page 6

1.6K 93 1
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

Bismillahir Rahmanur Rahim
 
Allah kajikan mahaifiyata

wattpad jami1020
****************
P6
Not edited

Ummin mu ina wuni ya fada yana dariya ummi tace oh Ashe ma ko gaisawa ba muyi ba wannan akun ta dameka da surutu lafiya lau ya aiki alhamdulillah mom ta sauko tana doka murmushi tare da yan matan na ta guda biyu da suka je kiranta afnan tana ganin mom ta saki ashfaq taje wajen ta ta rungumeta sannan ta durkusa ta ce maman mai kyau ina wuni mom tayi murmushi tace suna na mom kin ji ko tace to sannan mom ta amsa lafiya afnan sai afnan ta koma wajen ashfaq shi kuma yana ta murmushi
 
Mom ta kalli ummi tace hajiya Zainab ina wuni lafiya ya gidan ya yaran alhamdulillah ina amir tana daki tana barci ina diyata ne aleena dum dum dum gaban ashfaq Ya rinka faduwa jin an ambaci aleena wallahi tana gida na barta ta kula da Abban su kafin na koma Allah sarki ya jikan nasa da sauki alhamdulillah ummin mu ya jikin Abban da sauki to Allah ya kara sauki amin an jima ashfaq sai ka shiga ka duba shi ko yace yes mom sannan ya mike tsaye yace mom bari mu Baku waje ku gaisa afnan zaki tayani hira ko ya fada yan murmushi ita dai mom sai abun ya bata mamaki because ashfaq baya sakin jiki da mutane Ballan tana har suyi hira Amman ji yadda yake ta hira da hajiya Zainab sai ta ji dadi karanta nan ta tsinkayi muryar ashfaq yana cewa Ku bazaku ita tashi bane Ku basu waje ya hade girar sama da kasa kamar ba yanzu ya gama murmushi ba ai nan da nan suka tashi suka koma sama don suna mugunjin shakkarsa sannan shi kuma ya kama hannun afnan suka futa waje.
  Ummi tayi dariya tace amman ko India afnan ce sai ka gaji da surutun ta mom tace kyale su hajiya Zainab ai ya sami maganinsa tunda shi ba mai son yin magana bane duk kan su sukayi murmushi sannan ummi tace dama game da zancen wacce kikace na samomiki ne na samo amman bansan me zaki ce a kai ba ta ce to ina jinki hajiya dama ba wata bace sai aleena idan kin amince zata rinka zuwa tanayi miki aikin sai dai da yamma tana zuwa Islamiyya ita da kanwarta mom tayi shuru a zuciyar ta tace to wadannan bay in Allah da gani suna da damuwa amman bai kamata nayi saurin tambayar ta ba yanzu kadda ta ga nayi mata shishshigi a ciki sai tace lah ai bakomai Ashe ma diyatace ma zata zo tana tayani aikin naji dadi sosai amman ba wai a matsayin yar aiki zata rinka zuwa ba no a matsayin diya ta za ta zo min duk wata zan rinka biyanta 50k kuma bama wani aiki bane girki ne sai kuma wani lokacin Dan abinda ba a rasa ba ummi tace to masha Allah Allah ya saka da alkhairi nan suka cigaba da hirar su

