p54

766 46 4
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

ALLAH KA JIKAN IYAYENA KASA ALJANNA CE MAKOMAR SU KA HASKAKA KABARIN SU KA YALWATA KABARIN SU TARE DA YAN UWA NA MUSULMAI

MALLAKAR JAMILA (MAMAN AMIR)

WATTPAD @jami1020
*********************

Ina godiya gareku masoyana da bakwa gajiya da ni,a ko da yaushe kuna jiran Kuga sabon posting dina especially Yan Wattpad 😘😘😘Ina yin ku irin sosai din nan fa.

Sannan da sabon book dina KE CE. RAYUWATA Yana nan tafe kamar yadda na gaya muku Amman paid book ne 300 kacal ta wannan acct din za a tura Jamila ibrahim zenith bank 2008237969.sai atura da shaidar biya ta wannan number 07038185042.pls ku Taya ni sharing.tanks.

Ina masu San laces atamfa yadi na maza, materials da kayan yara ku gar zayo maza wajen kainuwaa investment ga saukin fara shi Kai har da ma English wear na yara maza da mata da za a Dinka su sak na Yan kati Kai har akan sari muna bada kayan mu.07087450542.

Pg 54

Annur Yana kwance a kan gadon sa bayan ya gama Shan magungunan sa don Alhamdulillah sauki ya fara samuwa sosai ba laifi,mommy tace "to Sai ka kwanta kayi barci abunka ka ji yaro na ka cire damuwar ki mai a ranka har Allah ya ba ka sauki gaba daya kaji"ya daga Kai kawai tare da lumshe ido.ta shafa kan shi tana mai jin kaunar yaron na ta a zuciyar ta halin sa ne kawai ba ta so ba haka ta so yaron ta ya tashi ba to Amman ya za tayi da kaddarar Allah duk abinda ya tsare haka ne zai faru.ta tashi za ta fita har ta Kai bakin kofa sai ta juyo shi Kuma daidai lokacin zai dauki wayar sa,ta murmushi ta ce son ka kwanta don Allah Kar ka dauki wayar nan don ba abun da ke cikin waya sai ta shin hankali,to mommy na ajiye ba zan dauka ba,are you sure? Yayi nodding Kansa ta Kara cewa promise ya ce" yes I promise"ok to Allah ya tashe mu lafiya,Amin. Sannan ta ja kofar ta rufe masa tare da sauke a jiyar zuciya,ba ta so kwata kwata ya dauki wayar sa saboda tasan yau ake dinner din su Aleena Kuma ana ita samun wasu da za su iya yin posting shi Kuma ya gani hankali sa ya Kara tashi tun da tasamu yanzu ya Dan fara samun sauki.

Bayan fitar mommy da kusan minti 40 yayi yayi ya Yi barci ya kasa,sai kawai ya dauko wayar sa ya fara dubawa ya manta da cewa yayi wa mommy alkawarin ba zai dauki wayar sa ba (hmmm Bai San Saba alkwari baby kayau ba especially ka bijirewa iyayen ka hmmm you don't know what will happen to you next.so ya kamata mu kiyaye mu rinka bin umarnin iyayen mu don idan suka ji da'di to Kai/ke ma za ki ji da'di)a take sai ya shiga cikin group din su na samari sai ya ji ana ta musu akan Kai wallahi amaryar ta fi wannan Kuma sace angon ya fi kyau.sai ya je tamabaya wai me ya ke faruwa ne sai ake mishi ayani cewa wani biki ne dazu akayi Amar'e da Angwaye duk sun hadu Amman wadancan sun fi kyau sai kawai yayi murmushi Yana kissimawa a ranshi cewa shi ma fa idan aka zo bikin su da Aleena haka za a rinka zuzuta kyawun su domin shi kan shi yasan Yana da kyau ba kadan ba ita ma Kuma Aleena,she is beautiful,sai Kuma ya tsaya ya cigaba da kallon chat din su da abokanan shi suna ta cigaba da musun sai daya yace baabaa kawai ka Yankee Mana hukuncin Wacce tafi kayau ko angon ko amarya.
Annur ya yi murmushi yace to ni da ban ga hoton su ba ya za ayi nasan Wanda ya fi wani,oh hakane fa ok let me send You they picture Kai ma ga hotuna nan suna ta yawo a social media Amman ace baka gan su ba,ya turo mishi da emoji na mamaki,sannan ya tura mishi da pictures din amarya da angon da ake ta zuzuta kyawun su.ana turo hoton ya ji gaban sa ya na faduwa kafin ma hoton ya gama downloading....cak numfashin sa ya dauke idon sa ya ga baya ganin komai saboda cin karo da yayi da hoton su Aleena da Ashfaq suna yiwa juna murmushi da ka Kalli kwayar idanun su kasan ba karamin so suke yiwa junan su ba ya ganin komai sai brain din sa ce kawai take tuna masa abinda yake cikin hoton,ta ke ya kwalla wata irin Kara sai ya Fadi a wajen a sume.......
******

Amatullah tana ga ma Yi wa mutane ta signal da ido sai ta koma bayan Aleena ta tsaya tana Kara Jan ta da hira su kuwa suna zuwa ba suyi wata wata ba kawai suka bude wata kwalba suka da nake ganin kamar ruwa ne a cikin ta ya yiyo kan Aleena gadan gadan baiwar Allah ba ta lura ba sai ji tayi kamar an cije ta a kafar ta da karfi radadin da ta ji sai tayi sauri ta sunkuya domin ta sosaa wajen daidai lokacin Kuma wannan mutumin ya Watso wannan ruwan...

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now