce to Dan sa ido sai muje ko

Suna tafiya yana ta smiling shi kanshi yana mamakin to meyasa yaketa mumushi haka yanzu kam fa sai naga fuskarki ko da ta kama da nayi miki magana ne aleena I have to do this.sai kuma ya bata rai menene in ji amir ka dai bari na tuno yarinyar nan ne da ta kusa kasheni idan naga ta ko mai kwatar ta sai Allah sato ba za kafita daga harkar yarinyar nan ba ko to ni dai ba ruwa ranar da zaka kamata din Allah ne kadai yasan ita ma abinda zata yi ma hmmm

Aleena ko har an gama hada dambu gida sai kamshi ya keyi ta mai da dambun kan wuta ya Dan kara turara ta shiga hada zobo drink amira dai ta zama yar kallo gaskiya sis kin iya girki fa nasan yanzu ya ashfaq yana hanya to Allah ya kawo shi lafiya
Son ita ma dai Tana son ta ga mai kyau din nan in ji afnan ko a sace sai ta kalle shi yau
*********
To fa kowa yaci burin kallon fuskar kowa koya zata kasance

07038185042

Comment
Comment

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now