A can waje kuwa afnan sai zuba mass surutu takeyi sai dai yayi ta murmushi sai yace mata ta bashi labarin yayarta ai kuwa ta kyalkyale da dariya.. tace sunan ta ya aleena in bama labari ita ma fa tana da masifar kyau kamar kai ita ma fara ce sosai amman kasan me sai ta Dan bata fuska ita bata da magana sai in tayi mata magana da kyau take amsa mini sai dai tayi ta murmushi ko tace sai dai muyi karatu wani lokacin har  hajiya nake ma fa da karatun ashfaq dai sai jinta yakeyi yana murmushi amman fa gabansa na faduwa tace kuma wai da asubah in akayi sallah sai tace bazamu koma mukwanta ba sai sai muyi ta karatun kur'ani in naki tace zata zane ni ummi kuma ta goyi bayanta sai ta Dan tsaya in tambayeka yace uhumm ina jin ki afnan kai ma kana tashi da asubah din kuwa  kana karatun kur'ni ta kace shi da ido sai gani nayi ashfaq ya kyalkyale da dariya nace au dama mutumin nan yana dariya na shagala da kollon sa kamar kar yadena don wani masifar kyau yayi sai nayi ya fara magana nan hankalina ya dawo nace bari da na tsaya kasa ayi bani sai yace mata ina yi mana sosai ma tace yauwa ko kai fa zan so naga ka hadu ya aleena naga in bama San wani abunba sai ta koma mama yace to ita shike nan ta ita komai ne ta ce yessss in tayi ma girki ko sai nayi Santi ta ita girki sosai bashi bata son kazanta hahhhhh to a tsaya da bani labarin ya aleena haka muje muga ko sun gama tace to shike nan mai kyau yace suna na ya ashfaq tayi tsalle tace kai ma sunan ka da A ya fara kamar yayata sai nace aleena ashfaq tawani ja sunan sai shi ma ya maimaita sunan aleena ashfaq hmmmm  

Muje to na baki sweet din ranan na da kika ki karba ummin ki bazata dake ki ba tunda ta sanni nima ummin na ce ko ta dariya ta ce to muje suka tafi maigadi ko yana zauna yana kallon su don a bakin garden din suka zauna basu shiga ciki ba

Suna isowa falon yace to zauna bari na kawo miki ya hau saman da Dan sarsarfa ya dauke ya sauko dai dai lokacin ummi ta tashi zasu tafi tace sannu ashfaq yau kasha surutun afnan yayi murmushi yace ummi tayani hira tayi kuma ni zan bata sweet ummi kar a dake ta mom tace shike nan son anyi kasa to Ku gaisa gida in sha Allah zan shigo na duba abbanto ba damuwa nagode afnan bye ita ma tayi waving nashi sannan ya haura sama to sai ki turomin ita in kin koma to in sha Allah u zata shigo din nagode taje hannun afnan suka wuce gida

Ko da ashfaq ya haura sama kan gadon sa ya fada yace wash na gaji wallahi yau nasha surutu da ya tuno labarin da ta bashi na aleena sai yayi murmushi can sai ya bata rai tunowa yau fa sabida yarinyar na bai sani sallar asubah ba don kuwa aranar da ya dawo dadare yazo barci brci yaki zuwa da ya rufe ido sai yaga lokacin da ta mare shi sai yayi Sauri ya bude  ido sai yaki muryarta tana cewa how dare you touch sai ya rufe kunnan shi yahaka ya rinkayi har sai barci ya dauke shi shiyasa ya makara sallah asubah yau nan dai ya dauke laptop dinsa yayi danne dannen sannan ya kashe
***************

A can gida kuwa ummi ta shiga da murnar ta ta gayawa Abban su ga yadda sukayi da hajiya Khadija yace to Allah yasa haka shine abinda yafi alkhairi aleena ta na jinsu tace amin au har ahmadun ya tafi ne yace eh dama ba dadewa zaiyi ba to bakomai aleena yanzu ki tashi ki shiga gidan kawai gaisawa zakuyi sai ta gayamiki abinda zaki rinkayi zuwa gobe sai ki fara zuwa tace to ummi ta dauki hijab dinta ta fita

Tana Isa yayi knocking gate din maigadi ya bude zai mata magana amman kwarjinin fake fuskarta ya hana maganar fitowa ta gaishe shi kawai ta wuce ciki tayi turus a ina zata bi ta dai hango garden a can bangare daban ga kuma wasu part guda biyu sai ji tayi maigadin yace muje in nuna miki ba musu ta bishi  yana danna bell din ya koma wajen aikinsa ya bata wajen mai dai lokacin amira ta sauko kasa zata shiga kitchen sai ta wuce taje ta bude kofar don Allah mom tana ciki ta eh shigo sannan ta koma sama tana cewa bari na kirawota tace to nagode ta sunkuyar da kanta kasa adai dai lokacin kuma ashfaq ya rufe laptop dinsa ya manta da wayarsa anan falo ya sauko zuwa falo sai ya tsaya saboda yadda yaji zuciyar shi tana ta bugawa da Sauri da Sauri
**********
07038185042
Comment

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now