page 10

1.3K 78 1
                                    

SOYAYYA KO SHA'AWA

Bismillahir Rahmanur Rahim

Allah ya haskaka kabarinki ya gafarta miki kurakurenki yasa aljanna makomarki mama Na

Ina kara godiya gareku masoyana a duk in da kuke

Mallakar Jamila(Maman amir)

Wattpad jami1020
*****************
P11

Not edited

Amir yana fita daga gidan ya wuce da kafa don ya Ga motar ashfaq din yayi parking a can yana karasawa ya shiga ciki ya wuce yana tuki yana tunanin to me ya hada ashfaq da yarinyar nan wai shin wacece ma yarinyar nan takamaimai ha a har wani laifi yayi mata da zata daki ashfaq a wajen nan bata San zai iya mutuwa bane ko kuma tayi masa lahani ya koma ba namiji ba towai ya akayi har ta matso kusa da shi bari dai naje na siyo masa na koma gida na tambaye sa mtsss yayi tsaki bayan ya siyo maganin ya taho gida

Bayan ashfaq ya fito daga wanka yayi alwala don lokacin sallah magariba ta kara to yasa jallabiyar sa ya zauna ke nan sai ga amir nan ya shigo dakin wai kai ba yin sallama ne ko Kayi knocking sai ka shigowa mutane haka ba kasan a wani hali zaka sami mutum ba to aure ne da kai da sai nayi knocking zan shigo da ace kana da mata fine sai nayi sallama wajen sau hudu kafin na shigo ma kasa na shigo naga abinda da zai ta yar min da hankali kai ni fa dan in gaya ma yanzu a matse nake fa wallahi inyi aure shekarun mu sun kai muyi aure mu haihu ina ta faman biye maka aure na zanyi na barka kai Kayi ta faman shan magani

To dama na hana ka yin auren ne kai kace kaga wacce tayi maka ni kuwa har yau banga wacce tayi min ba doctor amir ha ha nikam na gani wallahi jira nake kawai lokaci yayi na furta mata kuma nasan idan na furta za a bani ehe ya wani kada baki

Ashfaq yayi murmushi kawai yace ka bani maganin na sha nasan ba zaka tabayin shuru ba to yayi ungo sha zai muyi sallah then we have to talk my friend ashfaq yace alright sir ya Sara masa kamar wani soja sai kuma suka sa dariya dukkan su kowa yana kissima yadda yake kaunar abokinsa a zuciyar sa bayan sunyi sallah sun idar amir ya jiyo ba wani wasa a fuskar sa ya ce gayamin doctor me ya faru ne me ya haka ku da yarinyar nan har take Neman rayuwar ka haka duk da nasan ba halinka bane but I have to ask you are you going to rape her ko ko yaya

SOYAYYA KO SHA'AWAWhere stories live. Discover now