p52

798 56 3
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

ALLAH KA JIKAN IYAYENA KASA ALJANNA CE MAKOMAR KA HASKAKA KABARIN SU, MUMA IDAN TA MU TA ZO KASA MU CIKA DA IMANI 🙏

MALLAKAR JAMILA (MAman Amir)

Wattpad@jami1020

Ina so na tallata sabon book dina in Sha Allah Yana nan fitowa bayan sallah za a fara posting KE CE RAYUWA TA sunan shi ke nan akan 300 kacal.za a iya biya ta wannan acct din jamila ibrahim zenith bank sai a tura da shedar biya ta wannan lambar 07038185042 don a saki a cikin group,VIP 500.ka da ki bari a ba ku labari.madoya na a fito a nuna min kauna.

Muna sayar da atamfofi laces materials shadda masu kyau masu araha,Kai har da kayan yara English wear na waje da na gida(idan an ce na gida irin wadanda ake dinkawa a gida basu da bambamci da na wajen)siyan daya ko sari.duk mai bukata ya tuntumi wannan lambar 07087450542

Aleena tun da ta shiga motar ba ta dago kan ta ba.kan ta ya na nan sunkunye ba abun da ta ke Yi sai zancen zuci,tana ganin ai ba laifin ta ba ne anti ta ce kad'a su kuskura su bari s Ashfaq su gan su har izuwa wannan rana da za suyi dinner,Kuma ita Allah ya sani tsoron shi ma ta je ji yanzu don gaba daya ya canza mata kamar ba Ashfaq ba(nace hmmm Aleena ai da ma maza da lokacin biki ya zo gaba say birki ce ma sukeyi ka zauna kayi ta makin su har ka rinka kokon ta ayya wanane kuwa 😀to su ne dai ba canza su akayi ba lokaci ne ya canza su💃🙈)tana cikin wannan tunanin ta ji numfashin sa a daidai kunnen ta ga Yana yin sautin yadda ya fara mata magana ko driver ma ba zai iya Jiyo su ba,nima sai da na Kara kunne na sosai har da dauke numfashi na."me ya sa kike gudu na?"ya fesar mata da numfashin sa a cikin kunnen ta,da sauri Aleena ta kankame jikin ta tare da rintse idanuwan ta sosai saboda yadda dumin numfashin sa ya shiga cikin kunnen ta direct."ba ki San Hakan da kike mini Yana cimin rai ba,kwana daya idan ban ganki ba hankali na gaba daya tashi ya ke Yi na rasa me yake mini da'di a  cikin rayuwatasai na ji kamar zanyi hauka,don Allah ki dai na guda ki da anti ta ce Miki haka Kar ki yarda domin kuwa kinsan cewa **KE CE RAYUWA TA*(sunan littafi na da zai fito ke nan in Sha Allah)Yana fada mata haka tare da zura hannun shi a hankali kamar mai tafiyar tsutsa cikin hannun ta da ta bi ta kan ka me shi game.haka Aleena ta rinka ka jin wani abu yammmm Yana ta bin jikin ta tsigar jikin ta na Kara tashi domin kuwa ita ba sabawa tayi da irin wannan tabe taben na zamani ba kafin ayi sure(ba ta San har da tsumi da su gumbunan da anti take ba su ba me ta ke Kara sa ta tana jin wani irin ba.say something my pet ki na ji sanyi a Raina ya kwantar da kan shi akan kafadar ta.jin kafadar sa yasa hankali Aleena dawowa jikin ta ta Dan jiyo ta kalle shi ai kuwa caraf idon ya shige cikin na sa Wanda Hakan abin yayi masa da'di don har da wani lumshe su ya bude ya sakar mata wani kayataccen murmushi Wanda sai da zuciyar Aleena ta buga don salon na sa ya burge ta ba kadan ba bat San lokacin da ta sakar masa wani murmushi ba sannan tace "masa to ka daga min kafada ta Kar ka karamin ita"hmm lallai ma yarinyar nan Dan kan nawa da nasa shine har kike wani cewa Kar na Kara miki kafada Ina Kuma da in na....sai dai ya ja bakin sa ya yi shuru saboda ya Santa yanzu zata iya riki ce masa.Aleena tayi kamar ba ta gane meya ke son ya ce mata ba though dai da bata gama tabbatar da abinda zai ce mata ba,wani murmushi ta karayin to na ji am sorry ba na son na batawa anti rai ne shiya sa ka ga na ki zuwa Amman bazan sake ba ta Dan rike kunnen ta da hannu daya don daya hannun har yanzu Yana rike da hannun ta sai murzawa yake yi to shi ke nan na ji raguwa kawai Kar na ga hawayen nan ya zuba don idan ya zubo ba makawa zan shanye su tas kuwa

Ba yadda za tayi haka nan ta hadiye kukan na ta,murmushi yayi kawai Yana mamakin yadda kuka ba ya Yi  mata wahala,hmmm my pet daga gobe kam ana shafa ma na fatihan nan to fa sai dai  kiyi hakuri da ni saboda Allah ya sani Ina daga cikin maza mabukata wallahi a yadda muke din nan banki wani abu ya faru ba to kawai Ina tsoron Allah ne kad'a na aikata abinda yakeya ya sabawa ubangiji Ina jira ne har ki zamo halali na,to fa daga lokacin I will show you my true color,Daram Daram haka gaban ta yake yake ta faduwa,duk ta wani rikice jikin ta har wani rawa ya ke Yi tare da mamakin yadda ba ya jin kunyar ta kwata kwata  a haka kamar ba ya magana Amman idan suna su biyu ne ya rinka Yi mata zuba ke nan kamar kanya.yana jin yadda motar ta fara slow alamar za ta tsaya ke nan wannan ya nuna sun iso wajen taron,~I love you with all my heart Aleenaaa~ ya wani ja sunan sannan ya sakarata light kiss a Kumatunta,ya dauke kan sa daga kafadar sa sannan ya gyara zaman say koma bangaren daya kofar ya wani hade ran sa kamar ba shi ne ya gama zuba surutu ba.

Anti tana ganin motacin na su sun tsaya ta yi sauri ta Kara so wajen tana jira su bude su fito.don tun dazu Sau take jira su Kara so.ta tui knocking window motar su Ashfaq sannan take tayi na su Amir,kamar jira suke sai ga su sun fito ta kofa daya in da Amira ta fito tanan Shima Amir ya fito suna ta faman yiwa juna murmushi,Anti murmushin tayi kawai ta ce Allah ya shirya,tabar wajen su ta koma motar su Ashfaq ta karayin knocking ya sauke glass din window "to ai sai ku fito ko tunda kun iso"
A can gefe Amatullah ce uta da wasu samari da na kasa gane fuskokin su saboda facing cap da dukkan suka sanya sun Kuma ci kananan kaya suna ta faman kalle kalle sai ja ce mara sa gaskiya,ki sa motar su Ashfaq ta tsaya ita kawai suke ta kallon,sannan suka Kalli Amatullah suka ce to ya za ayi ke nan yanzu za ayi aikin ko Sai an gama bikin sannan mu cika aikin mu?

Ku tsaya dai sai an gama dinner din an ta shi to lokacin ne za kuyi aikin ku yanzu ku kyale su suyi farina ciki na karshen tukun.

Kuyi hakuri da wannan small page din,waya ta babu caji ne na muku alkawari shi yasa na turo muku a haka din sai Allah ya Kai mu gobe na samu caji.ina godiya madoya na Ina yin ku sosai

Comment

Comment

Comment

07038185042

Share,vote and follow me on my Wattpad

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now