page 2

3.2K 114 11
                                    

Bismillahir rahmanur rahim

Mallakar Jamila(Maman amir)

Ina mika godiya ta sosai ga adda ramlat mai damubu

Allah ka jikan iyayen mu da gafara da sauran musulmi baki daya.

Wattpad @jami1020
***************
P2

Ya Ashfaq ya Ashfaq kirjin ta yana bugawa tana Dan kwankwasa kofar tana kiran sunan yayan nata a hankali saboda kada tayi laifi tasan halin yayan nata sarai idan yana barci ba a tashinsa ba ya son hayaniya da yawa shi mutum ne mugun miskili yanzu ma da kyar ta yadda ta amincewa mom din ta su akan taje takirawo yayan nata tunda ya kashe wayarsa har yanzu bai kunnah ba kadda ya sauke mata ruwan masifa ko kuma kallon nan nasa da idan yayi maka shi kadai ma ya isheka hantar cikin ka ta kada.
Ana haka ta ji yace am coming leave the door nan da nan tayi sauri tabar kofar ta tafi tana kunkuni ta sami mom din su a falo tace mom yace yana zuwa shi ya ashfaq komai sai anyi masa mom sai kace wani yaro gwara yayi aure ya bar mana gidan mu huta mom ta ran kwashi kan ta tace kinga amira ki kiyayeni kin bi kin sawa yayanku ido in ba don shi da yake tsawatar muku ba da bansan irin rayuwar da zaku rinkayi ba ai Na gode masa ma can sai mom ta kara cewa Nima fa abinnan har yanzu yana damuna in an yi masa magana yace shi fa har yanzu bai ga wacce tayi masa ba wai duk yan matan yanzu basu da aji da kamun kai ina ga kawai wata yarinyar zan samo masa na aura mas....maganar ta ka kare mata sakamakon jin takunsa yana sakkowa daga steps nan nima na daga idanuwa na ina kallon steps din ai sai na saki baki da hanci ina kollon sa wani hadaddan guy na gani yana kyakykyawan gaskiya dogo fari mai hade da Sirkin ja mai faffadan kirji mai manyan idanuwa ga bakinsa Dan karami dai dai kiss ga hancin nan a tsaye kamar biro na kai ido na kan sumarsa anan naganta kwance bakirkirin irin na buzaye nace masha Allah Allah yayi halitta ananga tafiyarsa da yakeyi cikin izza hankali na ya dawo lokacin da naji yana cewa gud morning mom morning boy how was your night Alhamdulillah kasan zaka je office amman kaki tashi da wuri boy kuma hakan ba halinka bane zuwa office late yace yes mom yau bazan shiga ba saboda ina da daurin aure OK to kai yaushe ne zakayi naka I want to see my grand children cikin gajiya da hirar yace mom ki tayin addua har naga wacce tayimin.

Ga breakfast din ka can a dining ya kamata ma na kara samo wasu masu aikin an jima zan shiga wajen neighbors din mu mu gaisa na tambaya su ko zasu samomin wata yace OK mom yana shan tea yana mamakin saukin kai irin na Mom din su abin duniya bai tsokane ma ta ido ba ga ta da addini ga son mutane sabanin shi da bai fiya shiga cikin mutane ba magana ma ba yayi mai tsayin in dai ba da mom din sa ba ko patients sai ko abokin sa Amir yana gamawa yace Momi zan fita ya tsaya yana jira tayi masa addua Wannan yana daya daga cikin halayen sa duk zai fita sai ya jira mom tayi masa addua tace to Ashfaq my son Allah ya tsare min kai ya kareka abisa dukkan komai yace amin mom ya kalli amira da take kwance akan Kujera kamar bata falon yace lil sis sai na dawo tace Allah ya tsare sweet bros amin yafita.
Yana fita compound din ya Dan key din na wata kara tayi tsuuu na kai ka ina wajen nan naga wata arniyar mota black sai sheki takeyi shiga ciki yayi ya ta da ita yasa wakar da yake so mai taken MY HEART WILL GO ON ya zo ba kin gate tayi horn shuru maigadi baya nan yayi tsaki ya fito ya je ya bude gate din.

A dai dai lokacin ita kuma afnan ta fito ai ko tana ganin shi tasa ihu tana cewa ga mai kyau ga mai kyau ya jiyo yana ta mamakin wa take kira haka sai yaga ta zo wajen shi ta durkusa tace mai kyau ina kwana shi kuma sai abin ya bashi shaawa ace this small girl ta san in ta ga mutum ta durkusa ta gaishe shi sai abin ya burge shi(ya kamata iyaye su ko ya wa yaran su gaida na gaba da su idan sun hadu da girmama su hakan yana kara martabar iyaye) ya rike hannunta yace how are tace am fine what is your name ta kyalkyale da dariya tace kai ni fa ban wani iya turanci ba fa shi ma Wannan yaya Aleena ce take ko yamin shi ko sai da gaban shi ya fadi jin tace aleena ya duba lokaci yaga zai makara sai yace ina ne gidan Ku ta nuna mishi Dan gidan nasu mamakin ya kama shi da ganin gidan sai yace shike nan yanzu zan fita sai na dawo ya dauko sweet a aljihun sa yace oya take ta zaro ido tace ummi na zata dake ni in na karba nan ta wuce ta barshi a wajen yana ta mamakin.

Da yaga dai zai makara sai yayi sauri ya koma gidan ya shiga mota yana fitowa shi kuma gate man din yana dawowa kallo daya kawai yayi masa ya wuce sai da gaban maigadi ya fadi yace na shiga uku da Ashfaq.

Bai fi tafiyar minti uku ba ya shawo kwana kenan ita ma aleena tana shawo kwana ai sai ji n kuuuuuuu nan Biro na ya fadi saboda tsoratar da nayi.

To me ya faru?
*********
07038185042

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now